28. Bayan sunnufi gyda dakinsu tawuce tasamu hussiena ma tatafi donhaka tashige wanka kawai. Duk farinciki ya isheta. Anma data tuna batada wani dangi ko uwa ko uba. Saita fara kwalla. Wasu irin iyaye take dashi haka? Allah saiya mata hisabi dasu sun wurgar da ita ta tashi a wulakance. Bawanda yafado mata sai aminu. Owh aminu kana ina ?. Nantafara wani kukan. Nanfa zazzabi yarufeta bargo tashige. Adaidai lokacin yayi wanka yakira wayanta yaji shiru. Kasancewar aladan gydan ne indare yayi namiji baya xuwa gun matan. Hakan yasa yakira maryam awaya taredacemata lafiya kuwa affy shirudai tace barin dubats. Tana shiga ta ganta a bargo hakan yasa tajuya taredacemasa tayi bacci. Shikam yana zaune yakasa nutsuwa to meyasa? Wayansa ne yayi ringing yaduba yaga dr.ne yadauka haa dr. Yakake yace lafiya yagida. Nan suka gaysa dr. Yana tambayan ina patient. Ahmad yace tayi bacci. Dr. Yace anya?. Kuna tarene?.ahmad yace tana dakinta. Sai yace kaje kadubata dai. Baabarin patients haka. Aikuwa yamike kaman wanda aka tura yanufi dakin afrah. Yama manta dawani doka. Ya yaye bargon wani zafi yahuroshi duk da sanyin ac. Dake dakin. Kinkimanta yayi yafito yana anty maryam . Aikuwa tafito dagudu itada yaya babba. Yarikice yaya babba yace kadubata mugani. Yace yaya bazan iyaba. Na rikice. Yadau waya zaikira dr. Saikuma yaga shi yana kira yana dauka yace very punctual wlh fr. Jikinne bakanta. Yace zoka bude kofa ina gydanku. Mamaki yakashe ahmad anma yanxu ba lokacin mamaki bane. Bashiri yafita suka shigo tare nan dr . Ya duddubata tare dacewa damuwane tasa a ranta. Sukayi jigum. Ahmad kuwa yayi txt yagayawa adda salma . Adaidai lokacin yaya babba yace karku gsyawa salma adaren nan zata iya kamo kafa tazo. Aikuwa ahmed yace nikam harna fada. Nanfa yaya yarufeshi da matsifa. Cikin minti shabiyar saiga adda salma a birkice oni salamatu Meyakara faruwa kuma. Nanfa suka gayamata meje faruwa. Tazauna tayi zugum. Haka suka kwana a tsaye harda dr. Washegari da asuba yatafi. Alokacin tafarka garau kaman ba itaba nan adda salma tazauna tana rarrashinta kiyi hkr don Allah kidena sa tunani aranki kinji. Afrah tace adda inason neman dangina ne. Nan gaba aure zanyi bawanda zai aureni banda asali. Nan danan ahmad yabirkice haba meye haka kike batawa kanki suna. Banason haka kishiga taitayinki. Inkuma kina ganin dangin nawane bazasu sokiba to. Anan yaciro waya duk suka nutsu donjin wazai kira. Hajiya yakira bayan sungaysa yace hajiya. Kiyiwa galadima magana nasamo matan aure bakowa bace illa afrah. Inaso ayi komai cikin watan nan don inzankoma america na ka da ita. Nan hajiya tayita murna. Maryam ma murna. Adda salma kuwa kaman ita akace zaa aura.