_*ANAYAH*_
_[Heart Touching Story]_*BY*
_*ZAHRATY* ❤️_*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION*
بسم الله الرحمن الرحيم
*JAN HANKALI:* _*Dan ALLAH in kina karanta littafin kika ji an kira sallah ki tashi kije kiyi,dan ALLAH mu*_ _*rinka kiyayewa Dan gudun fadawa halaka,ALLAH yasa mu dace.*_
*Dedicated to*
_*Queen Lateefat*_Pg 20......
Wannan page din sadaukarwa ne ga masoyan ANAYAH,duk wanda ya taba comment a littafin nan ko da da thanks ne koh sticker duk baku ne,ina yinki Allah ya bar kauna.
_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_
_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_Rayuwa a sabuwar makarantar da na fara ta zamar mun abin so da kauna,komai yayi mun yadda nake so,haka na fara karatu na cike da hazaka da maida hankali.
4 YEARS AFTER
Sanye nake da kayan NYSC kasancewar yau na fito daga camp,ina cikin matukar farin cikin dawowa ta gida daga Adamawa inda a nan ne mayi bautar kasata ta,su daddy ne suka zo daukata a tasha,ina cikin matukar farin ciki,kallo na mummy tayi tace "kinga yadda kikayi baki kuwa,dole yau kiyi wanka mai rai da lafiya ",dariya nayi nace "ke dai mummy bari wallahi tunda na bar gida rabona da wanka da ruwan zafi kullum haka nake yi dana sanyi",cikin zaro ido Maryam tace "Aunty ruwan sanyi kuma,lallai gaskiya kinyi kokari ni dai bazan taba iya wanka da ruwa sanyi ba",dariya nayi mata nace "Allah ya kaimu turn din ki zaki bani labari ",muna zuwa gida mummy ta hada mun ruwan wanka mai zafi sosai wanda zanyi wanka dashi,na kusa awa daya a bayi kafin na fito dan sai da na dirje jiki na sosai da soso da sabulu,ina fitowa daga bayin na shafa mai,wata doguwar riga mummy ta dakko ta bani mai azababben kyau tace "gashi ki saka,kuma ki gyara fuskar ki kar ki barshi haka yana maiko dan nasan halin ki sai kace wata mai takaba",dariya nayi ina cewa kai mummy",liyafa suka shirya mun na ban mamaki,ranar nayi kuka ba kadan ba Sulaimy ce kawai take fado mun a rai nasan yanzun da tana da rai Allah kadai yasan farin cikin da zata shiga ganin rayuwa ta tayi kyau ,video din data bar mun wanda ya zama abin kallo na in har na tuna da ita shi na kalla,ji nayi abin ya dawo mun sabo,abin da ke mun yawo a kwanya shine mutun takwas sukayi mata fyade,zuciyar ta ta kasa dauka wanda hakan shi yayi sanadiyyar rasuwar ta,Allah sarki Sulaimy Allah ya jikan ta Allah ya gafarta mata,Allah yasa iya wahalar kenan,haka nai ta tunanin ta,hanin tunanin bazai fishe ni ba yasa na dauro alwala na kabbara sallahr nafila,bayan na idar nayi karatun Quran sannan nayi mata addu'a tare da dukkan musulmi gaba daya,a iya rayuwar da nayi a jamia na shekaru hudu na zauna da mutane da yawa iri iri,kabilu daban daban,daga gurare mabanbanta na fadin kasar nan,tun daga musulmai zuwa christians,zuwa wadanda ma basu da addini gaba daya nasan halin su da yadda zan zauna da jamaa,yanzun haka shekaru biyu kenan rabo na da HAYDAR na riga da na cire shi a cikin raina,kullum rokon Allah nake yi Allah ya kawo miji na gari inyi aure na,dan yanzun na fahimci cewa HAYDAR din ma yawo yake mun da hankali,bansan mai yasa yake mun haka ba,na bashi dukkan yarda ta amma naga alamar kamar bai shirya ba.
Washe gari kamar yadda yan ajin mu suka alkawar ta mun zasu zo gidan mu sai gasu,mun sha hira kamar ba gobe sai tuno moments ake yi,wanda za'a yi dariya ayi,wasu na tausayi aji tausayi,muna cikin hirar har aka shigo hirar soyayya,daman nasan ko kowa bayyi magana akan soyayya ta ba sai Sadiya tayi,kallona tayi tace "nifa tun da nake ganin mutane ban taba ganin mutun irin ANAYAH ba muguwar yar wahala a soyayya",cikin mamaki nake kallon ta dariya Fauziya tayi tace "hmmmm ai ANAYAH sai addu'a da anyi magana tace ita zabin Allah take nema,a haka ai zaki kare ",kallon su nayi cikin sanyin muryata nace "tabba neman zabin Allah a dukkan al'amuran mu shi yafi alkhairy ",tabe baki Sadiya tayi tace "lallai aiko zaki tsufa babu miji tunda tun da kike istikhara kullum cewa kike HAYDAR ne kawai alkhairy amma har yau banga wani chanji game da yadda kuke har yanzun bai dauke ki a bakin komai ba",haka suka zauna suna ta zagin sa,wani haushi da bakin ciki naji,duk da cewa bama tare amma Allah kadai yasan kaunar da nake wa wannan bawan Allahn ina son sa fiye da tunanin mai tunani,sai da suka gama dan kansu kafin sukayi shiru jin naki cewa komai,amma yadda suka ga lokaci daya na daure fuska na kuma chanza musu sai suka fara bani hakuri akan sun san zagin sa da sukayi bai kamata ba amma haushin wofantar dani da yayi suke ji,ba yadda na iya hakanan na hakura amma kuma na nuna musu matukar bacin rai na ta yadda nasan gaba bazasu kara zagin sa ba,haka muka yini cikin farin ciki har yamma kafin nayi musu rakiya suka tafi.
Ina dawowa mummy take sanar mun daddy yace mu shirya zamu tafi Taraba jibi,wani bakin ciki da bacin rai naji,rabon mu da zuwa Taraba tun rasuwar Inna amarya kusan shekara daya yanzun kenan,na tsani gwaggo Tabawa ji nake anya zan iya yafe wa matar nan zalincin da tayu mun a rayuwa,daya ke jikar ta ake aurar wa haka nan muka fara shiryawa,kallo na Maryam tayi tace "Aunty Allah bana kaunar zuwa wannan Taraba din,in ina kallon gwaggo Tabawa ji nake yi komai na dawo mun sabo a cikin zuciya ta,ji nake yi tsanar ta na kara ninkuwa a cikin raina",ajiyar zuciya na sauke ina cewa "bazaki gane bane Maryam ke kadan kike ji,wallahi ji nake kamar inyi me inna ga matar nan,amma kin san ba yadda muka iya haka nan zamu yi hakuri mu kyale ta kuma kinsan bamu isa muce ma daddy bazamu ba koh",dariya Maryam tayi tana waro idanun ta tace "ina muka isa muce haka,so kike ai yaki a cikin gidan nan",dariya mukayi dukkan mu muna cigaba da hada kayan mu a cikin travelling bag.Da sassafe muka dauki hanya mu uku dani da mummy da Maryam,shi daddy tare da Abdallah zasu zo ana gobe daurin aure,lokacin da muka isa gidan har mutane sun fara cika a gidan,kowa sai kallon mu yake yi,duk sai na jini a takure dan a rayuwa ta na tsani kallo,bana kaunar inga mutun na kallona shiyasa ko sa yaushe ban cika daga kai in ina tafiya ba,sai nuna mu akeyi ana cewa ga iyalen Abubakar wani haushi kawai nake ji dan tilasta mun zuwa akayi amma bada son raina ba,lokacin da muka shiga dakin gwaggo Tabawa gaishe ta,tana zaune akan tabarma,ta kara tsufa yanda ta koma sai kayi tunanin ta shekara 90 dan da kyar take tafiya amma kwata kwata bata wuce shekara 70 ba a duniya,Najaatu amarya na kwance akan gado tana kallon mu,ko ci kanka bata ce mana ba,hakan ba karamin bata mun rai ba dan ko ba komai ko bata gaisa damu ba ai ta gaisa da mummy tunda ta haife ta dan sa'ar Maryam ce,tun da muka shigo take yatsine yatsinen fuska,kallon gwaggo Tabawa tayi tace "ke lafiya kike ta mana wannan yatsine yatsinen tum dazun ",tabe baki tayi tace "gwaggo wallahi wani wari turaren da suka saka yake yi ",kafin gwaggo Tabawa tace wani abu amai yazo wa Naja,da gudu ta fita tsakar gida tana kwara shi,gaba dayan mu bin bayanta mukayi har da gwaggo Tabawa,salati kawai mukahi gwaggo Tabawa na dokawa "Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un,Naja me zan gani haka,ciki!ciki ne gare ki Naja ",kuka ta fashe dashi,ni kuwa kalmar ciki ne yake tamun amsa kuwwa a cikin kunne na,ana jibi biki ace ciki ya bayyana Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un wannan wacce irin rayuwa ce,ciki rana tsaka haka,kuka kawai suke yi suna tsine ma Najaatu,kallon ta gwaggo Tabawa yayi tace"yanzun Najaatu abun da zaki mana kenan,waya miki ciki Naja'atu,kunyata mu kike son kiyi a bainan nasi ",kuka maman Naja ta saki tana cewa "Naja kin cuce mu,kin zubar mana da mutunci Allah ya isa tsakani na dake",tuni gida ya cika da mutane,cikin lokaci kankani magana ta bazu a gari Naja'atun Alh.Arma tayi ciki,hankalin su yayi matukar tashi,kallona Maryam tayi muna zaune tace "Aunty kinsan Allah hakkin mu,shekarun baya haka suka ce baban mu mazinaci,yanzu ga nasu nan",harara na watsa mata ina cewa "mai ruwanki da su,kinga ki iya bakin ki ",shiru kawai mukayi muna sauraran Baba Arma dake daka ma Naja tsawan ta fadi waya mata ciki ",cikin rawan jiki da dari saboda dukan da tasha tace "Baba dan Allah kayi hakuri wallahi shine ",wani tsawan ya kara daka mata yace "shi ne wa ",Baba isuhu ne.........Manage pls zan muku posting da safe,bana son barin ku haka ne kawai
SHARE FISABILILLAH
Zahraty
08063304625