38

1.1K 67 0
                                    

38.Ahmed kuwa haka kawai yaji yadawo gyda aikuwa yabiyo jirgi da asuba sukaji ana buga kofa. Afrah ce taje tabude. Tayi mamakin ganinsa anma farinciki bai barta ta tambayesa lafiya yadawo yauba? Tana murmushi yarikota anmata yakike. Tace lao yayan amana yakake. Yace lafiya lao ina sauran mutan gydan. Tace ai suna bacci irin wannan sammakon dakayi  yayi dariya sannan yace inaso ganinki ne dax y kika ganni. Tadanyi murmushi. Kicin tanufa tahadomasa abun karyawa. Yace donkene shiyasa zansha. Tace to nagode. Nan suka zauna sunata tadi. Kaman ba masoyan da ba. Can tace albishirinka yace goro. Tace anbada husy. Yace kut. Yaushe tayi saurayi. Afrah tana dariya tace katuna dr. Aminu?. Yace ae. Tace to shine. Yace lallai. Anma aminun nan kefa naga yana so. Kodai kulawane kawai?. Tace aefa. Ba soyayya mukeba. Ya kalleta ta wutsiyar ido. Sannan yaci gaba da kurban shayinsa duk rintsi yasan akwai wani abu akasa. Domin kuwa yasan koshi kanshi bai kai aminu son afrah ba. Anma tunda yaji haka zai binciko. Dakinsa yanufa komai tsaf kaman da mutum aciki. Aikin afrah ne kullum saita gyra masa. Yayi baccinsa yana minshari.<br />
Husy kuwa takira afrah suka fara tadi. Yabiki zai kasance tunda ance musu ran asabar zaa daura aure. Kowa yafara shirin biki. Todai abindayabawa afrah mamaki shine yadda taga jike jike. Shawannan sha wancan. Tsuma wannan tsuma wancan duk gyran dazaayi to sai anhada da ita. Tattarawa sukayi suka tafi billiri domin shirin biki. Komai zaayiwa husy sai anyiwa afrah. Hatta kayan dazasusa iri dayane.<br />
Ahmed yasamu aminu tare dacemasa yazaayi yace yahakura da afrah nanfa aminu yamasa bayani dalla dalla. Ahmed yamike yafice  . Yashiga gun galadima bayan kwasan gaysuwa sannan galadima yace kannenka zasuyi aure donhaka yaci ace kafitar da mata. Yace badamuwa. Nan suka dan tattauna yamike zai fito yaga aliyu. Saiyayi jum! Tare dacewa aliyu bakai nabari a america ba?. Mekake anqn. Nan aliyu yace matana nazo dauka. Ahmed yayi sosoko yana kallonsa

KECE GUDALLIYA (2013)Where stories live. Discover now