35.salma tace lallaima. To da nace miki inasonsa ne?. Nan afrah tace angayamiki kallon dakike masa lokacin dayake xuwamin visit banganebane?. Salma tabata rai sosai. Lallai affy kinrainani. Hahaha saikiyi ai. Nidai nagayamishi kuma ya yaba donhaka tarage naki. <br />
AMERICA-Ahmed naxaune yahada kai da gwiwa kamar yadda yasaba kullum tunani yake. Yabi yarame yalalace yadawo abin tausayi. Abokinsa aliyu wanda suke tare shi yaxo yadafashi o boi waz up! Yaji shiru lallai abokin nashi na sannansa. Nan yazauna yadafashi ahmed yaci ace ka rungumi kaddara. Wannan rayuwa dakake gani bakomai mutum yakeso yake samuba. Wani abin kanaso anma ba alheri bane agareka sai Allah ya canjamaka. Dayawa mutane tagun muke sabawa Allah bama rungumar kaddara kyakkyawa ko mummuna kuma yanadagacikin cikan imani. Ahmed ya numfasa yace doggy. Bazaka gane bane. Wlh tlhi love her. Bantabason mace kamartaba. Da inada hanya dana shegenta kaina saina aureta. Nan aliyu yagirgizakai lalle ya yarda abokinsa yafara zaucewa. Yace to inhakane ashe kai bazaka taba aurentaba. Inka shegenta kanka. Wazai bawa shege mata? Nanfa yafara masa natsiha taredacemasa yadau kaddara. Aminu yace wannan itace kadai bukata na roka bansamuba. Aliyu yace ina kuwa afrah amfa. Kana abu kamar zautace