40

1.3K 66 0
                                    

40.can dai yaga zama baicishiba aikuwa yamike yabi sahunsu a office din yaga dr. Da aminu duk da baisan mesuke tattaunawa ba. Yace acire nawa  asamata. Duk suka jiyo atake suna kallonsa. Yace i mean it. Aminu kam kunya tasashi kaman ya nutse kasa. Shikam yazaiyi?  Harga Allah tunanin yabada nashi wa afrah baixo mishiba. Shi duk tunaninsa yadda zaasiyo. Aikuwa yadaure yace a a. Zaasaya ne asamata. Bawanda zaibada nashi. Ahmed idonshi yayi jajur yace. Akanme bazaa bayarba?. Ciwon ajikinka ko nawa?. Inaso nabayar . Aminu rai abace yajuyo kai wani irin taurin kai kake dashine?. Matata ce kuma nace maka bazaasa nakan ba. Sayowa zaayi. (Ikon Allah masu karatu kuji bakin kishi. Bai bada nasaba yahana abada). Ahmed yakalleshi yanxu yatabbstar da ashe yayi babban wauta dayace aminu yafishi son afrah. Ashe kuwa lallai basonta yakeba. Inbahaka yamazaayine ace wai matarsa wacce yake ikirarin yanaso yanamata bukulun samun lafiya. Dawani bakin kishinsa. Yace masa. Kokaki ko kaso sainabata. Saidai kamutu don bakin ciki. Likita kam kallonsu yake  can da ahmed yatafi yace masa aminu yazaayi haka. Inbakaso yabada nasa to kai kabada naka. Aminu yaharareshi sannan yace don banda hankaline irinshi?. Garin bayarwa namutu?. Tafdi  i cant risk my life!. Dr. Yace to lallai basonta kakeba. Kuma m quite sure dabadon blood brodan tabane. Ba abunda zaisa a aura maka ita. Aminu yajuyo yakalesshi sannan yace to ai ita too late.  Matata ce yanxu magana yakare. <br />
Gydansa yanufa yayi horn maigadi yabude  yashiga yadauko giyansa da tabansa. Yafara xuka. Uhmmm fake aminu kenan!! <br />
ASALIN LABARIN.<br />
Aminu abubakar asalin dan garin dukku . Wanda suke zaune a billiri shida mahaifiyarsa inna da kanwarsa bilki. Mahaifinshi dan dukku ne su biyu agun iyayensu. Yan biyu. Wato da malam.abbakar da malam. Umar. Dukkansu kowa nada xuciyar nema ahaka sukayi aure. Bayan auren da shekara hudu wanda harsun fara fitar da rai ga haihuwa kasancewarsu danginsu basa haihuwa sosai. matan mal.abbakar  inna  tasamu haihuwan yan biyu.  Ran suna akasa musu. Aminu da amir. Hakan yasa tsananin son da mal.abbakar yakewa takwaransa ya bashi amir yadau aminu. Mal.umar yayita murna shida matarsa. Yan biyu kuwa duk maitanka bazaka banbanceba. Sun taso cikin kulawa har mal. Umar yatashi yakoma cikin garin gombe yasamu gadi awani gyda sai ya tattara iyalansa.

KECE GUDALLIYA (2013)Where stories live. Discover now