_*ANAYAH*_
_[Heart Touching Story]_*BY*
_*ZAHRATY* ❤️_*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION*
بسم الله الرحمن الرحيم
*JAN HANKALI:* _*Dan ALLAH in kina karanta littafin kika ji an kira sallah ki tashi kije kiyi,dan ALLAH mu*_ _*rinka kiyayewa Dan gudun fadawa halaka,ALLAH yasa mu dace.*_
*Dedicated to*
_*Queen Lateefat*__*pg 6.......
_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_
_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_Hankali a tashe mummy ta shigo cikin dakin,kallon gawan Sulaimy take yi hankali tashe kafin ta juya kallon ta zuwa ga daddy,kallon sa tayi cikin kuka ta fara cewa "Sadeeq ka cuce ni ka gama da rayuwa ta,Allah sai ya saka mun,kaga illar abinda kake aikatawa koh,kaga abinda na dade ina fada maka amma ka kasa ganewa koh,kana aikata zina,gashi cikin kwanciyar hankali an aikata da yar saka haifa,wallahi Sadeeq Allah sai ya bi mun hakki na",rike mummy Dr.Maryam tayi wacce hawaye yake fita daga idanuwan ta tace "haba Fatima,Allah ya riga da ya dauki rayuwar Sulaimy ta riga da ta rasu ku kyale yarinyar nan ta kwanta a cikin kabarin ta cikin salaama mana,ji fa tun kafin a kaita kun fara tashin hankali bayan cewa akayi kuzo ku mata addu'a wannan wani irin abu ne,dan Allah kusan kun girma mana,yanzun babu abinda baiwar Allahn nan ke bukata daga wajen ku sa addu'a dan haka ku zauna ku mata",a hankali Mummh ta zame kasa ta zauna dabas a gaban gawan,kuka mai ban tausayi ta kuma fashewa dashi kafin tace"Ya Allah ga baiwar ka nan nasan ka fimu son ta kafi mu kaunar ta,Allah ka gafarta mata,Allah ka haskaka kabarin ta,Allah yasa kyawawan ayyukanta su bita,Ya Allah kabi mata hakkin ta gun wadanda suka aikata mata wannan mummunan aikin,Allah ya jikan ki Sulaimy,Allah yasa iya wahalar kenan ",ta karasa tana sakin wani sabon kuka mai ban tausayi,ni kuwa ina zaune gun kanta hawaye wasu nabin wasu,ji nake hi kamar a mafarki wai Sulaimy ta rasu,dama mafarki nake yi dama a tashe ni ace bacci nakeyi ba da gaske bane,kallo na Dr.Maryam tayi ta dafa kafaduna tace kiyi mata addua kiyi hakuri,kuka nake yi sosai dan ji nake yi kamar nima in mutu in huta,a hankali na dago idanuwa na wadanda har yanzun suke zubar da hawaye nace"ya Allah ka gafarta ma wannan baiwa taka ka haskaka kabarin ta,kasa aljanna firdaus ce makomar ta",sannan ta kara da cewa
اللّهمّ اغفر له وارحمه,وعافه,واعف عنه,واكرم نزله ووسع مدخله,واغسله بالماء والثلج والبرد,ونقه من الخطايا كما نقيت الثوب الابيض من الدنس,وأبدله دارا خيرا من داره وأهلا خيرا من أهله وزوجا خيرا من زوجه,و أدخله الجنة,وأعذه من عذاب القبر وعذاب النار.