Chapter 24

922 68 0
                                    

      Don't just added my story to your reading list,I want you guys to support by comment, vote and share. Thanks alot for the love, ana tare✌

          ★★★

   Knock! Knock!

    Tajiyo a 'kofar d'akinta,dudum! zuciyarta ta buga,tana so ta bud'e ta wani 'bangaren kuma tana tsoro.Da'kyar ta daure taje ta bud'e,gani tayi fayau ba kowa bakin 'kofar fitowa tayi ta dubi hanyar d'akinsa a zuciyarta tana fad'in "koya koma d'akinsa?"

     Har zuciyarta taji ba dad'i fuskarta ba walwala ta komo d'akin ta rife juyowar da zatai taga mutum tsaya yayi folding arms yana kallonta.Cikeda mamaki ta saki baki tana kallonsa."Yaushe ya shigo? sekace aljani?"

      "Surprised huh" Ya fad'a yana murmushi ya 'karaso wajenta,kafin ta sunkui da kanta yadda ta saba ya tallafo ha'barta kallo d'aya tayi masa ta sauke idanuwanta da suka sha adon eye liner.Ba zato ba tsammani taji saukan kiss a idanta take ta sake rife idan gam tsigar jikinta na tashi.

     "Your eyes are great" Ya furta.

     "Uh..lunch is ready" Tayi 'ko'karin fad'a gudun wani abin ya sake biyowa baya.

      "Laila stop pretending"

       Wani kunya taji kamar ta nitse "I'm not pretending"

      "Ok,let's go" Ya ri'ko hannunta.

      A haka suka 'karasa har dining table yaja mata kujera ta zauna shima ya zauna a nashi kujerar.Yau ma  shiya bata abinci da kansa se kunya take ji.

      Bayan sun kammala cin abincin ta koma d'aki,dayace ta zauna siyi kallo tace karatu zatai.Koda ta koma kasa duba handout d'in tayi illa kwantawa da tayi badan bacci ba kawai tunani ta shiga yi ta rintse idanunta.Se wajen asr ta iya samu tayi karatu ,har bayan maghrib bata fito ba.

      9pm ta sakko kitchen ganin baya 'kasa ta saki hamdala,cookies kawai tasha da hollandia ta koma d'aki,bathroom ta fad'a tayi wanka sede handle d'in shower d'in ya birge sam ta kasa kashewa data gaji ta fito ta zira sleeping gown d'inta bayan ta yafa d'an guntun gyale ta fita zuwa d'akinsa ta sanar masa bata ko shiga d'akin ba tana daga bakin 'kofa kafin ya fito tayi tahowarta.

        Koda ya shigo d'akin tana tsaye daga gefe,a hankali ya 'karasa bathroom d'in ya kalli shower dake zubar ruwa ,yayi iya nashi 'ko'karin amma ya kasa."Laila come over and help me with thi..s" Ya 'kare maganar a rarrabe.

       "Uhmm?" Kamar bata jiba.

        Alama da hannu yayi mata alamar ta 'karaso,a hankali ta taka zuwa bathroom d'in."Something on your face"Ya ta'ba saman eyebrow d'insa.

     Hannu tasa ta ta'ba gurin amma taji ba komai,girgiza kai tayi alamar babu wani abu."Very close to your hand...you're almost there...".

    Haka yayi ta mata wasa da hankali daga baya yace "Come over".Cikin sanyin jiki irin nata ta 'karasa inda yake."Close your eyes"

     "My eyes?" Ta had'e gira.

      "Yes" Ya amsata.

     Rife idanunta tayi kamar yadda ya fad'a d'in,ruwan shower d'in dake zuba ya tara hannu yayi sprinkling a fuskarta.Da sauri ta bud'e idonta ta d'ora a kansa ta tamke fuska bata tsaya wata-wata ba itama ta bud'e tap d'in sink ta cika tafin hannu ta rama tana watsa masa ta juya zata gudu yaja hannunta ta baya ta fad'o jikinsa,se fisge-fisge take amma ta kasa.Dede saitin shower d'in ya tsaya yadda duka su biyun yana ta'basu ruwan,d'an gyalen dake kanta ya zame gashinta yayi jagaf duk ya kwanta ga ba'kinsa daya sake bayyana.An d'auka kusan 5min sannan daga baya ya sunkuceta kamar 'yar baby ,be direta a ko ina ba se kan gado,jikinta jagaf ya ji'ke, saboda sanyin  ac ta fara d'an rawar jiki towel ya d'auko ya d'ora mata akai ya shiga tsane mata gashi ita de ta kasa making any move.Yana goge mata kan idonsa yayi focusing lips d'inta sam ya kasa controlling mind d'insa bata ankare ba taji saukan lips d'insa a nata......

AMJAD(Completed)Where stories live. Discover now