20. Anan suka shirya komai tsaf. Gyda kam yakure da kamshi. Sukayi serving akan dinning table. Maryam tace barinje nakira yaya. Kekuma jeki kira ahmad. Tace bajiya anrufeshiba?. Maryam tace ai yabudeshi sukaje sallan asuba. Yadai koma baccina. Tace ni anty tsoro nakeji kalan nashiga ya makuren. Maryam tayi dariya sosai tare dacewa habadai. Kedai jeki. Ainasanki kema ba tayan bayaba. Nanfa taja numfashi tahade rai ita adole kartaje yarainata. Tana zuwa tabuga kofan shiru ba amsa. Tayi sallama ba amsa. Hakan yasa ta murda kofan tare da cusa kai. Aikuwa taji an fizgota. Ihu zata saka yatoshe bakinta yarufo dakin tare dacewa nikikeyiwa rashin kunya ta daga kai tunda ba daman magana . Yabude bakin tare dacewa inkika min tsiwa sainacire bakin. Ta murkuda kuwa tare dacewa kaciren mana saime. Duk abinda yaken nan idonta nakasa. Yace marar kunyan banza marar gaskiya to wai akan me zakixo kitarewa mutane agyda?. Dago idonta tayi tana kallonsa. Azahirin gaskiya ita bashi take kalloba. Maana idonta nakanshi anma ta zurfafa wajen tunanin kalman amsan dazata bashi yabashi haushi. Yayinda shikuma kallon datake masa yasa ya tsargu sosai. Manya manyan dara daran idanuwanta tsoron idon yake. Tunda yafara ganinta idon suke mika masa wasu irin sakonni. Bayason kallon. Musamman intakalleshi kafin ta yi magana saitayi murmushi. Maana ta samo amsan bashi nan zata caka masa magana. Haka yanxu ma yafaru data tunano amsan bashi sai tayi murmushi tare dacewa natarewa mutanene agyda saboda wanda yakamata yazaunan baida daa. Baida ladabi. Baisan darajan dan adam. Mashayin giyane. Marar kwanya. Hannu yasako zai mareta adaidai lokacin yaya yashigo kai ahmad lafiyanka? Kadanne yar mutane kana mata mugunta?. Kai abunkafa yafara isana. Daga dawowanka jiya kabi ka addabemu. Yacr yaya wlh batada kunya. Daallah yimin shiru shekara nawa muna tare?. Bata tabamin ba saikai jiya?. Toh kaida haj. Nan yafara ai hajiyan zata sauraren inku kunki. Sukaja afrah harsun fita tace yaya namanta wayana barin dauko. Yace inzaimiki wani abu kiyi ihu zanxo yanxunnan. A zahirin gaskiya dagangan tabar wayan donta koma ta tsokaneshi. Tana komawa tashiga yabata rai mekikaxomin. Bata amsaba saidata dauki wayan .sannan tagyra zaninta yadda zataji dadin gudu. Sannan tace naxo dubawa natabbatar ko waazin danamaka yashiga ne. Kaikam dai karako mazane. Habawa yabiyota dagudu tafito aikuwa caraf suka hadu da yaya . Harzai koma yace wuce kaxo kaci abinci. Yaya nakoshi! Zan bata makarai inbaka shigeba. Dole simi simi yahau kan dinning. Bakin ciki bai isheshiba saidayaga afrah ne mai serving. Dataxo kansa bata tambayeshiba tacika mar plate. Kuma tasan cewa abinda yaya ya tsana kenan kace zakaci abinci kabarshi a plate to inyana gun saikacinye tas. Yamanta shikam yahauci can yaji yakoshi yamike zaifita yaya yace zonan. Dawo kacinye. Dakasan bazaka cinyeba kace tazubamaka, ? Laa yaya wlh bata tambayeniba. Karya kakeyi mu ta tambayemu balle kai. Afrah ta sunne kai dariya kaman ya cinyeta. Yanaci yana guna guni yana turamata sakon harara