Episode 4

155 6 0
                                    


👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰
KANKI KIKA CUTA
👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰
👩‍🦰👩‍🦰
👩‍🦰
(Tsantar cin amana)

Story and ✍️written by
Khadeejaht Hydar
(Young Novelist)

From the experience writer of
*IHSAN
*UQUBAR UWAR MIJINA
*WATARANA SAI LABARI
*PRINCE AIRAN AND MAIMOON

and now with the heart touching one
*KANKI KIKA CUTA*

karku manta novel d'ina na kuɗine mai son karantawa zai iya biyan ƙuɗi ta banki.

Musa Khadijat Nana
0029001824
Unitƴ bank
Sannan kanuna shaidar biyanka ta wannann number.
07069688588

Masu son biya ta hanyar kati kuma ku turo ta wannan number .
(07061651640)MTN

Follow me on wattpad
YoungNovelist4

Facebook group👇
https://www.facebook.com/groups/228916361333651/
?ref=share
Free pages.
EPISODE FOUR
(My Love)

Wasa-wasa har Saleema ta shiga SS3 tasake girma da kyau kamar asaceta a gudu,inyamurai da yorubawan school kuwa kowa sonta yake har Malamansu,Sanye take da uniform ɗinta skirt blue iya gwuiwarta,wanda akecema laptop skirt sai farar shirt me dogon hannu sai jacket akai yasha guga tayi kyau sosai,ƙaramar jakace a hannunta saboda yauzasu fara waec wanda zasufara da chemistry practical,tun sassafe ta shirya ko abinci bataciba tafito tana Mummy natafi.

Mummy dake jera coolers akan dining tace"...haba daughter zokici abinci mana ko ruwan tea ne,fuska a shagwabe tace"...Mummy my uniform will squeze fa,murnushi Mummy tayi tace"...to zoki zauna a cinyata nabaki a baki,bako kunya ta ɗale kan cinyar Mummy tabata ruwan tea tasha tukun ta wuce"..

Da zuwanta school taci karo da Haleema da wata ƙawarta mai suna Fareeda,da murmushi taje gunsu tace"...bestie na biya gida bangankiba,fuska da yaƙe tace"...eh nazata kinwucene that's na taho,ƙawartata Fareeda tace"...to dolane saikunzo tare?"

Bata tanka musu ba tayi wucewarta don sam hankalinta bai kwanta da yarinyarnan Fareeda ba saboda kowa yasan batada hali mai kyau,sunshiga gun practical anfara har anyi nisa,kowa desk kujerarsa daban,amma tana kusa da Haleema kuma tana nunamata answers,Saleema kam exam ɗin yamata ɗaɗi sosai don tayi sa'ar abinda takaranta yawanci sun fito.

Mrs Ahmed wani teacher ɗinsu bayarabe yanata bi round yana checking har yazo kan desk ɗin Saleema,bata ankaraba kawai taji yace"...stand up what are you doing with this paper?,cikeda mamaki take kallonsa ƙirjinta na bugawa da ƙarfi tace"...Sir is not for me this is not my writting and am through with my paper since,fitar da'ita yayi waje tayi kneel down"..

Kuka tafara tana yau nashiga uku waƴe yamin haka a first day ɗin exam ɗina,wata teacher ce mai suna Onifade tazo wucewa ta ganta tace"...Head girl what happened?,cikin kuka tamata bayanin abinds yafaru,shiga ajin tayi Saleema abayanta tace"...haba Mr Ahmad yakamata kayi bincike kafin ka zartar da hukunc Saleema yarinyace mai ilimi sosai kap makarantarnan babu wanda baisan hakanba,amma bani takardarta da wacce ka gani mu duba rubutun da kuma answers na book ɗinta.

Dubawa sukayi rubutun ba ɗaya ba sannan kuma answers ɗin ba ɗaya ba,warning aka bata tukun takoma tacigaba da rubuta exam ɗinta,shima saboda ansan tanada ƙoƙarine da watace da anyi cancelling exam ɗinta na yau kenan".

Bayan sunfito daga exam hall ne wasu friends ɗinta igbo mai suna esther da yoruba maisuna Aishat suke jajantamata tare dacemata kina kula sosai da makusantanki kuma kina duba desk ɗinki sosai ,ita sam bata fahimci inda zancensu ya nufa ba don haka tamusu godiya ta tafi gun Haleema"..

KANKI KIKA CUTAWhere stories live. Discover now