48

1.2K 67 0
                                    

48.duk suka taru tare da saurara mishi. Nanyafara jawabi inda yabayyana gaskiyan lamarin ahmed. Kowa ya birkita da wannan labarin gawanda basu saniba. Ahmed kuwa murna zaiyi ko bakinciki?. Inaaaa murna kawai! Hakan yasa yafadi yfara godiya . Nagode baba. Daka rikeni da amana. Nagode Allah yasaka da alheri . Yanda yake maganan yasa kowa yazubar da kwalla. Yana iddawa yace baba zanroki alfarma. Galadima yace inajinka. Aikuwa yace baba kabani auren afrah. Bawanda yayi msmaki donkowa hatta galadiman yasan abunda zai roka kenan. Yace badamuwa nabaka afrah. Halak malak. Wani irin kuka yasa. Nan babban yaya yabugeshi. Kai daalah mana shiru. Kana namiji kana kuka zaarainamu. Yakalleshi yace kabarni nayi kuka wlh bantaba jin dadin yauba. Nanyafara godiya. Afrah kuwa ta sinke kanta agun adda salma. Nanfa kowa murna har xuci tabaki. Anan galadima yafitar da kudi yamikawa su alh adamu yace ga goro. Nan yaya babba ya yanke sadaki. Atake galadima yabiya. Yace inzaayi sallar axahar adaura auren aikuwa murna.<br />
Azahar daidai aka daura auren AHMAD IBRAHIM GALADIMA dakuma AFRAH ADAMU SAJE. Aure na yan gata. Tuni gyda ta hargitse da shirye shirye. Akafarawa afrah sabon shirye shirye. Ran jumaa aka kaita dakinta. Akabarta daga ita sai ango.

KECE GUDALLIYA (2013)Where stories live. Discover now