1

5.2K 257 8
                                    

KECE GUDALIYA<br />
Tana kwance a kasan rumfan. Duk da zafin ranan da akeyi hakan baisa ta kwanta tana minsharinta ba. Duk da daidaikun mutane dasuke wucewa acikin kasuwan. Kasancewar yau asabar kuma yau akecin kasuwa acikin billirin. Yawanci tangalawa ne dakuma bafulatanai saikuma waja gawanda yake ganewa yakuma banbanta. Kayan jikinta zai bayyana muku wacece ita. Yarinya yar shekara 10. Tana kwance. Irin almajiran tashan nan. Hayaniyan dayayi yawa yasa ta tashi tadauki yakunnanen hijabinta ta saka. Tana tafiya tana susa kanta. Wani rumfa tanufa inda ake siyar da abinci wa yan kasuwan. Ta tsuguna tacewa matar babbar mace wacce zatakai shekaru 40 a duniya. Inna ladi naxo wanke wanken. Matan ta cukumo kanta shegiyar yarinya! Inakika shiga naketa nemanki. Kema kimsan yawoko. Yau bake ba abinci kishiga kasuwa kinemo. Haka kuwa akayi tasha wanke wanke ta tsaftace gun. Dolenta tabar gun a yayinda wani customer yafara complain baya iya cin abinci saboda kyankyami. Wanda ta haddasa.<br />
Afrah kenan! Baiwar Allah. Wacce ta tashi batasan waye iyayentaba. Gydanta shine kasuwa. Batada matsuguni ko gun zama. Inna ladi ce take taimaka mata da abinci idan tamata wanke wanke shima saita sha gori da duka da wulakanci.

KECE GUDALLIYA (2013)Where stories live. Discover now