6

1.8K 121 0
                                    

6.abu yadaure musu kai  duk sai suka tsaya kallonta. Idonta akasa inna tace tsinanniya matsiyaciya dama baki gada arxikiba  har yaushe zaamiki kyauta ki ki karba?. Ganin innan ta harzuka yasa aminun cewa inna badamuwa zata saka ai. Yakarba kayan yabi afrah dashi.ganinta yayi tana kuka a zaure. Yarasa yadda zaiyi daransa  arayuwansa ya tsani yaganta a takure. Xuwa yayi yazauna sannan yace  tunda hakane innema miki wanke wanke kifarayi?. Na wuni takalleshi tace irin na wajen inna ladi?  Yace wacece inna ladi  tace itakadai na tsani . Kuma agunta nasan sunana afrah. Ita tasamin sunan. Ina mata wanke wanke da aikace tsban abinci. Yazura mata ido  duk tausayinta yakamashi. Yarasa yazaiyi. Hannunta yaja suka fice. Shagon abokinshi  dahiru wanda yake dinki suka nufa. Nan yayiwa dahiru .bayani dahirun yace badamuwa akwai gydan wani attajiri agefen gydanmu. Suna neman masu aiki. Saidai tayi karama. Afrah tayi caraf tace ae zanyi ahaka!<br />
Vayan dawowansu gida yagayayawa inna bukatarsa tace wato aikace aikace da tallan data kemin ne kakewa hassada to baka isaba! Ba inda zataje   yace inna zata samu kudi kuma kinga kema zakina sami ai. Kasancewarta uwar son kudi. Tace awto badamuwa. Gydan wane?. Yace gydan galadima . Nanfa suka fara murna. Bilki kuwa harda zama tayi lissafin abubuwan dazata siya da albashin afrah. (Uhm kuji dogon buri). Innama tagama tinano abubuwan bukata. Shikuwa ameenu yafadi hakane don su samu subarta.

KECE GUDALLIYA (2013)Where stories live. Discover now