13.bayan tafiyansa husna tace zomuje daki nan sukaje dakinta. Tace kisake jiki kiniji.? Nan afrah tadan ji dadi. Nan bayan sunci abinci sunshirya husyn tajata suka fita grandsquare suka nufa. Nantabata keken tace tarike ahannunta. Duk abinda kikeso kidauka. Nanfa afrah tarasa yazatayi ta tsaya kallo kawai. Hussy tashiga jidan kaya.kaman wanda kyauta zaabasu. Aikuwa sukaxo biyar sai da suka ci kusan dubu dari uku.donma adda salma takara musu kudinne. Maaikatan suka samusu kayan a mota. Suka dawo gyda anan husy ta taya afrah tashirya wardrobe dinta tsaf. Sannan takira tela yaxo yakarbi dinkunan dazaiyi na afrahn. <br />
Haka tazauna agidan adda salman mutane masu karanci. Duk da husy tagirmeta akalla ita tanada shekara 17. Afrah kuma zamu iyacewa 11 xuwa shabiyu. Anma bata dauki girman kaiba. Tunda taji ance gudaliyan hajiya babba hakan yasa take darajata. Tariketa tamkar kanwanta. Dasafe insun tashi zasu hadu su yi girki. Adda salma kam tarasa meyasa take jin afrah aranta. Tanason yarinyan itakam.afrah tanada shiga rai. Insungama suje garden din gydan suyi ta hira. Ahaka babban yaya yaxo yasamesu yaji dadi sosai . Yace kutaso muje skul din anma abuja intl zannema mata Nan suka garzaya sukaje. Anan yayi bayani akace badamuwa akasata a primary 5 dakuma extra lessons datake. Ahaka yace tadage da karatunta. Kullum dasafe sukan shirya suje insungama azo adaukesu.<br />
Wasa wasa afrah hartayi comon entrance. Tashiga turkish js1. Duk wanda yasan afrah ada bazai tantancetaba. Gashi tafara girma tayi kyau. Gashinta mai tsantsi yakara bayyana. Haskenta mai kyau. Ga dara daren idanu. Masu fizgan hankalin mai kallo