49

1.3K 65 0
                                    

49. Tana zaune da mayafi yashigo. Shikam jinshi yake tamkar a aljanna. Aikuwa yakaraso. Amarsu kinsha kamshi. Murmishi tayi. Shikuwa sai shan turare yake wanda ni benaxir namata gyran na musamman hardana jiki (Inata zaman jiran sakamako). Yace tashi muyi sallah muyi godiya wa Allah. Nantace inada alwala na. Aikuwa yatashi yadauro alwala yaxo yajasu sukayi sallah. Tasha mamaki sosai dama ahmed ya iya ibada haka?. Lalle neva judge a book by its cover. Yazauna yamata tambayoyi gami da addinita sannan yace hauki kwanta. Tamike da hijabin takwanta kasancewar rigan bacci ne ajikinta kuma tana kunyansa. Yakashe wutan shima yabita. (To masu karatu sunkashe wuta banda ido balle naleko. Bakyau bayyana sirrin aure).<br />
Da asuba yataimaka mata tashiga ruwan zafi tadan dumama jikinta. Sannan tayi wanka tadauro alwala lokacin harya fice masallaci. Ta idar kenan yadawo. Hakan yasa tadan zauna har gari yawaye. Kasancewar hajiya babba tasha gayamata cewa haramunne mutum yayi sallahm asuba yakoma. Tabbas lada sunwuceshi. Nabiyu yana toshe kwalkwalwa. Na uku. Mai wannan halin baya arxiki ya daura aure da talauci. Koda gari yawaye tamike takwanta shima yabi bayanta.<br />
Karfe 10 tatashi taci wanka tayi kwaliya . Saiga gogan yafito da dogon riga takalleshi tajuya kai. Shikuwa yabiyota yakamo hannunta tare dacemata zauna. Zamanta keda wuya yaciro wata lafiyayyar daham yasa mata awuya. Tare da mukullin mota dakuma wasu takardu. Tanata kallonsa tarasa mezatace. Yace sakamakon yanda najiki. Afrah kinwuce misali. Tabbas kin cika mace mai niima. Wacce zansamu nutsuwa dake(gogan baisan aikina bane yake ci). Taduba takardun kujeran makkah ne yabiyamata. Gakuma ticket na dubai. Uhmm zaaje honey moon. Tarungumeshi tafara tsalle. Wayyo bansan mexance makaba. I love u . Nd ill die proving it. Kisses tafara masa kota ina. Habawa tuni gogan yanarke donjinsa yake a aljannan duniya. Asatin suka nufi honey moon. Masu karatu innace zan tsaya bayyana muku irin soyayya da kulawa da tarairaya da juna dasukeyi. Bata lokacine. Anma i can surely give dem best couples of the year. Watansu daya tanufi aikin hajj. Nantafara adduointa tagodewa Allah da niiman daya bata.

KECE GUDALLIYA (2013)Where stories live. Discover now