👩🦰👩🦰👩🦰👩🦰
KANKI KIKA CUTA
👩🦰👩🦰👩🦰
👩🦰👩🦰
👩🦰
(Tsantsar cin amana)Story and ✍️ written by
Khadeejaht Hydar
(Young Novelist)From the experience writer of.
.*IHSAN
*UQUBAR UWAR MIJINA
*WATARANA SAI LABARI
*PRINCE AIRAN AND MAIMOON.And now with the heart touching one.
KANKI KIKA CUTA¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09
💥
Vote me on wattpad
YoungNovelist4My Facebook Group
https://www.facebook.com/groups/228916361333651/My twitter link
https://twitter.com/YoungNovelistII?s=09
Khadeejah Hydar Young Novelist.
Follow nd show love🙏🏻DEDICATED TO
All member of Hydar and Muhammad's Family.SPECIAL GIFT TO MUHAMMAD UKASHAT.
ZAINAB MUHAMMAD.Episode Twenty✍🏻
EMPHATY(JUYAYI)II
🧊
Tana fita yaɗau wanka da wayarsa yafice daga gidan zuwa ga masoyiyarsa,lokacin dataji fitarsa kuka tasa tarasa wazata faɗawa wannan lamarin taji daɗi aure wata huɗu amma tafara fuskantar matsala,bai zarce koinba asai gidansu Haleema,kamar kullum yauma tamasa girki mai rai da lfya ga drink mai sanyi,da murmushi taje takama hannunsa tace"welcome honey don dukda asirin dake jikinsa hakan baisasa taɓata ko nemantaba donhaka itama takyalesa saisunyi aure,bayan yagama cin abincinne ta kallesa cikin kissa tace"Baby wai yaushe zaka turone maganar aurenmu,cikin sonta dake fizgarsa yace"very soon zam aiko inason gama komai ne nagidan nagyarama sarauniyata ɗakunanta namata kayan lefe masu kyau kinga ina haɗawa sai maganar aure,peck tabasa a kumatu cikeda jin daɗi tace"can't wait,sai bayan isha'i yakoma gida alokacin Saleema na ɗaki bata fitoba dukda taji shigowarsa ta kyalesa ɗon batason abinda zai ƙaramata damuwa akan wanda take ciki".Saleem kuwa ko kallon ƙofar ɗakinta baiyiba yasjmhige ɗakinsa yayi wanka yahaye tare da ƙiran Haleema,cikin zumuɗi ta ɗaga tare da cewa kamar kasan am missing you too,cikin lallashi yace"karkidamu saura ƙiris muyi aure nadaina kewa rayuwata sam ba'a cike takeba sai indake ,wayyo daɗi kashe Haleema tace"tunfarko saida naso ayi hakan ai kaƙi naso ka aureni amma kaƙi,cikin alhini yace"wlh kam natafka kuskure daban aurekiba gashi na auri wacce inna kalleta kamar naga dodo,dariya Haleema ta kwashe da'ita tatashi daga kwancen datake tafara takawa tsabar murna,a zuciyarta tace"boka aikinka na kyau step nagaba kuma sai bayan aure,maganarsace tadawo da'ita yace"saida safe ki kwanta kinji my Love cikin murna tace"good night sweetdreams,kashe wayar yayi ya kwanta kwakwalwarsa da zuciyarsa na masa nauyi".
Saleema kuwa takasa bacci sam sai kukan dataketa zabgawa daga baya taƙira Falmata tafaɗamata donsu Mama basanna suntafi jigawa saisu Babane kaɗai,cikin kwantar mata da hankali Falmata tace"Saleema kidaina kuka insha Allah komai zaizo ƙarshe ki kasance mai addu'a nima innasamu lokaci zanzo kinji nnade ta kwantar mata da hankali.
Yanzu ke Haleema mijin aminiyarku zaki aura saboda rashin mafaɗi,cikin tsiwa tace"Yaya naga ba addinine yahanaba kuma yana sona ina sonsa don haka aure ba fashi,Mummynsu tace"maimakon katayata fatinciki shine kake wani nuna baƙinvikinka to angode zaka'iya tafiya mara kishin ƴar uwarsa,fita yayi zuciyarsa namasa zafi yana gujema uwarsa da ƙanwarsa zuwan ranar sakayya bai zarce koinaba saigun Saleem,bayan sun gaisa da barƙwanci irinna abokai Mhd yakalleshi yace"Saleem waimeke faruwane tsaƙaninka da Saleema harkake koƙarin auren ƙawarta?cikin ko inkula yace"Haleema nakeso kuma ita zan aura babu ruwana dawata Saleema jin hakan ya tabbatarwa da Mhd ba lfyaba ,tashi yayi yamasa sallama yayi gun Saleema yaje ,ya tausayawa halin dayadameta aciki,bayan sun gaisa ne yakalleta yace"Saleema meke faruwane tsaƙaninki da Saleem haryakeson yin aure,cikin kuka tamasa bayanin abindake faruwa,anan yagane batamasan wacce zai auraba,kafin yagama tunani tace"ina Haleema kwana biyu ma bangantaba inna ƙiratama bata ɗauka cikin jin tausayinta yace"eh batanan amma zanfaɗamata taƙiraki kide riƙe addu'a kinji ,godiya tamasa sannan ya wuce,koda ya koma gida saida yayima su Haleema wa'azi amma a banza sunyi nisa.
YOU ARE READING
KANKI KIKA CUTA
FanfictionLabarine akan soyayya,cin amana da tausayi,tunasar da iyaye da emmata da ilimintarwa.sakayya Read and find out d main lesson in it