34.husy ne ta dafata lafiya ?. Kina mamaki ko?. Abinda bazaiyu ba kenan. Lalle xuciya batada kashi. Inbahakaba yama zaayi ace nafadason aminu?. Afrah tayi murmushi karki damu zan yi iya kokarina nadawo miki da farincikinki. Ahaka afrah tayita lallabinta har tatashi ta taho gyda. Ranan batayi bacciba. Ita tunaninta shine ita inta hakura aminu zai hakura kuwa?. Washegari da sassafe tashirya don a ranan zasu fara lectures. Ga mamakinta taga salma dambam habawa nan suka rungume juna. Murna kowaccensu ganin sunkara haduwa course daya . Anan sukafara hiran bayan rabuwa. Nan afrah ta larabta mata komai. Bakaramin dadi salma tajiba koba komai yanxu afrah tasan danginta. <br />
Dayamma bayan tadawo daga makaranta nanta kira aminu tace ina nemanka plx. Kaxo if u r free. Yayi murmushi tare dacewa ko m nt free dole na tarkato nazo. Haka kuwa akayi minti goma saigashi yace mata ya iso. Suka shiga falon baki. Nan suka gaysa takawo masa abin motsa baki taja kujera tazauna agefe. Nan tace aminu kana sona?. Yakalleta yakura mata ido sosai . Sannan yace . Wannan tambayan aganinq ke kikafi cancanta ki amsata. Tayi murmushi sannan tace to . Nagode alfarma zakayimin. Yadauki kofin glass din ya tsiyaya juice din sannan yakoma yazauna. Yace inajinki. Tace sistern momy nah. Hussiena itace nakeso ka aura. Glass din dake hannunsa ne ya subuce yafadi.nanda nan idonsa yayi jajur. Shikam yau yaga takansa . Mezaice wa afrah.,. Sonta yamasa katutu dabaxai iya sadaukarwa ba. Sannan sonta yayi masa illan da bazai iya mata musu intayi maganaba. Hawaye ne suka fara xuba a idonsa muryarsa narawa afrah kidubi girman Allah kicanja alfarma. Wannan abun dakika bukata na gwammaci ku kasheni da akan in aikatashi. Mamaki yacikata sosai tana kallonsa. Yanayinsa yatabbatar mata dacewa abinda yake fada gaskiyane. Toh ita yazatayi da husy. Tace wlh aminu shine bukatata daya a duniya inkamin kagamanin komai. Yakalleta yace inhar hakan zaisa miki farin ciki to na amince. Saikuma taji gabanta yafadi wani tunani yace mata ke wacce irin sokuwace. Kinyi loosing ahmed yanxuma kiyi loosing aminu. Gwarzayen namiji masu wahalar nema a zamanin yanxu. Wata tunanin kuma tace kinyi jihadi Allah zaibski lada. Jiki a sanyaye ta mike tafice. Saidaya kai minti talarin a motansa yana tunani kansa yadau caji. Yayinda itama takira husy tagayamata. Murna awajensu ba iyaka. <br />
Washegari sunfito lectures. Afrah da salma nazaune tace ke salma waye gwaninki. Salma tace ugmn waye kuwa yawuce mr.book afrah tayi dariya sannan tace jokes apart seriously hu's ur boo?. Tadanyi jim sannan tace babufa wlh afrah babu. Allah dai yakawo nagari. Afrah ta murmusa tace namiki karambani. Salma tace namefa. Nabawa yayana ke. Sannan taciro hoton ahmed tace kinganshi. Salma tabude baki. Ke afrah yazakimin haka zaki badani abanza yazata ni nakesonsa. Afrah ta tsure rai baki sonsa ne?.