27. Likitan ya tsuguna yana kallonta kaman me tunani sai can yace. Yakamata mu yi scanning kwakwalwanta saboda abin is lyk harda kanta. Ina suspecting tabuga kanta. Ahmad da hawaye suka cikawa ido yafara afrah why?. Meyasa xakimun haka ? Bayan kinsan gangan jikinki da ruhinki nawane. Likitan yajuyo tare dacewa oh God ahmed g. Plx you can go. Wannan ai zaka kara rudar da itane. Nan yamata alluran bacci. Shima yafice tare dacewa inta farka zaa mata scanning din. Ahaka sukayi suka tabbatar lafiyanta kalao. <br />
Yaya yakoma gyda akace masa ga abunda ahmed yayi. Yakirashi tare da lallaminsa auta yi hakuri kaje kacirosu . Yaya afrah fa suka taba. Yace ae nayadda. Kayi hkr bazasu kara ba. Nan dai ya lallamesa. Ahmad yace da sharadin inya fito dasu billiri zasu wuce baya kaunan yagansu a gida. Yaya yace ae. Haka kuwa akayi direct billiri aka wuce dasu innajo. Bakin ciki kaman ya kasheta.bayan sun isane jidda sai kuka. Nan innajo tace ke daallah meye haka saikace baki sanni ba. Sau nawa ina musu hari ina kaiwa. Samin ido. Zamuga yadda zaayi auren inma soyayyan suke. <br />
Lokacin da afrah tafarka lokacin ahmad ne akanta yariko hannunta yana yar amanata. Tayi murmushi naam yayan amana. Yace yajikinki. Tace dasauki. Saikuma tafashe da kuka. Nan hankalinsu yayo kanta. Tafara ita zataje neman danginta ne. Saboda itama tazama yar dangi. Kowa sai da zuciyanshi ta mutu. Adda salma tace afrah kinada dangi dasuka wuce mune?. Kibar maganan innajo kinji?. Ganinsuma baxaki karayiba balle subatamiki rai. Hussiena kam kuka take sosai. Hajiya ma tagagara magana. Afrah fa tadaga hankalinta sosai. Likitan yabada shawaran su sa mata ido sosai . Kar wataran tagudu. Satinta daya aka sallameta. Anma kullum dr. Nakan xuwa har afrah ta sabe sosai. Taga gata kan gata. Basa bari subarta ita kadai gudun kartafara tunanin guduwa. <br />
Ahmad kuwa ranan ya umurceta tashirya yarakata gun budurwarsa da doki tarakasa tana murna. Yakaita wani gyda sukayi horn aka bude gate. Suka shiga ciki yace jirata zataxo. Ya kwaso drinks yabata. Nan suna tadi tace yayan amana ina budurwar yakalleta yace gaki. Tace banganeba. Nan yataso ahankali ya zo gabanta ya tsuguna sannan yace afrah. From d very day i saw u. I fell in love wit u. Stupidity na ne yaki yabarni nayi realising i love u saida naga kina shirin subucemin. Will u accept my gentle request?. Sannan yamika mata xobe wanda diamond ne yaji kudi kam. Will u marry me?. Afrah kam barin tona muku asirin xuciyanta. Itama sonsa take sosai. Saidai yarinta bai bartaba. Takan dauka kodan sunsaba fadane. Anma yau yan jan ranta suna kusa tajuya kai tareda cewa. Inada wannda nakeso. Yabata rai sosai. Har zoben tafadi. To wlh ko waye zanci kaniyansa zamuga yadda zai rabeki. Angayamasa ke saansa ne? To ai dani dake gudaliya ne. We r one. We r meant for each oda. Takalleshi yakanne mata ido sannan tace yanxudai muje gyda. Yace ai ba inda zamuje wlh saikinyi accepting afrah tabata rai shikuwa yashareya yacigaba da hidimominsa. Wasa wasa har aka kira isha shiru mutim baida niyyan kaita gyda. Gashi ya tattare wayoyinta tarasa yazatayi tafara kuka. Shikam bayason kukan nan. Ji yake kaman tana konashi da garwashi. Tasowa yayi haba affy nah plx kiyi hkr i hate to c u cry. Tace to ka kaini gyda mana. Ya girgixa kai to kiyi accepting tukun. Nanfa tajuya shima yajuya. Sunkai karfe taran dare afrah dataga bahaza tace muje gyda. Yace miko hannunki. Dole tamika masa yasa mata zoben. Yaxo zai rungumeta ta kauce tareda tsuke fuska lafiya? Sai ya sosa keya bakomai muje to