Episode 42

122 7 0
                                    

KANKI KIKA CUTA
    👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰
         👩‍🦰👩‍🦰
            👩‍🦰
(Tsantsar cin amana)

Story and ✍️ written by
Khadeejaht Hydar
(Young Novelist)

From the experience writer of.
.*IHSAN
*UQUBAR UWAR MIJINA
*WATARANA SAI LABARI
*PRINCE AIRAN AND MAIMOON.

And now with the heart touching one.
KANKI KIKA  CUTA

     ✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍

*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ  g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶  *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*

*Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*

Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.

*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*

*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*

Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko.

https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/

Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.

*Bismillahir Rahmanir Raheem*

   
Vote and follow me on wattpad
@YoungNovelist4

Blog:https://khadeejahthydaryoungnovelist.blogspot.com/?m=1

My Facebook Group
https://www.facebook.com/groups/228916361333651/

My twitter link
https://twitter.com/YoungNovelistII?s=09

My Instagram
Khadeejah Hydar Young Novelist.
Follow nd show love🙏🏻

DEDICATED TO
All member of Hydar and Muhammad's Family.

SPECIAL GIFT TO
Anti Zainab Muhammad

Vote nd read via this link on wattpad
https://my.w.tt/ZxkqnOOO2bb

Like, join and comment to read this novel from page one.
https://www.facebook.com/Khadeejaht-Hydar-Hausa-Novels-YoungNovelist-101121485268631/

Episode Fourty Two
HoneyMoon II

Sun sauƙa a Dubai lfya inda hotel ɗin dazasu sauƙa suna jiransu a airport da mota,ba ɓata lokaci suka hau sai El-arab hotel mallakar wani balarabe,hotel ne wanda ya tsaru sosai babbane matuƙa ga shuke-shuke masu kyau sai ƙamshin furanni ke tashi,kowa na harkarsa dukda duhu yafarayi amma gun kamar rana saboda yalwataccen fitulu dake gun,koina haskene,ga larabawa sai shige da fice suke,reception sukaje aka basu ɗaki a ɓangaren masu zuwa Honey moon,saboda dama akwai inda sabon ma'aurata suke zuwa special,ɓangaren babbane sosai akwai ɗan tazara tsakaninsu da reception ɗin,sunɗanyi tafiyar minti goma tukun suka iso wata sabuwar duniyar inda kyau da komai yafi ta inda suka shigo daga farko amma baikai gun farko girma ba,elevator suka hau yakaisu 5th floor hawa na biyar,daga hagu ne  ɗakin da'aka basu yake,buɗe ɗakin Saleem yayi suka shiga  Wow🤭 suka furta a tare,ɗakine babba guda ɗaya sai round italian bed babba sai cupboard  na jikin gado madai daici sai babban bathroom mai haɗe da toilet a gefe,sai ƙaramin kitchen a gefe,ƙofar Saleem yarufe yace"welcome to Dubai Babyn Hamma,murmushi tayi tana mai zama a bakin gadon,zama shima yayi yace"wash wlh nagaji,tace"ni duk jikina ciwo yake,wanka suka shiga tare koda suka fito sleeping cloth sukasa suka fesa turare sukayi sallah tare,abincin da'aka kawo musu sukaci,suka bi lafiyar gado suna manne da juna.

KANKI KIKA CUTAWhere stories live. Discover now