💎💎💎💎💎💎💎💎💎💎
*DOCTOR'S FAMILY*
🩺
💎💎💎💎💎💎💎💎💎💎🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱
*NAFEESAT RETURN*
🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱*MALLAKAR:*
_NAFISAT ISMA'IL LAWAL_*بسم الله الرحمن الرحيم*
⚖
*FEENAH WRITER'S ASSO📖*
'''®Ɗaya tamkar da Dubu💪✓'''*JIKAR LAWALI CE*✍️
*Wattpad: UmmuDahirah*👈
*\F.W.A📚/*
*SADAUKARWA*
_Na sadaukar ga Family na gaba ɗaya. *GOMA'S FAMILY*_*NATSUWA A SALLAH*
_Sallah babbar matsala ce. Ganawa ce tsakanin Bawa da mahaliccin sa, Ubangiji maɗaukakin sarki. Saboda haka ana buƙatar cikakkiyar natsuwa, a tattara hankali wuri ɗaya domin wannan ganawa ta musamman._
_A cikin ayoyi biyun farko na suratul Mu'uminun ana faɗa mana cewa:_
_"Lalle ne, muminai sun sami babban rabo, wanɗanda suke a cikin sallar su masu tawali'u ne."_
_Watau, Muminai wanɗanda idan sun tsaya yin Sallah sai gaɓoɓin su da zukatan su su natsu, babu wani abu mai shagaltar da su daga ambaton zatin Allah maɗaukakin sarki, to, irin su suke rabban ta. Natsuwa cikin sallah da ƙasƙan da kai ga Allah su ne alamun imani na gaskiya da Tauhidi tsantsa, don kuwa ko yaushe bawa yayi kusa da Ubangijin sa sai ya haɗa jin tsoron sa, musamman ma dai a sallah inda yake ganawa da shi, yake tunawa da girman sa._.
*EPISODE Three*
A hankali ta sanya hannun ta ta soma jan gemun sa
Hakan yasaka ya buɗe idanuwan sa ya sauke a kan ta, murmushi yayi yana kallon ta yace, "Ni dama nasan babu wanda zai min haka sai ke, When did you come back?"
Murmusawa tayi tana janye hannun ta tace, "yanzu babu daɗewa".
Tashi zaune yayi yana faɗin "To ya me jikin da fatan ya samu sauƙi?"
Sai da ta dawo kusa dashi kana tace, "Alhmadulillah Kakus suna gaishe ku kowa da kowa".
"Mun gode muna amsawa".
"My Kakus miss you so much".
Murmushi Kaka yayi yana ɗaura hannun sa a kan ta yace, "nima haka Matata, You have left me alone I miss you, kin bar ni da waɗannan yaran mara su kunya masu ido a tsakar ka ko hiran basu taya ni".
Dariyan ta me kyau ta saki tana jingina kanta jikin Kakan tace, "Kakana kenan! don't worry, I'll be back. hira har sai ka gaji daji, akwai labarin ma da na samo maka".
"Well I hear you tell me".
Ƙofar da aka turo ne ya sanya Ɗahira rufe bakin ta without saying a word. Big Dady ne tare da Abbu suka shigo da sallama, amsa musu su kayi yayinda Ɗahira ta tashi da sauri ta nufi Mahaifin nata ta rungume shi tana faɗin
"Abbu na".
Murmushi yayi yana shafo kanta yace, "to ya kin dawo ko zaki fara?"
Dariya tayi tace, "I'm really missing you, Abbu."
Sai kuma ta sake shi, Then she hugging Big Daddy and said, "Daddy, I'm the only one."
Shafo kanta yayi shima yana smiled and said, "my daughter when did you come back?"
"Now Dady".
"To ya me jikin yaji sauƙi dai ko?"
Gyaɗa masa kai tayi tana faɗin "Alhmadulillah".
YOU ARE READING
DOCTOR'S FAMILY
FantasíaFamily ne me cike da abun mamaki, gaba ɗayan su sun kasance DOCTORS ne, Rayuwar Ɗahira da Usman waɗanda suka kasance cikin Familyn, sun kasance maƙiyan juna, inda ƙaddara ta zo ta haɗa su aure, suna zama ne tamkar za su kashe juna don ƙiyayya, ya ts...