👩🦰👩🦰👩🦰👩🦰
KANKI KIKA CUTA
👩🦰👩🦰👩🦰
👩🦰👩🦰
👩🦰
(Tsantsar cin amana)Story and ✍️ written by
Khadeejaht Hydar
(Young Novelist)From the experience writer of.
.*IHSAN
*UQUBAR UWAR MIJINA
*WATARANA SAI LABARI
*PRINCE AIRAN AND MAIMOON.And now with the heart touching one.
KANKI KIKA CUTA¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09
💥
Vote me on wattpad
YoungNovelist4My Facebook Group
https://www.facebook.com/groups/228916361333651/My twitter link
https://twitter.com/YoungNovelistII?s=09
Khadeejah Hydar Young Novelist.
Follow nd show love🙏🏻DEDICATED TO
All member of Hydar and Muhammad's Family.SPECIAL GIFT TO MUHAMMAD UKASHAT.
ZAINAB MUHAMMAD.FREE PAGES
EPISODE SIXTEEN✍🏻
ESCAPE🚶♀️
Inkanason karanta novel ɗinnaan bayan angama free pages ka tuntuɓemu ta wannan layin,07069688588.
Sosai take kuka ganin sosai yayo kanta sai ƙiran sunan Allah kawai take,dai-dai ya ƙaraso guntane jiri ya ɗebesa yafaɗi tim aƙasa yayi rufda ciki,jiki na rawa taƙarasa inda tajiyo ƙarar key ajikinsa kuma ta hangosa a a aljihun dake bayan wanɗonsa,ɗauka tayi tagwada buɗe ƙofar ɗakin cikin sa'a kuwa ya buɗe aikuwa da gudu tafita tsaƙar gidan,bata tadda waenda ke tsaron gidanba don yabasu hutu akan cewa yau zaisha shagali su tafi gida gobe sa dawo,da gudu tayi hanyar gate ɗin amma akulle,durƙushewa tayi tafara kuka da ƙarfi tana jijjiga gate ɗin,da gudu tasake komawa taciro key ɗin dake jikin ƙofar tayi hanyar gate batare da lura da Ahmad wanda yatashi ba,gwada mukullayen tashigayi amma basu buɗeba saura guda ɗaya wanda bata gwadaba tafara addu'ar Allah yasa ya buɗu don idan bai buɗuba tashiga goma yau,tasa kenan zata murɗa taji muryarsa da ɗan ƙarfi yana cewa karki kuskura kibar gidannan wlh innakamaki zan maki yaga-yaga saina illataki,karkifita akwai macizai da karnuka adajin,tsoro da fargabar kar ya isota yasa key ɗin yafaɗi a hannunta,jikinta rawa yake kamar mazari ɗauƙar key ɗin tayi tayi sa'a ya buɗe aikuwa da gudu ta fita ta gwammace karnuka da macizan su cinyeta a dajin dayamata fyaɗe,gudu take ba takalmi a ƙafarta duk ƙaya sun sosooketa amma bara daina gudunba ga gabar rigarta a yage ita duk waennan badu dametaba burinta tasamu matemaki.saida tayi gudun minti talatin tadaina tafara tafiya sauri-sauri tana kuka,ƙafarta duk jini ya ɓatasa,dai-dai tazo bakin titi ta hango mota,kafin su ƙaraso tafaɗi sumammiya.
Motar polisawace sunfito aiki wanda yanzu karfe 11:00pm na dare,da sauri driver nasu yaja burki cikin sauri yace"Oga mutum ne akwance akan titinan, kamar ma mace nake gani cewar wani police,da sauri suka fito daga motar tasu sukayi kanta,"kai Umar wannan ba itace yarinyar da'ake nemaba,da sauri wanda aka ƙira da Umar ya ɗau wayarsa ya duba hotonta cikin ƙaɗuwa yace"tabbas itace,sata a mota muyi asibiti da'ita don dagagani tana cikin wani hali,da sauri suka sata cikin mota akayi cikin gari da'ita,tafiyar minti talatin takawosu birnin-kudu basu tsaya koinaba sai general hospital inda suna zuwa akayi emergency da'ita".
YOU ARE READING
KANKI KIKA CUTA
FanfictionLabarine akan soyayya,cin amana da tausayi,tunasar da iyaye da emmata da ilimintarwa.sakayya Read and find out d main lesson in it