KANKI KIKA CUTA
👩🦰👩🦰👩🦰
👩🦰👩🦰
👩🦰
(Tsantsar cin amana)Story and ✍️ written by
Khadeejaht Hydar
(Young Novelist)From the experience writer of.
.*IHSAN
*UQUBAR UWAR MIJINA
*WATARANA SAI LABARI
*PRINCE AIRAN AND MAIMOON.And now with the heart touching one.
KANKI KIKA CUTA✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍
*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶ *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.**Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*
Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.
*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*
*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*
Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko.
https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/
Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.
*Bismillahir Rahmanir Raheem*
🌼
Vote and follow me on wattpad
YoungNovelist4My Facebook Group
https://www.facebook.com/groups/228916361333651/My twitter link
https://twitter.com/YoungNovelistII?s=09My Instagram
Khadeejah Hydar Young Novelist.
Follow nd show love🙏🏻DEDICATED TO
All member of Hydar and Muhammad's Family.SPECIAL GIFT TO
Anti Zainab Muhammad
Ukashat Muhanmad Bello.Episode Thirty five✍️
Wani ihu tasa lokaci ɗaya kuma jikin ta yafa ra kar-karwa saka makon zare zanin nata da ya yi, daga ita sai pant, saman ta kuma babu komai sai rigar ta, ko tube babu,cikin rawar murya ta ce "Hamma Saleem bansa komai ba a jikina dan Allah ka rufa min asiri kabarni haka bana so wlh na daina maka rashin ji da taurin kai,na daina kaji Hamma,tausayin tane yaci kasa yama kasa aiwatar da romance ɗin da ya yi niyya wanda shi dama baida niyyar mata komai in ba wasa ba,cikin raɗa yace"calm down babu abinda zan maki fa kawai inason jin ɗuminki ne kinji ki yarda dani Saleema,wani hawaye ta share ita fa tasan Saleem sarai,tana ji tana gani ya cire duka kayan jikin ta shima ya cire nasa ya hau bata zazzafar romance wanda ya sata fara shi ɗewa shima nan ya fara rasa control sai faman kai bakinsa yake kan nipples ɗinta amma tasa hannu ta rufe ,hannun nata yakama ya janye tare da manna kansa akan ƙirjinta ya fara bata saƙonsa na bege da ƙauna, jikinsa sai rawa yake kamar mazari, aikin murzata yake iya son ransa,bugun zuciyarta yasake ninkuwa,tsoro da fargaba ya dirar mata lokaci ɗaya wani ƙarfi yazo mata ta yunƙura ta tashi ta riƙo fuskarsa baki na rawa tace"Hamma Saleem banda lfya wlh bazan iyaba,bazan iya ɗaukar kaba ka tausaya min wlh bazan iyaba taƙa rasa zancen tana sheshsheƙa,kallonta ya tsaya yi wai bazata iyaba shine kalamar data basa dariya amma sai ya kawar da kansa yasake mannata da jikinsa tare da cusa hannunsa tsakanin ƙirjinta yafara shafata,nan kuma salo ya canza yafara ƙoƙarin cire pant ɗinta wanda hakan yasata sakin sabon kuka jikinta na mugun rawa,haka yacire yayi wulli dashi yamata rumfa wani irin sanyi nashigarsa don manhood ɗinshi sai faman miƙewa take,ganin yana karanta addu'a yasani fara tausayin Saleema don yau tsohon tuzuru zai sauƙe nauyi,babu abinda kakeji sai muryar Saleema a wahalce tana cewa"Hamma Saleem wlh zan mutu banaso kadaina,wlh saina haɗaka da Jiddo gobe ,wayyo Ummi Hamma Saleem zai kasheni,cikin wahala yace"Saleema kidaina kukannan kofa hanya bansa muba dan Allah kitaimakamin wlh inaji kamar zanrasa lafiyata in ban sameki ba a yau,cikin faɗuwar gaba a ranta tace"me hakan ke nufi kenan duk wannan zafin da wahalar datakeji zaice mata bai yiba ,innalillahi tafurta tace"shikenan duk randa zaiyi mutuwa zatayi,haka Saleem yagama bulayi da jagulata ya haƙura ya kyaleta amma yaɗan samu nutsuwa,rungume ta yayi yana shafa bayanta harta fara bacci,shikuma yaje yayi wanka ya wuce ɗakinsa don bazai iya zama kusa da'ita ba sai ya aikata ɓarna,itakam yana fita tamiƙe daƙyar tashiga banɗaki taga sa jikinta don sosai jikinta ke ciwo ga ƙasanta na mata raɗaɗi,haka tafito tasa kaya ta lulluɓa kanta na ciwo.
Da asuba yashigo don tashinta amma sai yaganta kwance alamun bata tashiba,ƙarasawa yayi yajanye bargon data rufa dashi,kallonta yayi sosai nan yagane idonta biyu amma ganinsa yasata rufe ido ,ɗagata yafara ƙoƙarin yi amma yaji jikinta zafi rau,da mamaki yake kallonta kardai abinda yafaru jiya ne yasata zazzaɓi ,inde hakane akwai aiki gabansa,daƙyer ta tashi tana yatsina fuska alamar zatayi kuka,lallashinta yafarayi yatai maka mata taje banɗaki tayi alwala,baije masallacin ba shi ya jasu sallah a ɗakinta,suna idarwa ta kwanta anan ƙasa tana lumshe idanu,ji tayi anyi kan gado da'ita da sauri ta buɗe idonta tana kallon Saleem wanda yake mata murmushi,kwantawa yayi ya ɗaura ta akan jikinsa yana mai kallon fuskarta,lumshe idanunta tayi shi kuma cikin murya mai sanyi yace"Saleema what have i done to deserve this from you,have i ever left you in difficult times?amma ki kalli ina cikin wani hali kika tsalla keni bayan alkawarin damuka yiwa juna na cewar baza mubar gefen juna ba komai rintsi komai wiya yaƙarasa zancen idonsa nakawo ruwa,ƙanƙame sa tayi tasaki kuka sosai har da sheshsheƙa,cikin rawar murya tace"Ya Saleem dan Allah kayafemin wlh bazan ƙaraba ,bazan sake barin kaba duk wiya duk daɗi,ka yafemin karya alƙawarin danayi,murmushi yayi cikin sassauta riƙon dayamata yace"nayafemiki Mrs Saleem Allah ya yafemana gaba ɗaya amin,muyi bacci sai anjuma muje gun Ummi kici abinci kisha magani naga jikinki da zafi waima me ya haddasa miki zazzaɓi,cikin ɓata fuska tace"nima bansaniba ai kawai jinsa nayi a ranta kuwa tace"kaji wai zai tambayeni bayan shi ya haddasa min,cikin dariya yace"to Allah yabaki sauƙi,daga haka suka hau bacci dukda Saleema a takure take dashi".
Misalin ƙarfe tara ta farka ta sauƙa daga jikinsa tayi banɗaki,ruwa ta watsa tafito taɗau kayanta taje bathroom tasa tafito ta zauna tana tunani,Saleem wanda tun ɗazu yake kallonta yayi miƙa tare da sauka daga gadon yayo gunta saurin rufe fuskarta tayi don taji kunyar ganinsa ba riga,murmushi yayi yashige banɗaki,koda yafito ya taddata a kwance akan gadon a takure,cikin hanzari ya shirya yazo kusa da'ita yace"Baby wai meke damunkine,cikin rau-rau da idanu tace"zazzaɓine ai tun ɗazu ya takuramin,"to karkimin kuka muje gun Ummi wataƙila ita kifaɗa mata matsalar,haka suka jera sukayi gidansu,koda suka isa kowa gana ɓangaren Ummi ana zaune sai fira ake,tana zuwa jikin Ummi tafaɗa tana maida ajiyar zuciy shikuma yayi gun Abass tare da zama tagaida mutanen parlourn, Saleema ma gaidasu tayi sannan cikin kula Ummi tace"Saleema meke damunki naji jikinki da zafi?kallon Saleem tayi wanda shima ita yake kallo sai tacire idanunta tace"Ummi kaina ke ciwo amma zanvi abinci nasha magani,abinci aka gabatar ƙowa yaxauna yanaci.
Ku biyoni Young-Novelist.
Autar marubuta
Ur Votes counts
Comment
Nd read
Follow
YOU ARE READING
KANKI KIKA CUTA
FanfictionLabarine akan soyayya,cin amana da tausayi,tunasar da iyaye da emmata da ilimintarwa.sakayya Read and find out d main lesson in it