_*ANAYAH*_
_[Heart Touching Story]_*BY*
_*ZAHRATY* ❤️_*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION*
بسم الله الرحمن الرحيم
*JAN HANKALI:* _*Dan ALLAH in kina karanta littafin kika ji an kira sallah ki tashi kije kiyi,dan ALLAH mu*_ _*rinka kiyayewa Dan gudun fadawa halaka,ALLAH yasa mu dace.*_
*Dedicated to*
_*Queen Lateefat*__*pg 17
_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_
_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_Tun kafin ya iso kusa dashi ya kifar dashi a gun,hankalin abokan su ya matukar tashi dan sunsan HAYDAR da zuciya sosai,Farouq bai dandara ba ya kara tasowa dan baya so HAYDAR yayi galaba akan sa,naushi ya kawo mai ya kauce,kai indai takaice muku da kyar suka iya raba fadan duk kuwa da cewa ba karamin buguwa Farouq yayi a hannun sa ba,juyowa yayi yana kallon Farouq kafin ya fara magana cikin bacin rai,nuna Farouq yayi yace"na fada maka ka fita daga harkar mata ta kuma zan kuma maimaita maka HEENAH tawa ce ni kadai kayi kadan ka raba mu,in kuma baka ji ba shikenan zan nuna maka true colour din ALIYU HAYDAR", yana gama fadin haka ya juya a fusace,motar sa ya shiga ya bar gidan,in kaga yanda yake driving zakayi tsammanin cewa tashi sama zayyi saboda yanda yake tsuga gudu a motar,ikon Allah ne kawai ya kai HAYDAR gida,yana zuwa yayi parking ya fito daga motar rai a bace ya shige cikin gidan,parlourn Ummi ya nufa kai tsaye,cike da mamaki take kallon sa ganin yadda ransa ya baci sosai,cewa tayi"baba na lafiya waya taba mun kai",girgiza kai yayi yace "Ummi wallahi in Farouq bai fita daga harkata ba sai nayi mummunan saba masa sai na koya masa hankali ta yadda ko ambaton ALIYU HAYDAR aka yi sai gabansa ya fadi",hankalin Ummi ya tashi sosai,cike da firgici tace "mai ya hada ku da Farouq din",dago idanun sa yayi wanda suka kada sukayi jaaaa saboda tsabar kishin da yake ji ,mayar da kansa kasa yayi batare da yace komai ba,kallon sa Ummi tayi tace "tunda bazaka fada mun abinda ya hada ku ba ai shikenan",shiru yayi ba tare da yace komai ba,sai da ya gaji da zaman parlourn sannan ya tashi ya nufi side din shi,bin shi da kallo kawai Ummi tayi tana mamakin wannan rigimar data ballo tsakanin shi shida Farouq,abin yana bata mamaki sosai,gashi shi kuma HAYDAR din ya cika zurfin ciki ya ki sanar mata takamai man abinda ya hada su da Farouq din.Yana shiga dakin ya zauna gefen gado yana tunani,gaba daya abubuwa sun dagule mai sunyi mishi yawa,ga damuwar rashin HEENAH ga kuma matsalar Farouq,wani tsanar Farouq ne yaji yana karuwa a cikin zuciyar sa,ji yake anya zai iya yafe ma maci amana irin Farouq kuwa,haka dai ya zauna yanq tunani,ya kulla wancan ya kwance wannan .