23

1.4K 92 0

23. Afrah kuwa suna tadi da husy yashigo. Tunda

ta kalleshi takau dakai 3quarter yasa da singlet

yafito. Dama remot na hannunta tadan aje agefen

kujera. Kawai mutum kam nazuwa yasa hannu zai

dauka. Tabata rai meye. Yace banison kallon

wannan. Saita bar masa. Shi baiso hakaba. Yafison

suyi daro. Ta fanninta kuwa ganinsa da singlet duk

ya daga mata hankali tasan inta rike remote din

tabbas agun zai tsaya suyita sukare hakan yasa

tabashi ko zai koma yazauna. Bayan yazauna

yacanja tasha yagadai bawani abin kirki akeba

Husy da afrah kam sai tadi ake. Hakan yasa yace

ku meye haka kuncika mutane da surutu. Husy

tace ba surutu bane tadin skul ne. Nikam bro

kozamu shirya ne kakaimu shoping. Yabata rai

waye direbanku. Yi hkr brom yace minti biyar da

hanzari suka mike sukatafi sunkai minti shabiyar

kafin suka fito . Yace nafasa. Nace muku five

minuites kunwani je kunzauna. Afrah takulu saidai

tayi shiru. Ta cire gyalen tazauna akan kujera.

Husy ce tayita bada hkr dakyar ya yadda . Nanma

afrah tayi burus tace tafasa xuwa. Husy takara

zaman lallabi kafin tayadda suka tafi. Nan suka

zazzaga yakaisu sukayi shoppinh yakance su diba

abinda sukeso afrah kuwa saitayita tura keke

bakomai. Hakan yasa daya tsareta yashiga jida

mata turarruka. Itakam sai ido. Bayan sungama

suka dawo gyda. Dakinsu suka nufa donhutawa.

Wasa wasa har afrah tagama hutunta zata koma

ss3 har lokacin itada ahmad ba sassauci . Inya

takulota suyita. Kullum arikici suke.ahaka wani

shakuwa tashiga tsakaninsu. Ranan dazata koma

yayi murus kaman marar lafiya suma kansu yan

gyda sungane . Yaya yace abokiyar fadanka zata

koma saika huta yayi shiru kawai. Afrah kuwa taci

kukanta harsuka koma. Kwana daya shiru ba afrah

ga husy ma takoma skul. Nanfa abu yahau damun

ahmad .yakicin abinci. Kowani motsi ita yake gani.

Kowani wulgawa ita. Tunaninsa tagushe. To meke

faruwa dashi. Suranta yakan hango aduk lokacin

daya runtsa ido. Ga idonta mai mugun fizga masa

rai. Mukullim mota yadauka yanufi gun abokinshi

sirajo. Sirajo kam yace lafiyadai.nan yalabarta

masa komi. Nan sirajo yace guy. U r in love.

Ahmad yaja tsaki meye hado sabawa da love.

Sirajo yace ol dix r sighns of falling in love. Shikam

baxai jura wannan magananba yafito bai nufi ko

inaba sai gydan giya. Nan ta tula mai isansa.

Sannan yaje mota. Anan bacci ta saceshi. Afrah

kuwa tunda takoma skul tayi dan kewanta na

kwana daya. Washegari ta watsake taci gaba da

harkokinta

KECE GUDALLIYA (2013)Where stories live. Discover now