🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*_MENENE MATSAYINA ?_*
*(Fictional story)**Written by*
Phatymerhsardauna
*🎈Mrs Sardauna🎈*
*Dedicated to My Sweet Sister Maryam**🌈Kainuwa Writers Association*
~https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation~
*Wattpad*
@fatymasardauna[ Friday 16 August 2019]
*Naji dad'in Addu'a dakuma k'arfafamin Guiwa dakukayitayi, akan wannan sabon littafin Dana fara, ngd Kwarai Allah yabar kauna*
*Gaisuwan bangirma da jinjina ga Aunty Fauza y'ar Amana, Ubangiji Allah yasanya haske,Alkhairi, farinciki , Acikin Rayuwarki, Allah ubangiji yak'ara muku so da kaunar juna, atsa kaninki da mijinki, Allah yabar Mana ke Aunty Fauzan mu, I really Love you.*
*Page 2⃣*
Numfasawa Sarah Tayi had'i dacewa " For How Long , Zaku daina Wannan Abun ? Kuma Kekike hango Tsanar da Hameed yayi Miki, amma ni nakan hango wani abu agareshi game dake, Koke bakya hango abun ?
" Dan Allah Sarah kidaina way'annan maganganun Naki , Suna b'atan Raina wallahi.
Farhana takai K'arshen zancennata tana mik'ewa daga Zaunen datake.
" Afuwan My k'awallina Fana, banisakewa. Muje Cafeteria musamu Mud'ansawa Cikin mu abinciko, Dan Ni Yunwa Nakeji . Sarah takai k'arshen zancennata tanamai Shafa Cikinta, dake kukan Yunwa.
Karfe 6:00 pm daidai Sukafito daga Lecture d'in English dasuka Shiga tun 4pm . Amatukar gajiye Farhana tafito Daga Cikin Class d'in. All ready tasamu Driver'nta Najiranta Wanda yazo d'aukanta tun 5:30,, Sharp Sharp Sukayi sallama da Sarah Tashige Cikin Mota, Sukayi Gida.
Lokacin datashiga Cikin Katafaren Falonnasu, Babu Kowa ciki sai k'aran A.C dakuma k'atoton TV Plasma dayaketa aiki shikad'ai. Kaitsaye Sama tahaura inda Anan ne d'akinta yake.
Tanafitowa Awanka Taciro, wata y'ar yalolon doguwar riga,marar nauyi tasanya rigar Tanada guntun hanu haka kumatanada tsantsi . Sosai rigan talafe ajikinta tabayyana duk wani sura najikinta. Batare da tayi tunanin Sanya d'ankwali tarufe dogon gashintaba, tasa Kai tafice acikin d'akin.
Kaitsaye d'akin Ummi tanufa.
Ummi dakezaune kan bed tana shirya, wasu kud'ad'e dake gabanta , tajiyo sallaman Farhana . Amsamata tayi had'i dayimata iso cikin d'akin.
Bayan tagaishe da Ummin ne, tanemi waje tazauna had'i dacewa " Ummi nadawo a skull dayunwa fal acikina,, tak'arasa maganar cike da shagwab'a .
Murmushi Ummi tayi had'i dacewa " Abincinki yanacan Kan derny table yau favorite d'inki nayi,,
" Waw !!! I'm Proud of you my Ummina , Amma maizakiyi da makudan kud'ad'e haka Naga kina waresu gefe?
" Kud'in daza'asiyamawa Yayanku furnitures ne, za'asanyamasa a part d'insa kinsan This week zasu dawo Nigeria ,, Ummi tabata Amsa atak'aice.
Wani Irin fad'uwar gaba Farhana taji, Alokaci guda tabbas lokacin k'arancin farincikintane yazo, domin Tasan waye Hameed dakuma menene acikin zuciyarsa.
Ummi cetakatseta daga tunanin Datakeyi, tahanyar cewa da'ita taje taci abinci. Haka Farhana tamik'e cikin Sanyin jiki tanufi falo.
Batawani cin abincin Sosai bama tatashi tawuce d'akinta, kwanciya tayi akan makeken gadonta, had'i dajawo wayarta tadanna ma My Man d'inta k'ira, ringing Biyu tayi, Akayi picking call d'in .
Kafun tace Dashi komai , muryarsa yaratsa dodon kunnenta inda yakecewa " I miss you my Sweet Dear I miss my sweet lips d'inki I miss my beutyfull eyes d'inki I miss my all ...
Pls stop saying my Man, dan Allah kada kak'arasa kunyanka nakeji. Tak'arasa maganar tana rufe fuskarta da d'ayan hanunta tamkar yanaganinta.
Farhan dayake Kwance akan makeken bed d'insa , dariya yayi mai sauti had'i dacewa " hin yau gaskia nayi missing Yaushe, my princess d'ina tasoma jin kunyana ? !!! yak'arasa maganar cike da Shaukin sonta.
Turo d'ank'aramin bak'inta gaba tayi tamkar yana ganinta tace dashi " I miss u too My Man ,,
Lumshe idanunsa yayi had'i dasanya hanu Yashafi, sajen dake Kwance akan fuskarsa , cike da kauna yace da'ita " very soon Ina hanya my sweet dear , Namatsu Nazo Naganki jinake tamkar nayi tsuntsu, kinsan Dady yayimin alk'awari inadawowa Za'a Turo komai dakomai gidanku, Kuma da yardan Allah aurenmu bazai wuce 1 month ba, kenida asonanema 1 week,, Yakai karshen zancennasa cike da zak'uwa.
Dariyan farin ciki Farhana tayi, had'i dacewa " namatsu namallakeka My Man d'ina, nima zanso haka.
Harcikin ransa yaji dad'in kalamanta cike da k'arfafawa yace da'ita " I swear My Fana zannunamiki Irin Soyayyar dabaki tab'a jin labarintaba aduniya, inatsananin sonki Fanah inayi Miki son dabansan adad'insaba, addu'ata akodayaushe shine Allah yamallakamin ke Amatsayin, Matata ta sunna intsotseki yadda Nakeso,, yakai k'arshen zancennasa Yana kashemata Murya.
Lumshe Idanunta tayi dasuka kad'a sukayi ja alokaci guda, cikin cool voice d'inta Tace dashi " I miss You everyday,, pls kayi sauri kadawo My Man.
" Insha Allah My Fanah Nima nayi kewar komai naki, two weeks kenan bantsotsi zazzak'ar lips d'inki ba, harjina nake kamar Banda Lafiya .
Dariya Farhana Tayi Sosai, had'i dacewa "Nima Haka.
Hira sukayi Sosai da Sosai , jindatayi anakiran sallan magrib ne yasanya, sukayi sallama da juna cike da Tsantsar so da kaunar juna.
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇