KANKI KIKA CUTA
👩🦰👩🦰👩🦰
👩🦰👩🦰
👩🦰
(Tsantsar cin amana)Story and ✍️ written by
Khadeejaht Hydar
(Young Novelist)From the experience writer of.
.*IHSAN
*UQUBAR UWAR MIJINA
*WATARANA SAI LABARI
*PRINCE AIRAN AND MAIMOON.And now with the heart touching one.
KANKI KIKA CUTA¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
Vote me on wattpad
YoungNovelist4My Facebook Group
https://www.facebook.com/groups/228916361333651/My twitter link
https://twitter.com/YoungNovelistII?s=09My Instagram
Khadeejah Hydar Young Novelist.
Follow nd show love🙏🏻DEDICATED TO
All member of Hydar and Muhammad's Family.SPECIAL GIFT TO
Anti Zainab Muhammad
Ukashat Muhanmad Bello.Todays page goes to u guys.
Abubakar Maccido
Bro Mu'az
Muhammad KareemWannan page ɗin nakune ƴan Paiɗ group inayinku over comment ɗinku nasani nishaɗi.
duk masu comment na paid grp inajinjinamuku One love
Episode Twenty seven✍🏻
Controversy( Rikitarwa)Zaune suke itada Haleema,Fareeda tace"bari inje gida nadawo kinga magrib tayi in anyi isha'i saina dawo kinga ko kwana sai intayaki tunda Saleem ɗin zazzaɓi yake,jinjina kai kawai Haleema tayi don ita kaɗai tasan meke damunta,Farida na fita ƙofar gidan taga maza biyu a tsaye fuskarsu a rufe amma kana iya ganin kwayar idonsa garau,haɗa ido sukayi nan taji gabanta yafaɗi saikuma taji sanyi nashigarta ɗaya daga cikinsune yazo kusa da'ita yace"kece matar gidannan arashin sani tace"eh am a' baibari tasake maganaba yabusamata wani gari yace"zomuje gidana kobakya sona,cikin rashin sanin inda hankalinta yake tace"inasonka mana,haka yawuce da'ita gidansa abokinnasa na biyedashi,Fareeda gabanta sai faɗuwa yake tana tunanin meyakawota nan yama akayi tabisa zatayi magana taji anyi sama da'ita kan gadon sa,fƴaɗen rashin imani Ade yama Fareeda wanda takasance budurwa tun tana ihu harta sume tadaina mosti fƴaden dayamata haryafi wanda yama Haleema donshi a tunaninsa wacce yama Fƴaɗe dafarkoce donhaka yayi bidirinsa akanta,ganin ko mosti batayi yasashi firgicewa ya ɗauketa da taimakon abokinsa suka kaita ƙofar gidan Saleem suka ajiyeta tare da barin Lagos gaba ɗaya yawuce Ilorin donshi atunaninsa ta mutu".
Saleem wanda dawowarsa kenan daga asibiti yaga kuma wucewarsu Ade amma tunaninsa kawai hanyace tabiyo dasu bekawo komai ba,yana ƙoƙarin shiga da motarsa ya kunna wutar gaban motar kawai yaga alamun mutum a kwance,fitowa yayi da wuri jikinsa na kyerma dubawa yayi hankali tashe kuma a firgice yake kallonta helplessly a kwance ba alamun rai atare da'ita ,cikin sauri yashiga gidan yana ƙiran sunan Haleema,Haleema kam cikin gida hartagaji da jiran dawowar Fareeda kuma data ƙira wayarra saitaga ashema anan tabar wayar,jin alamun buɗe ƙofane yasata juyowa atunaninta Fareeda ce,amma ganin Saleem a birkice yasa gabanta faɗuwa tayi saurin tashi tace"My one lfƴa naganka haka cikin tsoro yace"Fareeda nagani a kwance a ƙofar gida bata mosti ,"what!wace Fareeda ,Fareedan databar gidannan ɗazu da magib yanzu ƙarfe goma kacemin tana kwance a ƙofar gida,hannunta yakama yace"muje kigani ,haka suka fita yana janta tana binsa harsukaje inda take ,Haleema kuka tasa jikinta na rawa taƙira mumyn Fareeda da mamanta ba ɓata lokaci aka tafi da'ita hospital,bayan awa ɗaya likitan yafito yamusu bayani kamar haka"a gaskiya abinda akamata yasata cikin firgici wanda ya haddasamata dogon suma ,cin ƙosawa sukace"likita me akamata ne kafaɗamana ,yace"an mata mugun fƴaɗe wanda munmata ɗinki har gu 2 kuma ..."dakata likita cewar Mummyn Fareeda fƴaɗe fa kace,Innalillahi wainna ilaihir raji'un watan bayafa akama ƙawarta fƴaɗe yanzu kuma ita ,tabbas wannan al'amari akwai rikitarwa ,dole akwai abindake faruwa Haleema kifaɗi gaskiyarki maike faruwa a tsaƙaninku?,cikin kuka Haleema tace"wlh Ma..yi shiru Haleema cewar mamarta ga abunan a zahiri Saleema ce tasa akemusu fƴaɗe aigashi tabar garin tahaɗa ƴaƴanmu da masifa wlh Allah ya isa tsakaninmu da'ita,Maman Fareeda tace"karkiɗau hakkinta wataƙil su dakansu sunsan meke bibiyarsu kede binciki ƴarki nima zanbinciki Fareeda don banyarda dasu ba yaran yanzu ka haifesu ne baka haifi halinsuba,Maman Haleem tace"inzaki kwatoma ƴarki ƴanci ki kwato don wlh nima saina ɗaukarma ƴata fansar abinda aka mata".
Falmata kam laulayi take duk batajin daɗi komai sai Muhammad yamata hatta abinci saidai Ummi ta aikomata duktayi laushi gashi tanason zuwa gun Saleema ,haka Muhammad yabiyamusu flight tare gobe su tafi Mama kaɗaice tasan inda zasu saura kuwa cemusu akayi daga gun aikine aka turasa zasuyi kwana 2 su dawo,washegari jirginsu ya ɗaga zuwa kano suna sauƙa drivern gidan Adda Saleema ne yazo ya ɗaukesu ,Falmata kamar zata sume tsabar gajiya suna isa ta baje a parlour tana haki Muhammad ne yabata ruwa tasha ta ɗaura kanta kan cinyarsa shikuwa sai nannan yake da'ita ba ruwansa dasu Ammi ,suma su Ammi basu ɗaukeshi komai ba gashi sunga ba lfya ce da'itaba kawai son datakema Saleema ne yasata zuwa kodan hakama ai dole su kula da'ita,Saleema kamar zata mata kuka sai sannu takemata tace"Bloody audakinzauna saini nazo amna kyazo bakida lfya kallifa yanda kike haki gskiya bakimin adalciba,cikin murnushi Falmata tace"ke wlh bazan iya jiran saikinzoba aigashi ninazo tunda nafi damuwa dake,kama hannunta Saleema tayi tace"bawai bandamu daku bane kinga kodan keda Ummi zandawo insha Allah,"to ya Saleem fa cewar Falmata tana kallonta,tsuke fuska tayi tace"miye haɗina dashi yaje yaƙarata da matar so bata kyautaba,tashi Falmata tayi tace"amma baki kyautaba inhar kikayima Saleem haka,shin kinmanta duk duniya Saleem yafi kowa ƙaunarki,wace irin saɗaukatmrwace Saleem baimikiba wace irin soyayyace bai nunamikiba gaban kowa,wace irin kulawace bainunamikiba amma zakimasa hukunci irin wannan,shin kin taɓa zama kiyi tunanin miye alaƙar Saleem da Haleema tun farko ,keda kanki kinsan basa jituwa ko ƙaɗan kinsan daga baya bayason tarayyarki da'ita kwatsam kikaji zai aureta saikika juyamasa baya sbd mace ,ni azatona duk halin da Saleem zaishiga bazaki gujemasaba zakizama cikin masu ceto da bada gudunmawa a rayuwarsa amma ashe bahaka bane,kintaɓa zama kiyi tunanin Saleem a hayyacinsa yake ,amma kika juyamasa baya kika tsallakesa saboda yarinta na damunki kikabarwa wata can banza mijinki,ke kodan Haleema taji haushi bazaki danne mai Saleem yakemikiba to wlh tunkafin dare yamiki ki gyara,Ammi tace"hakane Falmata zancenki gaskiyane,Fatee da Deeja ma sukace hakane,Abbas ma yace"gaskiya Falmata tafaɗa kowa shaidane akan son da Saleem yakemiki kuma koni a ashirye nake dana taimakamasa don Saleem ba abun yadawabane duk runtsi zaki kasance matarsa har abada insha Allah amin kowa ya amsa itakanta Saleema zancen Falmata yashigeta amma tayi mugun fushi da Saleem sai isa maganganun basuyimata tasiran komawa gida yanzuba,Ammi tace"kutashi kuje ku huta abar zancennan sai anjuma kinga ke Falmata bakyajin daɗi,da taimakon Muhammad suka shige ɗakin da'aka basu,suna shiga tafara cire kayanta shiyataimakanata tayi har wanka ko kaya batasaba ɗaure da towel ta haye kan gado,shima wankan yayi yazo ya kwanta kusa da'ita,shigewa jikinsa tayi cikin so da ƙauanrta yace"ke dama faɗa kikazo mata ba kewarta kikeyiba,cikn murmushi tace"kaimafa kasan halin Saleema intayi zuciya gwara infara tankwasata tun yanzun nan gaba ta huce amma inbanyi hakanba da matsala yanzuma wlh nasan zancen yashigeta amma ba yanzu zata saƙƙoba, kuma dan Allah kayi haƙuri,yace"akanme tace"akan abinda nayi na ƙiran sunan ƙanwarka,yace"uhm itafa tayi dole a faɗa kinga ni banda damuwa inade mata addua".
Amin uzurin kunsan Young-Novelist ɗin taku tana koyarwa akwai aiki agabana.
Tnx.Kuna comment inajin daɗii Fans na ƙwarai
Love u All.Muahh..
The Novel is not for Free
07069688588Vote
Follow
YOU ARE READING
KANKI KIKA CUTA
FanfictionLabarine akan soyayya,cin amana da tausayi,tunasar da iyaye da emmata da ilimintarwa.sakayya Read and find out d main lesson in it