39.bangane matarkaba. Wakasani anan.aikuwa yajashi yace mufice kan kabani kunya. Baywn sunje daki. Ahmed har yanxu cnt believe wat hes sayn. Shidai yasan suna zuwa da aliyun inzaixo hutu suyi kwana biyu kafin su wuce.. to waima waye matar dayake cewa yaxo dauka. Nan aliyu yace masa husiena. Nanfa ya jirkita kai wayagayama kaitakeso?. Yayi murmushi sannan yace ni takeso. Ganin aminu ne yasa takoma kansa. Anma ai munsaba da ita. Ahmed yace gaskiya bangoyi shawaran kuyi wannan danyen aikinba. Zakusa ran daurin aure yara su sume. Aliyu yace to ai galadima ne yace kar afada musu. Ahmad ya jinjina kai uhmn shikam wannan abu baimasaba. <br />
Wasa wasa dai har Allah yakawomu asabar yau zaa daura auren aliyu da hussiena. Afrah da aminu. Anma mai fada aji wato galadima yace kar kowa yasanar dasu. Afrah tana daukan duk shakuwansu ne yasa ake musu haka batasan itama zata amarceba. Ta gayyato salma dambam don itama ayi bikib da ita. Kasancewar tasan kusan kowa a gydan yasa tasake jiki itama. Karfe 11 aka daura aure. Uhmmm. Andaura aure. Sunzama amare. Nanfa mutane sukafara guda da kirari. Wanda acikin kirarin afrah takasa kunne jin suna hadata da aminu. Yasa tayi murmushi tare dacewa kukuma ana ta husy waketa afrah. Tajuya kan gado zatadau wayanta taga katin bikib. Aikuwa tadauka abindatagani yarikida mata kwanya. Ta kwalo kiran husy wacce take wanka. Tana fitowa tafara salati aikuwa sunagani. Kowaccensu sakewa tayi sai xubewa akasa.tirkashi. yarinyan da aka aiko takawomusu takalmin dazasusa ita tagansu akasa aikuwa taruga dagudu takira mutan gydan. Nan akafara salati aka ciccibesu akanufi asibiti dasu. Wannan biki ko tashin hankali. Kowaccensu drip takesha. Haka angwayen suka rugo suma sunriga dasun kwana dasanun haka zaifaru. Salma dambam nagefe gogan ahmad yashigo fyn boi dashi duk yarude. Yace hope lafiya dr.?. Nan aminu yace badamuwa fargabane kawai. But afrah kasan tanada matsala munyi encounting dinshi smtyms ago. Dole amata kidney transplant yanxu or she looses her life. Innalilahi wainna ilahi rajiun. Dukkansu sukayi jim. Salma dasu adda salma kam kowa sai hawaye. Rayuwan afrah abun tausayi. Nan adda salma tace nawa don Allah. Likitan yace noo. Karki farama. Zaasan yanda zaayi yafice don kafanshi bazai daukeshiba . Aminu ma yabishi ahmed kam. Zamayayi dirsham akasa