Pg 20....

61 2 0
                                    

_*ANAYAH*_
_[Heart Touching Story]_




*BY*
_*ZAHRATY* ❤️_









*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION*







‎بسم الله الرحمن الرحيم






*JAN HANKALI:* _*Dan ALLAH in kina karanta littafin kika ji an kira sallah ki tashi kije kiyi,dan ALLAH mu*_ _*rinka kiyayewa Dan gudun fadawa halaka,ALLAH yasa mu dace.*_




*Dedicated to*
_*Queen Lateefat*_



Pg 21......


Bansan ta ina zan fara baku hakuri ba,dan Allah kuyi hakuri naji na shiru sa kukayi kwana biyu rasuwa aka mun,dan Allah duk wanda ya karanta page din nan yayi mai addu'a ko yaya ne,Allah ya bar kauna.




_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_


Tsoro,firgici,al'ajabi suna suka saukar musu lokaci guda,wannan wani irin masifa da bala'i ne,taya uba zai aikatawa yar sa wannan danyen aikin,wannan wani irin rayuwa ce ace kanin uba wanda yake da cikakken iko akan ya ya aikata mata haka,kuka gwaggo Tabawa ta fashe dashi tana cewa "mun bani mun lalace,isuhu wannan wani irin danyen aiki ne ka aikata haka,ka cuce mu kaci amanar mu ka lalata mana suna a gari,Allah sai ya saka mana",baba ji yayi kamar kasa ta tsage ya shige saboda kunya,a gaban jama'a wannan maganar ta fadu,shikenan yasan yayi ma ahalin sa bakin paint wanda ba zai taba goguwa ba matsawar suna garin nan,babu wani mutum mai mutunci da zai yadda dan sa ya auri Naja'atu,kuka gwaggo Tabawa ta fashe dashi tana cewa "hali na nane ya jawo mun,danasan wannan shi me karshen wasan da ban aikata abinda na aikata ba,Isuhu Allah ya isa ka cuce ni ka cuci ahalin gidan nan,bazamu taba yafe maka ba,sai Allah ya mana sakayya tsakanin mu da kai,mugu azzalimi ",hawaye ne suka wanke fuskar Baba Isuhu kallon mahaifiyar tasu yake yi yadda take tsine mai albarka,shiko ina zaije bai san ya akayi ya aikata wannan mummunan aikin wanda ba'a ji dadin sakamakon ba,Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un kawai yake ambata,ya rasa inda zai tsoma kansa,haka dai ranar suka kwana babu wanda yayi wani baccin kirki saboda tashin hankali wannan abin da ya faru,duk yadda zan musalta muku tashin hankalin da muke ciki bazaku fahimta ba,wanda irin wannan tashin hankalin ya taba faruwa da ahalin sa shine kawai zai iya fahimtar ya abin yake.

ANAYAHWhere stories live. Discover now