KANKI KIKA CUTA
👩🦰👩🦰👩🦰
👩🦰👩🦰
👩🦰
(Tsantsar cin amana)Story and ✍️ written by
Khadeejaht Hydar
(Young Novelist)From the experience writer of.
.*IHSAN
*UQUBAR UWAR MIJINA
*WATARANA SAI LABARI
*PRINCE AIRAN AND MAIMOON.And now with the heart touching one.
KANKI KIKA CUTA¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09
http://Blog:
prowritersnovels.blogspot.com💥
Vote me on wattpad
YoungNovelist4My Facebook Group
https://www.facebook.com/groups/228916361333651/My twitter link
https://twitter.com/YoungNovelistII?s=09
Khadeejah Hydar Young Novelist.
Follow nd show love🙏🏻DEDICATED TO
All member of Hydar and Muhammad's Family.SPECIAL GIFT TO
Anti Zainab Muhammad
Ukashat Muhanmad Bello.
Wannan page ɗin nakune ƴan Paiɗ group inayinku over comment ɗinku nasani nishaɗi.duk masu comment na paid grp inajinjinamuku One love
Episode Twenty six.
New live.Saleema fa hankalinta a kwance amma wani gamin inta tuna Saleem saitaji matsananciyar kewa yakamata inkuma ta tuna yanacan tare da Haleema sai kuka yazo mata intayi mai isarta saitasamu sukuni tacigaba da harkarta,amma deep down she missed Saleem.
Yau kimanin sati ɗaya kenan da ɓatan Saleema da fyaɗen Haleema Saleem kam komai yaiyi masa zafi a neman Saleema babu inda baijeba inda yasan zai sameta amma baije kano ba sbd bayasan ran zataje ɗin kuma ya buga sun tabbatarmasa da batazoba ga Ummi tasashi a gaba faɗan safe,rana dare daban,ga Haleema kullum burinta Saleem yakusanceta don boka yabasu magani inhar Saleem yakusanceta ko sau ɗayane to tabbas zaimanta da wani zancen anmata fyaɗe cuz tunda abin yafaru baisake gwada taɓataba saidai in sun kwanta tadinga shafashi tanason romancing ɗinsa,baya hanata cux matarsace amma shikam baya maida mata martani.
Yauma kamar kullum sun kwanta sai ƙamshi take shigewa tayi jikinsa tana ƙoƙarin tadarmasa da feeling amma shi sam ba abindake damunsaba kenan ,kuka tafashe dashi aikuwa yarikice yace"Haleema meyasameki uhm tell me ne akamiki kike kuka baganiba mai kikeso,cikin kuka tace"kullum burinka ka kusanceni amma tun ranar daakamin fyaɗe har yanzu kaƙi zuwa kusa dani ko kissing ɗina bakataɓa yiba,haushine yakamasa daya tuno wano yarigashi sanin matarsa a farko amma cikin lallashi yace"kiyi hƙuri kinji Babyna banda lfyane,kalmar banda lfya tamaimaita shima haka baiyi tunanin zai faɗetaba,tace"meyasa baka faɗaminba aida munnemi magani,eh inason naje gun doctor ɗina inya dawo daga australia insha Allah komai zai dai-daita kinji,gyɗa kai tayi tana sake shigewa jikinsa rungumeta yayi suka kwanta zuciyarshi yanajinta acunƙushe".
"Ummin yara yanzu tafiya zakiyi nemanta kanon ancefa batanan kibari mucigaba da addu'a Insha Allah tana lfya cewar Mama,Ummi tace"gwaranaje ko hankaina zai kwanta kuma kwana 3 zanyi indawo,addu'a su Abba sukamata nasamun nasara daga haka tabi flight ,donsuma a yanzu ɓatan Saleemar na damunsu sosai,Falmata kam wani gamin saitasa Muhammad agaba tayita kuka akan ɓatan Saleemar,yauma kamar kullum tayi tagumi Muhamad yashigo yasameta hannunta yacire yace"chubby yahakane nifa banson damuwarnan gawata number taƙirama ana nemanki,ƙarbar wayarta tayi a hannunsa taƙira layin,lokacin Saleema na kwance tayi pillow da cinyar Ammi aka ƙira ɗagawa tayi murmushi akan fuskarta tace"My bestie ykk,Falmata dake jikin Muhammad tayi saurin tashi tace"Saleema kece dagaske inakika shiga kikabarni da damuwa,cikin dariya tamata bayani dacewa"pls karki faɗawa kowa amma de Ummi tasani ,Falmata tace"Allah sarki saikinga me Ummi tayi akan ɓatanki wlh Ummi nasonki sosai amma zanfaɗawa Saleem yazo yaɗaukeki kar Ummi tasa a rufesa kingansa komai ymasa zafi,cikin sauri Saleema ta dakatardaita da faɗin"wlh karki faɗawa kowa shikuma yacigaba da wahalarsa ba ruwana ina Ya Muhammad?gashinan "to bashi mugaisa bayan sun gaisane yace"ke Malama gwara kidawo fa kuma iname baki hƙuri abinda Haleema tasaki ciki sam ita ba alkhairi bace,tace"haba babu komai wlh kuma hakan bazai taɓa dangantakata dakaiba ai kaida ita da banbanci,saida sukaɗan taɓa fira da Falmata tukun suka yanke wayar,Falmata murna fal ranta".
Wani wawan ihu Saleema tayi ganin Ummi a ƙofar parlour ɗinsu da gudu taje taɗale jikinta tana cewa Ummina sannu da zuwa Ummina nayi kewarki to sauƙarmata ajiki cewar Abbas dayfito daga ɗakin Mama jin ihun Saleema ne yasasu fitowa dukansu,da gudu ƴa biyuma sukamata oyoyo saida tazauana aka fara gaisawa Ummi takalli Saleema tace"ain nayi fushi dake tunda zaki iya tafiya bansaniba,kanta ta ɗaura akan cinyar Ummin tace"kiyi hƙuri Ummina na tuba,tace"bakomai Saleema ai yanzu hankalina ya kwanta danazo naganki,bayan
sunci abincin ranane a zuuna fira nan Ummi ke faɗamusu abindayafaru,Amimi tace"gwara dakika musu hakan ai marasa mutunci amma Saleem kam kimasa uzuri don bayin ƙansabane ,tace"Insha Allah munanan muna addu'a komai zaizo dai-dai,Saleem kam kamar tamaida lokaci baya tanason kasancewa da Saleem,amma yanzukam yafita ranta".Bayan sungama dinner ne da daddare akahau fira sai wajen 11 kowa ya watse akaje gun kwanciya babu abindatakeyi sai tunanin zamanta da Saleem dakyar tayi bacci,kwanan Ummi biyu takoma Saleema kamar tabita amma ba hali,koda Ummi ta isa nunamusu tayi batagaɓtaba tayi nema harta gaji nanfa hankulansu yatashi harsu Mama akasa addu'a Ummi dai na kallonsu amma tayi alƙawarin bazata faɗaba harsai komai ya dai-daita tukun,kuma ta kunnawa Saleem wuta akan dole wlh saiya nemo Saleema har kuka yamata akan baisan komaiba dakyar su Abba sukasa baki ta sararamasa".
Kullum tana waya da Saleema,Haleema da Saleem kam an ɗinke dukda babu abindaya shiga tsakaninsu amma yanabata kulawarsa da lokaci sai zuba soyayya suke duniya tamusu daɗi,addu'a kam su Mama sunamasa wanda hakan yafara karya sihirin dake jikinsa.
Zaune suke suna kallon film yanabata abinci a baki kawai taga yatashi yanacewa "bari induba waccan yarinyar na tuna rannan tamiki laifi,damm gabanta yafaɗi a ranta tace"akwai matsala suda sunmasa asirin dabazai sake tunatabama amma yau yake ƙoƙarin shiga dubata,wayarta taɗauka taƙira mahaifiyarta baki na rawa tace"Mama nashiga uku Saleem yafara tuna Saleema mama nashiga uku,cikin tashin hankali tace"kiɗauki kuɗi a ɗakinsa mana yadda kika saba kizo muje gun Baba-lawo ,hakan kuwa tayi kamar yadda tasaba uwarta taɗaurata kai ta ɗauki dubu ɗari a wardrub ɗinsa tafito tawuce gida gun Uwarta suka kama hanyar zuwa gun boka,Saleem na zuwa yaga alamun ba mutum a ɗakin a ransa yace"bari inje natambayi Haleema inda taje,koda yafita bai taddataba donhaka yazauna jiranta".
Saida suka shafe awa huɗu gun boka bayan yabasu kwallin dazatasaka inta kalli Saleem zance yagama haka suka dawo gida da murna tun a gate tasaka kwallin ,da sallama tashigo parloun yana zaune yana kallo har zai tambayeta inataje kawai suka haɗa ido,cikin sauri yataho gunta yana cewa"Sweethrt ina zakije kawo jakartaki inriƙemiki,murmushi tayi tashafa gefen fuskarsa tace"aiki yayi kyau harma fiyeda tsammani cikin neman tabbaci tace"ina Saleema?cikin kallon bakinta yace"Saleema wacece Saleema,tace"haka nakeso zomuje kamin tausa nima nama nagaji wlh,ɓinta yayi kamar raƙumi da akala suka zube a kujera,shigewa jikinsa tayi taji wata irin azabar feelings naɗamunta da sauri tafara koƙarin haɗe bakinsu bai hanataba haka tadinga bidirinta itaƙaɗai shisam baiji wani abun gameda'itaba saida tafara ƙoƙarin ciremasa kayane ya dakatar da'ita yace"Haleema miye hakane kikeyi kidaina ki nustu,cikin jaraba tace"wlh bazan iya haƙuraba yau kataimakamin,babu yadda ya iya haka yafara biyemata amma sam yakasa kusantarta haka suka haƙura Haleema kamar zata mutu don ɓaƙinciki duk haushin Saleem yakamata,"
Chaiii Guy bazakaganeba wlh yarinyar danama fyaɗe watan baya ita nakeƙarason nakusanta ɗan Allah ya za'ayi ADE ne wanda yayima Haleema fƴaɗe ke maganar yana faɗama wani abokinsa,Abokin yace"kasantane yace"wlh bansantaba nide aiki akaban yanzu ko zaka kasheni bansan wacece wacce nama fƴaɗe ba naɗesan mata biyune a gidan amma ɗayarce tasa ƙawarta tasani aikin,abokin yace"lalle kam tokozamuje gun BABA ne inyaso sai yayi abinda zaibaka kana haɗa ido da'ita angama ko kuma zakajw gun wacce tabaka aikinne ku haɗa baki,yace"ai abin haushin wacce tabani aikinma bansan fuskartaba saboda kullum tanacikin niqab amma mafi sauƙi muje gun BABA-LAWO.
FANS AYI MANAGE BA YAWA.
AIKI YAMIN OVER.
TNX ALL.MY NOVEL IS NT FOR FREE MAISO 07069688588
Follow
Vote each of the pages

YOU ARE READING
KANKI KIKA CUTA
FanfictionLabarine akan soyayya,cin amana da tausayi,tunasar da iyaye da emmata da ilimintarwa.sakayya Read and find out d main lesson in it