Pg 9......

104 8 0
                                    
_*ANAYAH*_
_[Heart Touching Story]_

*BY*
_*ZAHRATY* ❤️_

*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION*

بسم الله الرحمن الرحيم

*JAN HANKALI:* _*Dan ALLAH in kina karanta littafin kika ji an kira sallah ki tashi kije kiyi,dan ALLAH mu*_ _*rinka kiyayewa Dan gudun fadawa halaka,ALLAH yasa mu dace.*_

*Dedicated to*
_*Queen Lateefat*_

_*Pg 9........*_

_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_

This page is dedicated to

Queen Lateefat
Nanerh ce
Fatima bet
Mrs AB
Oum Alameen
Princess Suwaeebahh
Fatimauba022
Princess Jannat
Queen hafsy
Ummu Amal
Mmn Fatima
Aisha Habib
Ayusher Abdallah

Duk wanda baiga sunan sa ba yayi hakuri kunyi yawa ne,amma ina kaunar ku a duk inda kuke❤️

_EDITED_

_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_

Tana shiga daki ta tadda mummy a zaune akan praying mat din ta tana addu'o'i,sai data jira ta gama kafin ta sanar sa ita abinda ke faruwa,fada muku irin gigicewar da mummy tayi a wannan lokacin bata lokaci ne,kallon Maryam kawai take yi ta rasa mai zata ce,wai mijin ta wanda tabama amanar zuciyar ta,ta bama amanar kanta wai shi ne kuma yanzun yake cin amanar ta,hakan na nuna mata cewa da wuya kenan baya bin mata a waje,wai meyesa maza basu da imani ne,wai meyesa maza suka maida mata wawaye ne,ke kina gida kin tsare musu mutuncin kanki su kuma zasu fita waje su watsar da wannan mutuncin,su sa mutane su rinka miki kallon wacce bata san me take yi ba,inna lillahi wa'inna ilahi raji'un shi ne kawai abinda mummy take ta nanatawa,wani kuka ne mai cin rai ya kufce mata,cikin kukan ta fara cewa "Allah bazan yadda ba sai na bima ya ta hakkin ta,sai na gurfanar dashi a gaban kotu ",ita dai Maryam ta kasa cewa komai sai kuka da take taya mummy dashi,sallamar mai gidan da mummy taji ne yasa tayi saurin fitowa daga dakin cikin zafin nama,shi kansa yadda yaga ta fito daga dakin sai da yaji mummunan faduwar gaba,amma saboda tsabar duniyan ci irin nashi sai ya maze,kallon sa tayi wasu hawaye suka zubo daga cikin idanun ta sannan ta fara magana "ban taba sanin baka da imani ba baka da mutunci baka san mai yake maka ciwo ba sai yau,nayi dana sanin saninka a rayuwa ta,nayi dana sanin haduwa da kai,Allah ya isa tsakani na da kai,ace ba wacce kake kokarin lalata ma rayuwa sai yarinya ta,yata wacce na tsugunna na haife ta,amma yanzun da ita kake son aikata badalar ka,toh bari kaji daga yau kasa a ranka bakasan wata Fatima ba baka taba rayuwa da wata Fatima ",tana gama fadin haka ta shige dakin ta,kayan ta ta shirya tsaf kafin ta nufi cikin dakin da ta sauke su ANAYAH,lallashin ta ta farayi tana kuka,da kyar tayi shiru,taya su tayi suka shirya kayansu,sai da ta tabbatar da ta hada musu komai kafin suka fito,tadda shi tayi a parlour a zaune dan tun da ta fada mai maganganun nan ya koma kamar wani Statue dan ya rasa ta yaya brain din sa zata fara tunani,bai taba tsammanin duk wannan tsoratarwar da yayi ma ANAYAH zata iya fada ma wani wannan maganar ba,yayi matukar mamakin jarumta da rashin tsoro irin na yarinyar nan,tunanin da yafara yi ne a zuciyat sa ya katse lokacin da mummy ta fito dauke da trolleys din ta,kallon ta yayi a hankali yace "haba Fatima ki zauna mana muyi magana irin ta fahimtar juna dake mana",kallon sa tayi cikin bacin rai tace "sai yanzun na kara sanin kai babban dabba ne mara hankali wanda baisan mai ke masa ciwo ba,kana neman yata amma saboda tsabar rashin kunya da rashin sanin darajar kai,ka sani cewa duk abinda ka aikata ma yar wani toh tabbas sai an ma yar ka,idan kaci zarafin yar wani kasa a ranka cewa sai anci zarafin yar ka,idan ka lalata rayuwar yar wani kasa a ranka sai an lalata rayuwar yar ka,idan ka tijara rayuwat yar wani sai an tijara rayuwar yar ka,kar ka manta alkawarin Allah ne duk wanda ya aikata zina sai anyi da yar sa in ba a yi da ita ba za a yi da mahaifiyar sa ko matar sa ko kanwar sa ko yar sa ko kuma katangar gidan sa,ina so ka ajiye wannan sakon a cikin zuciyar ka,yanzun abinda nake so sakai shi ne kawai ka sallame ni dan bazan iya zama da kai ba,Allah ji nake yi idan na cigaba da zama da kai a cikin gidan nan sai na kashe ka na huta dan na tsaneka na ki jinin ka,kwata kwata bana son kallon wannan bakar mummunar fuskar taka wacce ta saka zuciya ta cikin kunci sa tunani na cikin tashin hankali,dagowa yayi ya kalle ta cike da mamaki dan bai taba tunanin cewa wannan abin zai iya kaiwa ga rabuwar auren su ba,babu yadda ya iya haka nan ya sawwake mata,kayan su ta saka a mota kai tsaye ta wuce gidan Dr.Maryam ,suna isa mummy ta zauna akan kujera ta zuba uban tagumi,mu kuwa a kasa muka zauna mukayi jugum jugum sai kace wadanda akayi wa mutuwa,ai gwara ma mutuwar da wannan bala'in,kallon mummy Dr.Maryam tayi cikin fargaba tace "mum ANAYAH mai ya faru ",hawaye ne suka wanke ma mummy fuska,janta Dr.Maryam tayi zuwa bedroom din ta,zama tayi a gefen gadon tace "mum ANAYAH ki fada mun mai ya faru hankali na ya tashi ganin ki cikin wannan yanayin",share hawayen ta mummy tayi tare da zayyane ma Dr.Maryam abinda ya faru,cike da tashin hankali Dr.Maryam ta fara magana "Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un wannan wani irin masiface daga wannan sai wannan wannan wacce kalan rayuwa ce,mum ANAYAH kiyi hakuri kisa a ranki wannan itace jarabawar ki kuma ki rokon Allah ya baki ikon cinye wannan jarabawar,ki kara saka hakuri a cikin lamuranki,Allah yana tare da ke yana sane kawai jarabawa ce,kuma maganar kai shi kotu bata taso ba,ki kyale shi da halin sa,in halin sane zai cigaba kuma zai samu wacce sai ta koya mai hankali ",ajiyar zuciya mummy ta sauke tare da cewa "shikenan mum Munayah na gode Allah ya bar zumunci ",kallon ta Dr.Maryam tayi sannan tace "su kuma su ANAYAH ki maida su gida kawai dan kin san halin Sadeeq in har kikayi gigin tafiyar mai da yara bazaki taba jin dadi ba ",ajiyar zuciya mummy ta sauke tana jin zuciyar ta na mata zafi,abubuwa sun dagule mata ita ba aure ba ita ba yara ba,da wanne zata ji,ina zata saka kanta taji dadin rayuwar ta.

ANAYAHWhere stories live. Discover now