KANKI KIKA CUTA
👩🦰👩🦰👩🦰
👩🦰👩🦰
👩🦰
(Tsantsar cin amana)Story and ✍️ written by
Khadeejaht Hydar
(Young Novelist)From the experience writer of.
.*IHSAN
*UQUBAR UWAR MIJINA
*WATARANA SAI LABARI
*PRINCE AIRAN AND MAIMOON.And now with the heart touching one.
KANKI KIKA CUTA✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍
*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶ *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.**Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*
Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.
*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*
*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*
Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko.
https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/
Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.
*Bismillahir Rahmanir Raheem*
Vote and follow me on wattpad
@YoungNovelist4Blog:https://khadeejahthydaryoungnovelist.blogspot.com/?m=1
My Facebook Group
https://www.facebook.com/groups/228916361333651/My twitter link
https://twitter.com/YoungNovelistII?s=09My Instagram
Khadeejah Hydar Young Novelist.
Follow nd show love🙏🏻DEDICATED TO
All member of Hydar and Muhammad's Family.SPECIAL GIFT TO
Anti Zainab MuhammadVote nd read via this link on wattpad
https://my.w.tt/ZxkqnOOO2bbLike, join and comment to read this novel from page one.
https://www.facebook.com/Khadeejaht-Hydar-Hausa-Novels-YoungNovelist-101121485268631/Episode fourty three🖊️
The Good News.Daga park ɗin dasukaje asibiti suka nufa don Saleema yaƙi yarda suje gida ganin yanayin jikinnata,daƙyer suka ƙarasa office ɗin likitan balarabe don Saleema sai wani langwaɓe masa take,likitan ne ya kallesu cikin harshen larabci yace"ma asabaha?(meyasameta)cikin harshen larabci ya sanar masa da cewar Saleema yakawo a duba lfyrta kwannann batada lfya,likitanne yafara tambayarta ya takeji,faɗamasa tayi nan yaƙira wata Nurse taje ta dubata,da Saleem akaje don gani yake kamar inyabarta taje ita kaɗai zata faɗi ne,bayan sun dawo da kamar minti sha biyar aka kawomusu result ɗin,Saleem ne ya karɓa yana mai gyara ma Saleema kwanciyarta a kafaɗarsa,wani murmushine ya suɓucemasa wanda yama rasa ina zai saka ransa don murna,cikin tsananin farinciki yace"Nureee i can't believe it tashi kiga kyautar da Allah yamana(Oh su Saleem saikace ɗan ne yazo duniya)duk da zazzaɓin datakeji hakan bai hanata nuna farincikin taba ta rungumesa sosai tana murmushi,sujudul shukru(sujjadar godiya yaima Allah)sannan ya ɗagata sama yana murmushi,likitan ma murmushi yayi yana yaba soyayyar tasu,ajiyeta yayi sannan ya zauna yana kallon likitan yace"yauwa inason kabamu shawarwari akan cikin dan Allah,nan likitan yabasu shawarwari tukun sukabar asibitin,ranar ko tsinke bai bari ta ɗaga ba,ko wankama shi ya mata amma dasukazo kwanciya hakan bai hana ya raɓetaba,itakuwa sai sake maƙale masa take(Sharrin ciki ba),shikuwa ganin haka yasa yayi ta abun daya ga dama,daƙyer suka runtsa,washegari suna sallar asubahi suka koma bacci,sai ƙarfe goma suka farka,shi ya taimaka mata ta shirya sukaci abinci ,ita rafara tashi tace"Honey kagama mu tafi dan Allah,haɗe fuska yayi yace"nafaɗa maki babu inda zamu baki da lfya ko,tace"Allah nasamu sauƙi,yace"kibari sai gobe,kayan jikinta tacire tasaka armless iya cinya takoma gado ta kwanta,nan danan tayi bacci abunta,dama tunda shigar cikin take bacci kala-kala,yana gama abinda zaiyi shima ya hau gadon ya rungumeta sai bacci.
YOU ARE READING
KANKI KIKA CUTA
FanfictionLabarine akan soyayya,cin amana da tausayi,tunasar da iyaye da emmata da ilimintarwa.sakayya Read and find out d main lesson in it