46

1.2K 74 0
                                    

46. Afrah taci kuka sosai  . Wanda yahaddasa mata ciwon kai . Donkuwa  harta rame. Ahmed kullum nagefenta shima yazauce. Baitaba sanin so nada illa ba sai akanta anma ya yaiya?. Ba aure a tsakaninsu. Shima akullum rokan Allah yake yacire masa wannan son anma kaman yana adduan son yakaru. Hakan yasashi aduk lokacin dayaganta saiyaji wani radadi nadamunsa. Yanxuma jiyake kaman ya hadiyeta . Tadago ta kalleshi idonta jajur. Yakauda nasa don bazai iyada wannan idanunba. Tace meyasa kake kuka. Yakalleta yace kukanme?. Tashafa kumatunsa saiga hawaye sharrr!  Ashe shikam kuka yake baisaniba<br />
Yajuya kansa gefe. Tadan tsuguno gefe itama. Zatayi magana kuka ne ya subce mata. Tabbas tasan meyake cinta arai. Haka shima cewa yayi dakin daina xubar da hawayenki dayafi mindadi da nutsuwa . Aikuwa kaman jiratakeyi tafara wani sabon kukan. Mikewa yayi yabarta agun don bazai juri sauraran tabayafito sukaci karo da hajiya itama kukan take. Ficewa yayi don yasan kukan nata yanada nasaba da shi. Itakuwa tadau alwashin saidai komai yafaru anma sai tabayyana gaskiya ahmad ya auri afrah.

KECE GUDALLIYA (2013)Where stories live. Discover now