21

1.4K 94 0
                                    

21. Sun gama ci kenan. Adaidai lokacin husy tashigo nan taje da gudu ta rungumeshi. Tana oyoyi bro. Shima yaware hannayensa sosai. Bayannan tajuyo tana cewa afrah kinganshi nan. Baban amanan naki. Yayi kasafai yana kallo. Afrah dama taganeshi itakam. shikuma yace wannan marar kunyan ne zakice nine baban amana?. Ina yar amana. Tace laa itace ai. Yace bawani itakam batana skul ba?. Husy tayi dariya sosai sannan tace wlh ingayama itane. Yatabe baki to yayi kyau. Daki yashiga yazauna . Sukuwa suka shige suma nasu dakin. Anan afrah tabawa hussy labarin abunda ke faruwa. Aikuwa tayi dariya sosai sannan tace lallai. Wannan rikici saiku. Dare dare tare suka fito sukaci abinci. Shikuwa tuni yasaka kayansa yafice. Ayanda afrah talura husy nacikin damuwa donhaka tajata gefe tana tambayanta. Tagoge kwalla sannan tace. Wallahy afrah munacikin damuwa. Ya ahmed ya tsiro wakansa wasu halaye marasa amfani. Shaye shaye yake su haj. Basu saniba nan abuja ne kawai muka sani. Inhar mukabar magana yaje billiri baza muji dadiba. Gashi kwata kwata baace ga ranan da aka ganshi da mace ba. Ya tsani mata . Balle musa ran zaiyi aure har matarsa tazama sanadin shiryuwansa. Afrah tace to ai bakisan wani abuba baizama dole macece zatahanashiba. Addua zamuci gaba dayi. Nikuma tunda yadawo kenan. Insha Allah kafin mukoma hutu zanyi kokari nagwada nawa bajintar. Husy tayi murmushi sosai sannan tace nagode sisy u r too much. Bacci haka ya kwashesu kowa da abin datake sakawa. Afrah kuwq tasha alwashin insha Allah gudumawan dazatabawq zurian galadima zata share musu hawaye in Allah yabata iko donhaka  tayi murmushi sannan tace ahmad dole kadena shaye shaye

KECE GUDALLIYA (2013)Where stories live. Discover now