8. Aduk sati aminu yakanje yaganta. Ya balain jin dadin yadda yaga tacanja. Kamar ba itaba. Ahaka tacika wata haj tabata kudinta. Ta ajiye lokacin da aminu yaxo tadauka tabashi. Lokacin daya ce ta ajiye tace a a bata bukata domin cida sha da sutura duk tasamu. Tace yakai wa inna . Dolensa yakarba yakaima inna. Inna dadi taji sosai. Nanfa suka dantse kudi. <br />
Acikin wani sati dan hajiyan wanda yake zama a abuja da matansa zaixi. Nanfa akashirya tsaf komai bayan yaxo. Afrah tana daki haj. Takirata takaimasa kayan dazaici. Ananfa haj. Akan yanaso karamar yarinya afrah saboda tana taimaka musu dawani abun. Hajiyan tace badai wannanba matarka dasonjiki ni bansan wani irin aure kukayiba. Ya sosa keya yace sai hakuri ai . Nanfa dakyar yace abar masa afrah yatafi da ita. Haj. Takira afrah tace zaki birni?. Nan afrah tadaga kai tare da cewa in yaya aminu ya amince zani. Nan tace indai aminu ne badamuwa Allah yakawoshi. Dahaka suka kwana washegari hajiyan ta aika akira mata aminu yaxoshi tagayamishi bukatarta bakaramin girgiza yayiba.sai dai bazai iya musa mataba . Don hallarcin daya mata. Haj takara dacewa karka damu zata na xuwa hutu. Sannan har makaranta zai sata ka kwantar da hankalinka. Nanfa ta lallameshi sannan yace to. Sukayi magana akan zataje tayi sallama dasu inna. Sunfito tana biye dashi. Yace wato so kike kitafi kibarni?. Tace a a yaya wlh naji ance makaranta. Har suka isa gydan suna tattaunawa. Bayan shiganta inna tace kurdai kinyi laifi sun koroki kinmana bukulun arxiki. Nan aminu yace haba inna . Nan suka zauna yagayamata komai. Tace to nidai ana turo mana albashin. Shikam alamin mamaki yakeyi sosai. Yadda inna take son kudi. Bayan tayi sallama yakara janta suka tafi gidan galadiman . Anan ya tsaya yana kallonta yace afrah tace naam yaya. Yace duk da karancin shekarunki nasan kinada basira don Allah kitaimaka inkinje kikama kanki kiyi biyayya. Sannan kar yan birni su hura miki kunne. Yana maganan muryanshi na rawa alamun kuka zaiyi. Itakam tuni tafara kukan. Yace kituna aduk inda kike ! KECE GUDALYA acikin ruhina . Ina rainonki araina. Allah yasadamu da alheri. Yajuya zaitafi dagudi tabishi tana yaya . Juyowan dazaiyi kawai yarungumota kuka yake sosai. Itama kukantake. Ahaka dakyar suka rabu babu mai lallashi harta koma yatafi. Ranan batayi baccin kirkiba. Tana jimamin barin alamin gakuma dokin xuwa birni.<br />
Washegari karfe bakwai haj. Tashiryata tsaf tace mata inkinje . Matansa ne kawai basu haihu ba. Sai kaninsa duk yayanane kiyi biyayya yadda nasanki. Ahaka sukayi sallama haj.harda kwallanta.nan tashiga gydan baya acikin motan prada. <br />
Sanyin Ac. Ne ya ratsa jikinta itadai tasaba jin wannan kamshin ne kawai idan tana falon haj. Suna tafiya yakunna karatun qurani. Inda taga ma ta iya donhaka tafarabi. Ahaka bacci ya kwasheta . Tohfa agrah tabar garin gombawa diban fari. Zata nufi garin abuja. Nima benaxir ina biye dasu