_*ANAYAH*_
_[Heart Touching Story]_*BY*
_*ZAHRATY* ❤️_*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION*
بسم الله الرحمن الرحيم
*JAN HANKALI:* _*Dan ALLAH in kina karanta littafin kika ji an kira sallah ki tashi kije kiyi,dan ALLAH mu*_ _*rinka kiyayewa Dan gudun fadawa halaka,ALLAH yasa mu dace.*_
*Dedicated to*
_*Queen Lateefat*_Pg 24......
_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_
_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_'''Assalamualaikum jama a ina sanar daku cewa wanna shaharariyar Mai makeup dinna Wanda akaf maiduguri babu kamarta wato AMMIS GLAM tana sanar daku cewa akwai ingantatun man gyara gashi ga Mai bukata zai iya tutubar number ta kamar haka..... 08030687711 muna bada sari a kowani state kike za a iya aika Miki kedai Yar uwa kiyi Kokarin mallakar naki kamin ya kare 500 ne kachal Amma idan sari zakiyi akwai discount sanna wanna man gyaran gashin Yana Kara tsowon gashi da laushi sanna Yana hana karyewar gashi sanna Yana sa gashinki yayi baki sosai sanna Yana maganin amotsrin gashi Yar uwa karki Bari a baki labarin don wanna man Basu da wani illa domin an hada sune da ingantataun kuma nagartatun mayuka masu aminci da karfi da basu da wata illa sai ma taimakawa da yakeyi karde ku Bari abaku labarin wanna Mai gashi na AMMIS HAIR OIL/CREAM'''
'''sanna pls don Allah idan kinsan ba siya ko sari zakiyi ba pls karkimin magana ko kikirani'''
Cike da al'ajabi Abba yace "in sake ta,in sake ta fa kika ce",girgiza kai yayi yace"impossible wannan bazai taba yuwuwa ba",kallon daddy Yaya take yi cikin tsananin mamaki bata taba tsammanin hakan zai fito daga bakin sa ba ,kallon sa tayi kafin ta nuna kanta tace "Mahmoud ni kake ce ma hakan ba zai taba ba yuwuwa ba,ni kake fada ma hakan,shikenan "ta fada tana fashewa da kuka,kallon sa ta kuma yi tace "Mahmoud ka bani mamaki akan mace kake fada mun haka ",kallon ta Abba yayi yace"Yaya ina miki biyayya dai dai gwargwado amma akan wannan abun bazan taba miki biyayya ba,kawai kiyi hakuri,amma bazan iya sakin matata ba",Yaya bata kuma cewa komai ba sai tashi tayi ta nufi dakin ta, wani sabon tsanar Ummi take ji a ranta wanda ya rasa da mai zata kiyasta shi,gashi babban burin ta yanzun shi ne HAYDAR ya auri Samha kawai amma yadda taga take taken uwar sa hakan ba zai yuwu ba.
Haka rayuwa ta cigaba da tafiya inda soyayya da ba shakuwa mai karfin gaske ya kara shiga tsakanina da HAYDAR ji mukeyi kamar bazamu rabu da juna ba,yanzun haka so yake yazo ya samu daddy ya nemi izini a gunshi,a rayuwa ta ban taba shiga farin ciki ba kamar yadda na shiga a yau dama da rabon zamuyi aure da HAYDAR dama mafarkina ba zai zamo gaskiya,wayyo Allah shekaru kusan takwas kenan muna tare da HAYDAR amma yadda muke soyayyar jeka ka dawo ban taba da wa raina dole sai shi ba,ban san sanda na fashe da kuka ba saboda tsabar farin cikin da nake ciki,tashi nayi ba naje toilet nayi alwala nazo nayi nafila raka'a biyu saboda in godewa Allah da wannan ni'imar da yayi mun,ban san ya zan musalta muku yadda nake ji ba a cikin zuciyata amma ji nake ba kamar yau in ganni na zama mallakin HAYDAR gani a cikin gidan sa a matsayin matar sa ta ba sunnah,tashi nayi na nufi dakin mummy cike da farin ciki da jin dadi ina zuwa na tadda ta ba zaune a gefen gado tana hada kaya,ansa sallamar da nayi tayi sannan ta dago tana kallona tace"shigo mana",shigowa nayi qasa nayi zan zauna ta nuna mun gefen gado tace "zauna mana ",zama nayi,shiru nayi mata mama kasa cewa komai nan taba jin kunyan mummy ba kamar yadda yau,ganin naki cewa komai kuma kallo daya ba za'a mun Asan baki na da magana yasa ba mummy kama hannayena tace"menene fada mun mana",dukar da kaina nayi kasa cikin kunya nace"mummy dama HAYDAR ne yace zai zo gun daddy ya nemi izini",wani kayataccen murmushi mummy tasa ki wanda zan iya rantse wa ban taba ganin irin shi a fuskar ta ba kawai ji nayi ya rungume ni a jikin ta cikin tsananin farin ciki tace"Alhamdulillah",ni kaina ji nake farin ciki ya mun yawa bazan iya sanin adadin son da nake ma wannan bawan Allahn ba,Allah ne kawai ya sani.
Abubuwa sun cigaba da tafiya cikin sauki da kwanciyar hankali,banyi tsammanin abun zai zo da sauki ba saboda yadda HAYDAR da ba daddy suka samu sabani a baya,duk ba wani binciken da daddy ya kamata yayi akan HAYDAR duk yayi kuma babu wata matsala,sosai mummy take shirin aurar dani saboda sau da dama in muna waya ba da shi yakan ce mun shi in zayyi aure ba za'a da mai rana ya ba wuce wata uku ba shiyasa ma yayi jinkirin zuwa gidan mu har ba sai ya gama shirin sa ba gaba daya,hakan yasa mummy ta maida hankalin ta gun shiri tunda tasan ya fadi maganar nan toh tabbas hakan yake nufi Abangaren HAYDAR kuwa yaje ya samu Abba da maganar auren,wai zo kuga murna abin da suka dade suna so shi ne ya samu yau wai HAYDAR zaiyi aure kuma har ance ya turo da magabatan sa,kasancewar aure ba abun wasa bane duk yadda su Abba suke son ganin yayi aure sai da ba suka sa akayi musu bincike a kanta kuma basu samu wata matsala ba,aikuwa ranar asabar suka nufi Abuja inda acan aka sa ranar tare da daddy da kanin shi,inda aka saka wata uku,ba karamin mamaki na shiga ba lokacin da maganan ya riske ni,ko da yake ba'a mamaki da ikon Allah,wai nan da three months wai zan zama matar aure ikon Allah,jin karan shigowar sako wayata yasa na dauka,ganin sender din yasa na shiga da sauri abinda ke kunshe a cikin dakin shi ne "Alhamdulillah,you will be mine in the next three months HEENAH",wani kayataccen murmushi na saki ina jin wata kunyar sa na ba qaruwa a vn cikin zuciyata I can't believe cewa wai zamuyi aure da HAYDAR Lokacin da Yaya taji maganar neman auren da HAYDAR keyi ba karamin tashin hankali ta shiga ba cikin fushi take kallon Abba tace "Mahmoud wallahi ka ban mamaki ban taba tunanin hakan daga gare ka ba ace nan kana ganin yarinyar dan uwanka zata mutu akan son danka amma ka gwammace ka aura masa bare shikenan kaje kaima za'a maka",shi dai Abba bai ce komai ba dan farin cikin dan sa kawai yake son gani baya son ya aikata abinda zai zo yana dana sani shiyasa ko tanka ta bayyi ba ya bakyale ta.
Zaune muke ni da Maryam wacce ba tun da aka saka mun rana kullum in ta ba zauna tsare tsaren yadda bikin zai kasance kawai yake yi,ni har mamaki nake yi wani lokacin kuma inyi dariya dan a raina nasa babu wata bidi'ar da zanyi a biki na daga walima ana gobe biki sai kuma tari ranar yinin bikin daga haka kuma shikenan Allah yasa albarka a cikin auren,kiran sa daya shigo cikin waya ta shi ne ya katse mun tunani na,kallon wayar nayi ganin shi ke kira,yasa naji wata kunya,ban san mai yasa nake kunyar bawan Allahn nan ba dagawa nayi ina yin sallama,ansawa yayi cikin murya ba kasa kasa yace"love how are you?",wani kayataccen murmushi na saki,a rayuwa ta ba karamin farin ciki nake ji ba a duk sanda naji ya kira ni da love,ansa wa nayi da"I'm fine,and you",a hankali yace "I'm also fine",sannan ya cigaba da cewa"love I can't believe cewa nan da months kadan you will be mine",kuma he idanuna kawai nayi ina hango ni akan gado lullube da mayafi a kaini a matsayin amarya,bude idanuna nayi da sauri ina sakin kayataccen murmushi nace"nima fah ",dariya yayi yace "ban san meyesa kwanakin nan kike jin kunya ta haka ba",dan murmushi nayi cikin shagwaba wanda ni kaina ban san ina yi ba sai dai mutane suce nayi nace"ai da bana jin kunyan ka",dariya yayi yace"aa ni bance ba tun kafin yanzun ki fara mun rigima",turo baki nayi nace "ai nice ma nake maka rigima,nice rigimamma koh,shikenan",ina fadin haka na sauke wayar ina sakin murmushi nasan yanzun na kunno shi ,Allah kadai yasan wani hali yake yanzun saboda yadda na nuna mai nayi fushi,har mamakin yadda mutumin nan ke so na nake yi wata iriyar maka unitary soyayya yake nuna mun wadda tun da nake ban taba samun namijin da yayi mun irin shi ba.........
SHARE FISABILILLAH
Zahraty
08063304625