17

1.5K 100 1
                                    

17. Aikuwa wasa wasa saigata tawarke sumul. Saidai jarabawan wannan term din yawiceta .maryam kuwa wato amaryan babban yaya har tana dauke da juna biyu murna kam bakanta. Anan husy take bawa afrah lbr ashe tym danake skul. Lokacin da maryam tasamu ciki. Alokacin  yaya yatusa aminan sukaje asibiti don complain. Nan likita yace magunguna hana haihuwan datasha su suka mata illa. Ananne babban yaya yayita sumbatu kin cuceni amina. Ban yafemikiba. Mena miki dabakison haihuwa dani. Anma alhamdulilah da Allah yakawo mai kaunata kije gydanku na sakeki. Nan tayita kuka. Husy tace  hargun adda salma taxo ban hkr. Adda salma tace bayanda ta iya. Karahe ta tattara tatafi. Sanadin dayasa yanxu dangi kowa nason xuwa gydan yaya. Afrah ma kasancewar tasamu sauki anan babban yaya yace tazauna. Suna zaune da maryam cikin mutunci da girmama juna. Wata rana afrah naxaune a falo tamike kafafu sanye da gajeren wando da wani spageti top. Ta tufke gashin kanta. Tayi balain kyau. tana sauraron wakan ashqui tum hi ho dake tashi awayanta.  Kasancewar maryam da babban yaya sunfita. Turo kofan akayi . Juyowa tayi taga mutum atsaye. Gabanta ne yafadi. Tatashi tagudune ko ta tsaya? . Batare da sallama ba yawuce. Ko kallontabaiyiba. Dakin da tasan anacewa na yaya ahmed ne bata taba ganinsa ba . Nantaga yanufa. Jikinta yayi sanyi. Tohfa lalle. Anma ta basar tacigaba dajin wakanta hartana danbi.<br />
Budan kofan akayi sannan yace ke kina damuna ki kashe wayan. Zuciyarta yahau tafasa. Lallema duk da yafita iko da gydan tunda gydan yayansa ne anma daraja dan adam da dadi ai. Bata kulashiba ta shareshi  . Saima kara volume datayi tajuya masa baya. Tanakai gashinta taji an fuzgo wani kara tasaka tare da mikewa . Bai sake kanba tarike kugu. Wats dix! Meye haka baniso! Ya harareta nd hu r u?. Da confidence dinta tace AFRAH wacce tafi karfin wulakanci duk mulki da arxikin mutum. Tsaki yaja. Tare dacewa wallahy zanfasa miki baki. Tace mafashi!. Shifa ya harxuka harya daga hannu zai mareta tarike hannun tare dacewa HOLD ON!!!! Banson raini! Meye haka daga shigowa ba sallama kawuce nd kaxo kana neman fada! Wannan aladan turawane. Gwara kasani kai musulmine. Meyema sunanka?. Ahmadu ko?. Arayuwansa tunda yake mace bata taba mai gautsin bakiba. Gawata kucila taxo tana dasa masa magana yagagara yin komai. Ba abunda ya tsana irin ace mishi ahmadu. Gashi yautafada baiyi komaiba. Cillata yayi. Tafada kan kujera. Taharareshi tace ka tsokona jaraba wallahy. Baikulataba yafice daki. Nan tazauna tunanin mezata masa.karar motansu yaya babba taji nan tafashe da kuka sosai. Yaya nashigowa hankakinsa yatashi nan suka fara tambayan lafiy?. Saida tagama kukan  adaidai lokacin ahmed yafito sannan cikin shesheka  wancan ne daga shigowa yacire belt yayita zugamin. Ya fincika min gashi. Yana zagina don kawai yaji inajin waka. Habawa nanfa yaya yatunxura kai lafiyanka daga dawowa zaka takurawa yarinya?. Yace yaya yarinyan nan makirace wlh karya take. Afrah tace yaya shinshina hannunsa kaxo ka shinshina gashina. Ai zaaji kamshin gashin

KECE GUDALLIYA (2013)Where stories live. Discover now