18

1.4K 103 0
                                    

18. Aikuwa yaya yashinshina kanta yafizgo hannun ahmed yashinshina. Kamshi iri daya. Baisan lokacin daya kaimishi naushiba anma dagudu ya gauce. Haba yaya sharrifa takemin. Kamin shiru da bakinka. Ga shaidanan nagani. To wlh bata hakuri. Ya turo baki tare dacewa sorry. Afrah dasauri tace banjiba ka kara fada! Aikuwa yaya yatusa kanshi dole yaje gabanta tareda cewa kara maimaitawa. Dole yafada. Maryam kuwa sai kallo take. Abun yabata mamaki. Mutane kaman masu ganin hanjin juna. . Koda suka daki. Tana maimaitawa babban yaya. Yace kinsan wani abu?. Tace a a. Yace to yau suka fara haduwa. Nanta zaro ido. Tare da dafa kirji. Yace wallahy. Nanfa tace lallai. Ai wannan zaace tare suka girma. Yaya yayita dariya.<br />
Afrah kuwa suna shiga tadan rausaya kai tare dacewa sorry. Irin wato kwaikwaya yadda yayi  bakinciki kaman yamutu. Ficewa yayi yabar gydan. Yana tuka mota hankalinsa duk ya gushe. Gidan giya yanufa yayi order. Nanyafara kurba. Duk atunaninsa yabar tuna afrah. Anma ina ita zuciyarsa kemawa gixo.<br />
Afrah kuwa saida tashiga daki taji kwata kwata bata kyautaba.wani zuciyan yace daidai kenan. Inbahakana zaimayar dake boyo boyi

KECE GUDALLIYA (2013)Where stories live. Discover now