KANKI KIKA CUTA
👩🦰👩🦰👩🦰
👩🦰👩🦰
👩🦰
(Tsantsar cin amana)Story and ✍️ written by
Khadeejaht Hydar
(Young Novelist)From the experience writer of.
.*IHSAN
*UQUBAR UWAR MIJINA
*WATARANA SAI LABARI
*PRINCE AIRAN AND MAIMOON.And now with the heart touching one.
KANKI KIKA CUTA✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍
https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/
*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶ *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.**Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*
Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.
*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*
*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*
Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko.
Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.
*Bismillahir Rahmanir Raheem*
🌼🌼🌼
Vote me on wattpad
YoungNovelist4My Facebook Group
https://www.facebook.com/groups/228916361333651/My twitter link
https://twitter.com/YoungNovelistII?s=09My Instagram
Khadeejah Hydar Young Novelist.
Follow nd show love🙏🏻DEDICATED TO
All member of Hydar and Muhammad's Family.SPECIAL GIFT TO
Anti Zainab Muhammad
Ukashat Muhanmad Bello.Todays dedication goes to GOLDEN PEN WRITERS,ina alfahari da dawowata cikinku,Allah ƙara haɗa kanmu.
Princess Fatima Mazadu ƙauna ɗaya tak agareki.Maman Deeja nasanda ƙauanarki akan Novel ɗinnan kuma ina alfahari da hakan.
Maman Afnan
Ina bala'in yinku.Episode Thirty✍️
(Forgiveness)Yafiya.Kwance yake yakasa sukuni a tsorace de ya ɗau wayarsa da Haleema ta jefomasa bayan tagama masa rashin mutunci ya fara dialing numberta,saida yamata miscall biyu ana ukun ta ɗaga tare da yinshiru,sallama yayi ta amsa cikin in ina yace"Saleema kina inane banaganinki ina kikaje ne,acikin ranta tagane yadai kawai tunatane amma he don't knw what he is doing at all ba'acikin hayyacinsa yakeba,cikin tausayinsa tace"kanaso indawone yace"eh mana nayi kewarki kwana biyu,tace"tohm kayafemin laifin danamaka nima nayafema,cikin rashin sanin meyake yace"nayafemiki Saleema ina kikaje tunjiya rabona dake,cikin hawaye tace"Hamma Saleema kayi watsi da addu'a kasa anyi galaba akanmu kayi watsi da addininka tana magana tana kuka sosai wanda hakan ya haddasama Saleem shiga cikin tashin hankali yace"Saleema kidaina kuka kinji insha Allah zanfara addu'a kidaina kukan hakan kikeso?,tace"zandaina amma saika kama addini kamar da,cikin sauri yace"zanfara insha Allah kina ina?tace"zakasani nan gaba duk yadda yaso tafaɗa haka taƙi dole ya haƙura sukayi sallama ahakan.
Tashi yayi yaɗauro alwala ganin sha ɗaya na dare takusa,nafila yahauyi har zuwa ƙarfe ɗaya tukun yafara istigfari da addu'oin tsari nan yaji kansa yafara sarawa haka a daddafe ya kwanta,itama Saleema nafila tayi tare da masa addu'a tukun ta kwanta cikin begen miji kuma ɗan'uwanta.
Allah gafarta Malam duka addu'oin dakabani nayi kuma Alhamdulillah inaganin canji don yanzu yakanje yagaida Mamarsu danima yana zuwa kuma inabasa rubutun yanasha saɓanin da dakoyazo baya ƙarba yasha cewar Ummi,Malam Musa yace"madallah Masha Allah,insha Allah kwanannan zaisamu lfya abindayasa asirin yasamesa shine manta addu'ar fita daga gida dayyai to anan sukasmau damar turamasa aljanin dayakehanashi addu'a da sallah akan lokaci,kuma suka mantar dashi kowa musamman ita matartashi, amma insha Allah komai yazo ƙarshe,sadaka tabayar tukun tatashi tatafi tana masa godiya.
🙄🙄Oh Umminmu dama ashe kinason Saleem,aikam mungode ƴan paid group zasuyi murna dajin hakan, tunde datagano asirine take tsaye akansa sai wannan karon akasamu nasara hakama Mama dasu Abba,sundaiyi shirune kar a lalatamusu aikinsu.
Wasa-wasa Saleem lfya tafara samuwa don yanzu Haleema bata isa tasashi wano abunba inta matsa kuwa tasha faɗa,kuma yakan ƙira Saleema akan tasanar dashi inda take amma taƙi dukyabi ya damu,su Haleema kam hankali ya tashi ganin komai yafara kuncemusu ga Abbantama yafara barazanar sakin mamarta.
🌐
Ya Abass wlh zan koma amma ba yanzuba ba muna waya dashiba,sarai yagane so take kawai bayan komai ya lafa ta gwarashi tabashi wahala don yasan Saleema haryanzu tana fushi da Saleem haryanzu,amma yace"to shikenan Allah yakaimu lokacin ,tace"amin.Addu'a mai karya kowacce garkuwa ta mugunta ajikin ɗan Adam sannu-sannu hankalin Saleem yadawo jikinsa inda yanzu yakeson ganin Saleema ido rufe ga uban Haleema dayake ci donshi kam yasan baitaɓa koda kissing ɗintaba balantana yakaisu gayin mu'amala ta auratayya haryakai ga samun ciki abunyafara daga haka.
Sunday
10:00am
Zaune yake a ɗakinsa kasancewar yau sunday yayi busy yana taya Haleema zuba kaya acikin jaka zasu asibiti don aƙalla cikinta yayi wata bakwai yanzu ,cikin nabata wahala wanda dasukaje asibiti aka shaidamusu cewar aiki za'amata donhaka yau sukeshirin tafiya,gabansa yaji ya faɗi da sauri ya miƙe yana ambaton sunan Allah,kallon kansa yafarayi yana ƙoƙarin tuna meyahaɗashi da jakar dake hannunsa ga kayan babies nan birjik,Saleema shine abinda bakinsa yafara furtawa da sauri yafita daga ɗakinnasa yayi hanyar ɗakin Saleema wayam babu kowa saima yaga alamun kamar andaɗe babu kowa aciki fitowa yayi cikin sauri kawai saiyaci karo da Haleema wacce taga shigarsa ɗakin tafito itama,kallonta yayi da mamaki yace"meyakawoki nan ina Saleema?dumm gabanta yafaɗi mekeshirin faruwa ga cikinta dake daɗa ciwo,ƙoƙarin kama hannunsa take yayi saurin ja da baya yanamata mugun kallo aransa yana nanata innalillahi wainna ilaihir-rajiuun kenan abinda yake zaton mafarkine ashe dagaskene ba mafarkiba ya auri Haleema bada yardar iyayensaba yakuma cutar da Saleema alokacin datake da buƙatarsa alokacin da aurensu bai haura wata huɗu ba ,kansane yafara juyamasa da sauri yafita don zuwa gun Umminsa.Ko sallama bai samuyi ba yashige parlourn ,iyayennasune a zauna suna magana akan lamarin Saleem ganinsa kwatsam yasa suka maida hankalinsu kansa cikin bazata sukaji yace"Mama ina Saleema?naduba bangantaba kuma naga Haleema agidan,jiya nayi mafarkin wai na auri Haleema Saleema kuma tagudu tabarni ,kallonsa suke suna mai maita Alhamdulillah cikin faɗuwar gaba yace"Mama dan Allah kumin magana kar mafarkina yazama gaskiya ,Mama karkuce ba mafarki nakeba gaskene abindake kwakwalwata yaƙarasa maganar hawaye na silalowa a kumatunsa,Abban Saleema ne ya riƙemasa hannu yace"....
Kuci gaba dabin YOUNG-NOVELIST
AUTAR MARUBUTACOMMENT
VOTE
YOU ARE READING
KANKI KIKA CUTA
FanfictionLabarine akan soyayya,cin amana da tausayi,tunasar da iyaye da emmata da ilimintarwa.sakayya Read and find out d main lesson in it