Episode 3

191 9 0
                                    

👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰
KANKI KIKA CUTA
👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰
👩‍🦰👩‍🦰
👩‍🦰
(Tsantar cin amana)

Story And ✍️Written By

Khadeejaht Hydar
(Young Novelist)

From the experience writer of
*IHSAN
*UQUBAR UWAR MIJIƁA
*WATARANA SAI BARARI
*PRINCE AIRAN AND MAIMOON

And now with the heart touching one.
**KANKI KINA

Maison karanta wannan novel ɗin zai biya naira #200 kacal ta bank akan wannan details ɗin

Musa Khadijat Nana
0029001824
Unity Bank.
Sannan kayi screen shot ɗin shaidar biyanka ka turo ta wannan number ta whatsapp.(07069688588)

Waenda basuda bank kuma zasu biya ɗari biyu kacal ta wannan numbar(07061651640)
Nagode ƴan uwa,saina jiku.

Karkumanta kuyi like da vote ɗina a wattpad.
YoungNovelist4

Masu son shiga facebook group ɗina ku danna wannan link ɗin.Ngd.
https://www.facebook.com/groups/228916361333651/?ref=share

Free Pages.
EPISODE THREE
(SALEEM)...

Komawa tayi tana kuka sosai kamar wacce akayiwa mutuwa,Mama ce kawai taje lallashinta saboda sam Mamarta shareta tayi tace ai wannan sangarcine yarinya tanada sha biyar amma kullum kamar ƴar sha ɗaya.

Daƙyar Mama ta lallasheta tayi shiru tukun tayi wanka taci abinci saboda tun jiya da daddare taƙicin komai saboda tafiyarsa,haka tawuni sukuku donma Haleema tazo tayata fira hartake cemata amma kema Saleema saikace wanda mutuwa Saleem ɗin yayi kinƙi sakin jikinki,juyamata baya tayi tace"...tunda haka zakicemin nagode,murmushi tayi a fili tace"...to yi haƙuri tawajena a zuciyarta kuwa mugu mugun jin haushin Saleemar takeyi saboda komai na duniya tafita ga Saleem na mugunji da'ita".

Da daddare tana kwance ko abinci bataciba taji wayar da Saleem yabata na ringing,da sauri ta ɗauka ta kara a kunnenta kawai saita fashe masa da kuka.

Runtse idanunsa yayi cikin sigar lallashi yace"...Mrs Saleem,amsawa tayi cikin kuka yace"...zan dawofa kiyi haƙuri ina gama karatu zandawo nazauna dake har abada ko bakyaso?,da sauri tace"...inaso amma yaushe zaka dawo?,yace"...nanda wasu lokaci amma kafin nadawo saikinmin alƙawarin zaki daina kuka kuma kina karatu dakyau banda kula maza a school,murmushi tayi tace"...to Ya Saleem zanyi amma inka dawo a gun Mummyna zaka sauƙa ko?,eh mana amma saikinmin alƙawarin zaki aureni innadawo.

Cikin yarintarta tace"...eh mana zan aureka amma zakanamin doki kana kaini yawo,of course Mrs Saleem kina sona, eh mana Yaya sosaima aini duk duniya bayansu Baba nafisonka amma dukda haka ɗazu ina kuka kuma katafi taƙarasa maganar kamar zatayi kuka".

Cikin soyayyarta dake fizgarsa yace"....Saleema kinga daga lagos zuwa jigawa batafiyar wasa bane dole ne yasa zantafi amma kinfi kowa sanin Saleem bazai barki don san ransaba.

Sun daɗe suna fira tukun sukayi sallama ta kwanta,shikuma yajingina da kujera yana tunanin son dayakemata tun tana tsumma,ada yana tunanin son dayakemata na ƴan uwantakane da kuma yadda yakeson yara amma yanzu ya fahimci yana tsananin son Saleema ransa ne kawai bazai iya bataba.

Da asuba ya sauƙa a jigawa saboda ba laifi motarsu tayi gudu,direct dutse ya wuce saboda harsunfara lectures,bai samj damar ƙiran Saleema ba saida rana bayan yaje apartment ɗinsa saboda shi baya zama a hostel,ɗauka tayi tare da sallama tace"...Yaya ina yini ya hanya ya krtu,alhamdulillah yakike lafiya,Yaya yaushe zaka dawo shine tambayar data masa,murmushi yayi yace"...zandawo nan kusa kinji ya school da hadda tace"...alhamdulillh".

KANKI KIKA CUTAWhere stories live. Discover now