Pg 15....

90 5 8
                                    

_*ANAYAH*_
_[Heart Touching Story]_




*BY*
_*ZAHRATY* ❤️_









*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION*







بسم الله الرحمن الرحيم






*JAN HANKALI:* _*Dan ALLAH in kina karanta littafin kika ji an kira sallah ki tashi kije kiyi,dan ALLAH mu*_ _*rinka kiyayewa Dan gudun fadawa halaka,ALLAH yasa mu dace.*_




*Dedicated to*
_*Queen Lateefat*_




_*pg 15.....




_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176  domin karin bayani,  maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka   fara amfani da   maganin zaki ga sauyi,  domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari  2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye!  infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_


Ajiyar zuciya Abba ya sauke idanun sa na cika da kwalla yace"Yaya Allah yayi mai rasuwa ",fashewa da kuka Yaya tayi tana cewa "shikenan yanzun Saminu ya tafi ya barmu,Allah yayi maka rahama,Allah ya gafarta maka,babu wanda ya iya lallashin daya dukkan su haka suka sha kukan su su biyun kafin suka shirya suka nufi gidan,hankalin su bai kara tashi ba sai da suka ga gawan wanda suka kara tabbatar da cewa Alh Saminu ya rasu,haka akayi mai wanka aka shirya shi aka mai sallah sannan aka kai shi makwancin sa,shikenan fa rayuwar duk wani son zuciya da arzikin da aka tara an bar shi a duniya,daga kai sai halin ka na gari.

————-
ANAYAH
————-

A rayuwar makarantar da nake yi babu wacce zan nuna ince wacca ce best friend di ta,ina dai zaman lafiya da kowa kamar dai yadda kuka san kawancen makaranta haka,akwai Safeenah wacce ta kasance tana 300L ranar da muka fara haduwa da ita zan shigo hostel ita kuma zata fita,mistakenly muka bangaji juna da ita,waigowa tayi cike da masifa,bansan me ya faru ba naga ta zubo mun idanun ta,kamar dai yadda kuka sanni ni gwanar tsoro ce a take jikina ya fara rawa,cikin rawar murya nace"dan Allah kiyi hakuri ,cikin mamaki naga ta saki kayataccen murmushi tana cewa "haba kyakykyawa kar ki damu ina ne dakin ku",cike da mamaki nake kallon ta dan kowa ya santa a hostel din mu bata da mutunci dan haka kowa shakkar shiga hurumin ta yake yi,shiyasa ita bata shiga harkar kowa amma in ka shiga harkar ta tabbas zaka ga rashin mutunci da bala'i,nuna mata nayi,dafani tayi tace "okay,amsa gaskiya kina da kyau,idanun ki sun min kyau,ina son kalar su",ni dai na kasa cewa komai,dariya ta saki tana cewa "jeki beauty na yafe miki bangaza ta da kika yi",a hankali nace mata "na gode ",kashe mun ido daya tayi tace "nice da godiya beauty ",tana fadin haka tayi wucewar ta,bin ta da kallo nayi har ta bace ma gani na,daki na nufa,ina zuwa na fada saman katifa ina fadin"wayyo Allah na,na gaji wallahi "dariya Salmah tayi tace "kina 100L amma kina fadin kin gaji,ki bari kizo irin 300L din nan zaki gane gajiya da hujja",dariya nayi nace "ni dai bani abinci kafin ki fara mun wannan jawabin naki ",nuna mun food flask din tayi tace "zoki diba iya cin ki ",dariya na saki sannan nazo na bude flask din na diba abincin,sai da naci kafin nayi sallah na kwanta dan na gaji.Haka rayuwar makarantar mu ta cigaba da tafiya inda Safeenah take shige mun kamar me,tun abin na ban tsoro har ya koma abin al'ajabi ni meyesa yarinyar nan ke shige mun haka ne,take naji bana sha'awar ganin ta a kusa dani,dan take taken ta ya fara samun tunanin akwai abinda take nema daga guna,wannan tunanin ya kara tayar mun da hankali,mai yarinyar nan take nema daga guna ne da ta makale mun ne har haka,wadannan tunanin dasu nake kwana nake tashi kullum duniyar nan,dan ban san dalilin shige mun da take yi ba Dabi'un da Safeenah ta fara fitomun da su ne suka tada mun da hankali,dan ba dama ta zauna kusa dani sai ta rinqa shafani wannan dabi'un ya tada mun da hankali matukar gaske,shiyasa yanzun dana ganta sai in fice daga dakin mu ko kuma in nufi toilet,kamar ko yaushe yau ma ina ganin ta na bar dakin mu,dakin ta shiga bata tadda kowa ba sai Asiya dake kwance,kallon Asiya tayi tace "ina ANAYAH ",dage kafada tayi sama tana cewa "ban san inda take ba ",sannan ta cigaba da cewa "Safeenah ANAYAH ba irin matan da kika sani bane wadanda kike harka dasu,dan Allah kar ki lalata mata rayuwa ki kyale yarinya tayi karatun ta hankali kwance ",dariya Safeenah ta kwashe daki sannan tace "hmmm ke dama kina tunanin zan kyaleta ne,ai wallahi tun da naga yarinyar nan naji bazan iya barin ta sai na sata a harkan nan yadda zata kware ",ajiyar zuciya Asiya ta sauke tana son convincing din Safeenah kan ta kyale ANAYAH,wani tunani ne yazo mata tace"Safeenah ki kiyayi kanki akan ANAYAH baki sam waye mahaifin ta ba,Allah in kika aikata ma yarinyar nan wani abu sai kinyi danasanin sanin ta dan sai mahaifinta yasa an hukuntaki da hukunci mafi muni a rayuwa na fada miki",tabe baki Safeenah tayi tace "wannan kuma ke ta shafa bani ba,ni dai abinda na sani shine naga yarinya kuma ina son ta shikenan ",jinjina kai kawai Asiya tayi dan ta rasa abin fada,ni kuwa mutuwar tsaye nayi jin wannan maganar,gaba daya ji nayi komai ya tsaya mun,na rasa wani tunani ya kamata inyi akan wannan dakikiyar Safeenahr,da sauri na fita daga dakin dam bana so su farga dani har su fahimci naji abinda suka fada Dayake akwai hijab a jikina fita nayi gaba daya daga cikin hostel din,zuwa nayi na zauna a inda babu jama'a sosai,wasu hawaye ne masu zafi naji suna zubowa daga idanuwa na,ban san sanda kuka ya kufce mun ba,wannan wani irin rayuwa ce mara dadi daga wannan sai wannan,in wannan matsalar ta kau sai wata ta shigo,ya Allah ka bani ikon cin wannan jarabawar,Allah ka kare ni daga wannan matar da nisantar dani daga gare ta,kuka na dinga yi ina tunanin mafita,gaba daya na rasa abinyi,wata zuciyar na cewa in fadawa mummy wata kuma tana cewa kawai kiyi shiru kiga iyakar gudun ruwan ta,daga nan nasan matakin da zan dauka,wannan shawarar da ita nayi Na'am dan naga kamar shi zai fi mun,da haka na tashi na koma cikin dakin mu.

Abin ya matukar tada hankali na,na rasa ya zanyi dan abun yin gaba yake yi,daga karshe na yanke shawarar cewa zan fito gaba da gaba in fada ma Safeenah abin da take yi babu kyau,kallon ta nayi nace"Safeenah kin san dai abinda kike yi babu kyau,kin kusan munin aikata madigo kin san cewa yafi zina muni ",wani kallon banza Safeenah ta watsa mun sannan tace "sannu malama,in wa'azi kike so kije masallaci kiyi,madigo yanzun aka fara kuma ki tabbata in abin ya biyo kanki dole ki aikata ",tana gama fadin haka ta juya ta bar dakin.

Haka rayuwa ta cigaba da tafiya inda tsana mai tsanani ya shiga tsakanina da Safeenah,kamar ko yaushe yau ma muna zaune muna hira a daki,ihu da kwaroron ta da muka ji ne ya samu saurin fitowa daga daki,gani mukayi an cika a kofar dakin su Safeenah,abinda mukayi tozali shine ya tada hankalin mu,samun Safeenah mukayi tana aikata lesbian ta rasu,Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un,wannan duniya ina zaki damu ace kina aikata madigo Allah ya dauki ran sa,tana aikata laifi mafi muni wanda yafi zina muni.....


DAN ALLAH KUYI HAKURI DA WANNAN INA FAMA DA IDO NE DA KYAR NA IYA TYPING WANNAN,SAI DAI INYI TYPING KADAN IN TSAYA A HAKA NA GAMA WANNAN


ZAHRATY
08063304625

ANAYAHWhere stories live. Discover now