Chapter 4

1K 63 0
                                    

Yau  suncika 2weeks a Nigeria sun zazzagaye gidan sauran 'yan uwa har sun 'kosa su koma musamman Amjad da yake jinsa kamar a kan 'kaya, kullum mita yake ga mura da ta kamashi  se faman raki yake wa Mom tamkar d'an shekara 5 hakan ba 'karamin 'kular da Zakia yake ba ita da take 'karama bata abinda yake.Tissue kuwa duk inda yaga dama cillarwa yake sede Mom ta d'auke haka magani ma seya 'bata lokaci yake sha.

     "Amjad wake up it's time to pray " Mom ta fad'a bayan data shigo d'akinsa.

    2:18pm beyi sallah ba se bacci yake tun bayan daya sha magani.

   "Amjad"

    "Mom I wanna sleep more"

      "I will let you sleep as much as you want but pray first"

    "I can't get up".

    Tana ji tana kallo ta rabi dashi har se wajen 3 tukun yaga dama ya tashi.Bayan yayi sallahr ya sakko downstairs,Zakia data had'a pancake d'inta dede cikinta dan tasan ba lalle sauran su ci ba.Amjad dashi ya fara cin karo a kitchen  aiko ba 'bata lokaci ya fara ci ,baki wangalau ta saki sanda ta shigo ta tarar yasa plate a gaba yana ci mata.

     Da sauri ta 'karaso ta sure plate d'in "It's mine"

      "You  better keep it or else"

       "Else what?"

        "I will hurt you the way you will regret doing what you just did now"

          "Allah I made it for my self not for you"

         Tashi yayi a fusace sekace ba shine mey langa'bewa Mom ba."What's going on?"Suka jiyo Mom.

     "Mom he took my pancake and I took it back"

     "You should have made more of it,let him eat it then I made you another"

       "What! I spent an hr preparing it and you're telling me to give him"

     "Zakia I said I will  make you another"

      Yadda Mom ta d'aga murya yasa Zakia taji kuka ya zo mata ,plate d'in ta dire ta tafi tana kuka.Amjad take ya hau murmushi ba tare da Mom ta gani ba ko a jikinsa ya d'auka ba ko kunya ya cigaba da ci.

               ★★★

    Duka yaran suna tsakar gida yau ba islamiyya Mami tana d'aki sega yaro ya shigo yake fad'a masu ana sallama a waje.Da Maryam ta le'ka taga driver nasu Dad ne,kaya me yawa taga yana cirowa a bayan mota.

     Mami tana zaune taji ana shigo da kayayyaki,buhunhunan  shinkafa ne da jarkokin mai da sauran stuffs lodi-lodi sun cika tsakar gida,farinciki a gun Mami baya misaltuwa,drivern be jima da tafiya ba ta kira Dad tayi masa godiya,nan yake fad'a mata sun kusa komawa Canada.

     Amjad ba 'karamin dad'i yaji ba sanda Mom ta fad'a masa saura 2days ya rage su tafi,a ranar ya kira Rosie ya sanar mata da dawowarsu.

   Mom da Zakia se Dad sune suka zo gidansu Laila sukai sallama ana gobe tafiyarsu ,washegari 9am flight nasu ya tashi.

       Yanzun yaji sa'ida a ransa yana tsarawa shida ya sake zuwa Nigeria kuma ...musamman idan aka ce ya fara aiki bashi ba zuwa Nigeria (A tunaninsa).

     Mami washegari ta kirasu tayi musu ban gajiya.Zakia basi ko kwana uku ba sukai resuming school komai ya cigaba da kasancewa kamar yadda yake Amjad ya d'ora inda ya tsaya tonight ya shirya wajen zuwa 11:pm   birthday partyn d'aya daga cikin friends d'insa.Bayan kowa ya kwanta ya salalla'ba ya fita a hanya friends suka d'auke shi suka wuce wajen partyn.
  
     
    Mom kamar ance tashi ta farka daga bacci 12:36am ,kitchen ta shiga ta sha ruwa bayan ta fito kuma ta nufi d'akin Amjad a zatan ta ko zata ganshi yana chat amma taga wayam,datai knocking bathroom taji shiru take zuciyarta ta bata ya fita.Bayan ta koma d'aki ta d'akko wayarta ta kirashi amma shiru beyi picking ba, ita damuwarta kar Dad ya duba ya gano baya nan.Haka ta kwanta tana ta addu'a a ranta kar Dad ya duba d'aki idan ya tashi.

AMJAD(Completed)Where stories live. Discover now