Pg 26

52 2 0
                                    

_*ANAYAH*_
_[Heart Touching Story]_




*BY*
_*ZAHRATY* ❤️_









*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION*







‎بسم الله الرحمن الرحيم






*JAN HANKALI:* _*Dan ALLAH in kina karanta littafin kika ji an kira sallah ki tashi kije kiyi,dan ALLAH mu*_ _*rinka kiyayewa Dan gudun fadawa halaka,ALLAH yasa mu dace.*_




*Dedicated to*
_*Queen Lateefat*_



Pg 27.......




_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176  domin karin bayani,  maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka   fara amfani da   maganin zaki ga sauyi,  domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari  2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye!  infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_





A haka har aka shiga satin bikin mu ni da HAYDAR,I can't believe cewa da gaske zan auri HAYDAR,zan auri muradi raina muradi zuciya ta,ba yadda na iya dole su mummy suka shirya Mother's Day duk da ba yadda naso in bijire ba abin na kasa hakanan na hakura.A haka har aka shiga cikin satin bikin,shirye shirye sun kankama ta ba ko wanni fanni,ana saura kwana bakwai bikin aka kawo lefena,babu nuna fariya ko anfi kowa,amma kayan daya ne tamkar da dubu komai yayi kamar yadda ya kamata.

Rana Thursday akayi mother's day din,nayi kyau har na gaji,ni kaina ban taba tsammanin cewa ina da wannan kyawun ba sai ranar,freinds din mummy sunzo sosai,dayake ni ba gwanar tara kawaye bane,amma Safiyya tazo wacce muka zauna da ita ba a shekarun baya,haka aka cigaba da hidimomin bikin cike da farin ciki da annashuwa,Washe gari juma'at aka gabatar da liyafa na addini tunda walima shi sai bayan ankai amarya dakin ta ake gabatar dashi,anyi wa'azi mai tatas zuciya wanda da yawan mata sai da suka zubar da hawaye da suka ji yadda matsayin aure yake da hakkin miji akan matar sada na matar akan mijin.Bamu muka shigo gida ba sai karfe kusan bakwai na yamma,sallah mukayi sannan na chanza kaya zuwa Riga da wando na bacci,kiran wayar shi ne ya katse mun tunanin da nake yi,jikina a sanyaye na dauki wayar,sallama nayi mishi cikin sassanayar murya ta,ansawa yayi da "wa'alaikissalaam wa rahmatullahi wa barakatuh my queen,my wife,my bride,my one and only",wani murmushi ne ya subuce mun cikin wani irin farin ciki wanda na dade banji irin shi ba,cikin kasa da murya nace"duk ni kadai",dariya ya saki tare da cewa "kinfi haka ma,ban ma san ya zan musalta miki farin cikin da ba nake ciki ba,gobe in Allah ya kaimu iwar haka kina cikin gida na a matsayin matata ",wani kunya naji ya cika ni,kasa cewa komai nayi,I can't believe cewa gobe iwar haka na zama matar aure,wani nauyi zai hau kaina na har Abada da yardar Allah,haka muka cigaba da wayar mu cike da soyayya da kaunar juna.

Washe gari ranar Asabar aka daura auren mu a Taraba,daurin auren da yasamu halarta mutane daban daban daga gurare mabanban ta,dayake taron bikin a nan Abuja ake yi yasa komai yazo da sauki,sanye nake cikin fararen kaya doguwar Riga wanda akayi ma design da ba golden colour,nayi kyau sosai,kamar yarda kuka san ko wacce amarya tana fitowa tsaf da ita a ranar bikin ta,komai da na saka combination din white and golden colour ne,hatta jewelleries din dana ba saka duk golden ne,komai yayi yadda ya kamata,muna cikin hotuna da family and freinds dina message ya shigo cikin waya ta wanda yake hannun Maryam miko mun wayar tayi tana cewa "Aunty gashi an turo miki text message "ansan wayar nayi ina dubawa ganin HAYDAR ne ba yasa na bude,abinda text din ya kunsa shi ne"Alhamdu Lillah kin zama tawa"ji nayi jikina yayi sanyi kalau,shikenan fa yanzun duk wani nauyi nawa ya koma kansa,shikenan yanzun babu wanda ya kaishi iko dani,dole sai abinda yace inyi zanyi haka aka cigaba da yinin biki,da yake Katsina zan zauna shiyasa bamu tafi ranar ba sai Washe gari.

Washe gari bayan munyi sallahr asuba bamu koma bacci ba,shirin tafiya muka fara yi,tun da na tashi nake son inyi kuka ko zan samu nauyin dake cikin kirjin a banyi ba sai da Maryam ta shigo dakin mu tana magana cikin zolaya tana cewa"Amarya amarya ",wani kuka ne naji ya taho mun wanda na kasa tare shi,haka na zauna ina ta kuka na,lafaya na saka sky blue mai kyau,sai da aka fara kaini gun mummy da daddy suyi mun nasiha,Masha Allah sunyi mun yadda ya kamata,kuka nake sosai kamar wacce uwar ta da uban ta suka mutu,rungume mummy nayi da kyar aka rabamu,itama Maryam sai kuka take yi kamar wacce akama mutuwa,haka muka tafi,har muka isa katsina hawaye basu bar zubowa daga idanuwa ba.

Muna isa kai tsaye gidan in-laws dina muka wuce,wayyo Allah na naga so da kauna da tarba yadda ya kamata,ban taba tunanin dama kaunar da wannan dangi ke mun har ya kai haka ba,dama ba duk abinda yake fada mun yana ma rage wa ne amma yau naga tsantsar kauna daga Ummi wanda har sai daya sakani kuka,ji nayi hankali na ya kara kwanciya,wani farin ciki yana mamaye bakin ciki da kewan barin gidan da nayi,haka muka zauna a gidan,a nan muka kwana,inda da daddare aka hada mana wani event ba family din su,ya kayatar sosai,tun daga ba lokacin na gane kowa dan naga wadanda suke nuna mun kauna da kulawa sahihi da kuma masu mun kallon banza wadanda ban ma sa da zaman su ba.

Washe gari su Maryam suka bar Katsina suka koma gida,munyi kuka kamar me,sunje sunga gida na inda ni sai da daddare dangin mijina zasu kaini(Note ba ko wanni family bane suke da wannan tsarin ba na cewa gun su za'a kawo mata abayar da amanar ta gun su,su da kansu zasu kaita dakin ta,akwai wadanda kai tsaye gidan ta ake kaita,so no kar kiga nace an kaita gidan surukan ta kiji abin wani iri nayi anfani da yanayin da na saba dashi ne),da daddare aka  ba dauke ba ni zuwa gida na,gida ne na gani na fada wanda ya hadu iya haduwa,ga ba kaya da yaji na alfarma da kuma tsada, sai da yan uwan Ummi da Abba suka kaini gidana sannan sukayi mun nasiha kamar yadda ake ma ko wacce mace,sanda zasu tafi Yaya ta kalle ta cikin tsana tace"Allah dai yasa ba za'a iya kula da miji",dagowa nayi duk da ina cikin lullubi na kalle ta vn ina mamakin ita kuma wannan wacece........




SHARE FISABILILLAH


Zahraty
080633046

ANAYAHWhere stories live. Discover now