12

1.5K 109 0
                                    

12. Tamike tashiga dakin aminan nanfa ta tsaya. Dakin yasha kayan duniya kam. Gawani sanyi da kamshi dake ratsata . Ta isa bakin gadon. Tafara gyrawa shikanshi gadon abin dubawa ne. Ta gyra shi tsaf kasancewar ta saba gyra na hajiya babba hakan bai bata wahala ba. Tagama tashare dakin ta goge duk daba wani datti bane. Ta wanke bandakin. Sannan tanufi fannin yaya babba shikumq tayi mamakin ganin dakin a birkice ba kintsi. Nan ta tattarq komai ta gyra gadon ta wanke bandakin. Sannan tafeshe ko ina da room freshener bayan tagama tafice. Takaraso girkinta lokacin abu yakammala nashi aikin har yafita. Gajiyan datayi yasa ta nemi gu tazauna. Zuciyarta namata sake sake. To itahaka zata kare a bauta?  Duk inda taje bauta takeyi  . Wata zuciyar kuma tace aeto dasauki ai. Yafi talle. Tunda kinacin mai kyau  nanta ce alhamdulilah ala qulli halin tamike  taje tayi wanka . Ta kimtsa sannan tafito falon takunna tv kasancewar duk takoya agydan hajiya babba. Tana kallon mbc 3 inda suke cartoon. Hankalinta duk nakan tv. Rankwashi taji anzuba mata. Wani kara tasaka gami da juyowa. Amina tagani a tsaye akanta tana fushi. Tace anty menayi?. Ubanki kikayi shegiya yar iska banacemiki ki gyrawa darlin wardrobe ba?. Tayi kasafai sannan tace waye darlin.?. Takaici yakulo amina kawai tazaro wayan cable dan ubanki ni kike cewa waye darlin?. Ihu takeyi sosai. Ahaka tagama dukanta duk jikinta yayi narai narai takamo kunnenta tamata kashedi. Barin gayamiki inma munafakan xurianku sun turokine kisamun ido wallahy saina karkaryaki. Matsiyaciya. Tadaga hannu zata kwala mata rankwashi taji anrike hannun! Juyowanta  keda wuya suka hada ido da babban yaya. Idonshi yayi jaa sosai. Har kamaninsa yarikida. Yace amina ni kike ciwa mutunci?.tace menayi?  Yace bansaniba najifa duk abinda kikace. Kinsan dayaya nadaukota ne?. Daga xuwa zaki fara takura mata. To wlh zaki sha mamaki. Yafizgo hannun afrah sukayo waje. Yacusata a mota nanfa yafara tuki afrah tagama tsorata. Sunyi tafiya har yakai wani gyda yana xuwa yayi horn akabude. Yajuyo yacewa afrah. Nan gidan yayata ne salamatu. Itada hussiena yar autarmu. Zansaki a makarantar su husna. Kiyi zamanki anan kinji?. Ta gyada kai tace to nagode yayq babba. Anma karkayiwa anty komai ninayi laifi. Yace laifin mekikayi. Tace in gyra dakinta da naka dakuma na darlyn. Nikuma sainagyra naka da nata kawai. Ban gyra na darlyn ba. Dariya yaso ya kufce masa anma yadanne. Lallai dole yasa afrah a makaranta.<br />
Suna shiga yayi sallama . Matar gydan tafito tanaganinsa tawage baki. Oh yau antuna damune ?  Yace ae .suka zauna bayan sungaysa afrah ma ta gaysheta. Nan babban yaya yace ina hussiena?. Tace tana xuwa. Takirata sukafito duk suka zauna sannan yalabarta komai. Tare dacewa wallah gudaliyan hajiya ce. Amana ce. Bazan iyaciba. Donhaka hussy awani skul kike? Ta ce turkish. Yace badamuwa. Zamuje asan nayi tafara. Adda salman tace to kana ganin zata iya coping?  Tunda bata taba xuwaba. Nan yace tanada basira d gurl is smart. Yace yanxu hussy gashi yabata check din dubu dari.anjima kudauki driver yakaiku shoprite ko grandsquare kitabbatar tasiya duk nessasary things sannan inkudin yakasa kumin magana.adda salma tace a a tamin magana dai. Nan yafice tare dacewa zai dawo nxt week bayan yagama sheduling skul dinta.

KECE GUDALLIYA (2013)Where stories live. Discover now