🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*_MENENE MATSAYINA ?_*
*(fiҫтiоηӑι sτοrγ)**Written by*
РнӑτγмεrнSӑrδαuпα
*🎈Mгs Sӑrδӑчηa🎈**Δεδicаτεδ to Mγ Loυεlγ sisτεг Мӑгӳӑм*
*🌈Kӑiηчшӑ Шriτεг Ӑssoҫiaτiοη*
~https://www.facebook.com/kainuwawriterassociation~
*Εδiτiηg is ηoτ ӑιιoωεδ 📵*
*page 2⃣8⃣*Tundaga wannan lokacin Hameed yamaida Farhana sex machine ɗinsa, baya taɓa shiga harkanta kokuma yakulata, saidai in buƙatarsace tatasomai, nan zaizo ya danneta kotana so ko bataso, harsai buƙatarsa tabiya sannan yake tsallaketa yayi tafiyarsa,
lokaci ɗaya saiga Farhana tasoma lalacewa yayinda rama yasoma bayyana kansa ajikinta, domin kuwa abunda Hameed keyimata yana matuƙar damunta,
Ɓangaren Beedah ma hakanne takasance domin tun bata damuwa dayanda Hameed ɗin ke ƙin kusantarta, hardai abun yafara damunta, domin aduk sanda tadunfarosa da buƙatarta, saiya nemi hanyar ɓullewa, idan kuwa yalura amatse take, sai yayi fingering ɗinta don sa ma mata sauƙi akan sha'awar dake damunta, ayanda Beedah tafahimcesa shine kwata kwata bayason yin sex da ita, idan kuwa har sex ɗin zaiyi da'ita tofa daya fara zaiyi saurin releasing, bakuma zaisake nemantaba, harsai dai idan itace ta ne mesa, hakan yasa batai ƙasa aguiwaba wajen sanar da aminiyarta Murja, halin datake ciki, takuwa ji daɗin shawaran da Murja tabata..
Yau kwana Uku kenan Farhana, bata sa Hameed acikin idanuntaba, hasalima ko motsinsa tadainaji, hakan kuwa baƙaramin daɗi yayimataba, koba komai tahuta da baƙar jarabarsa,,
yanzuma abinci take shiryawa me rai da lapia, domin kuwa Sara tayi mata waya kan cewa tanazuwa, haɗaɗɗiyar fried rice wacce taji kayan lambu ta girka haɗi da coconout juice mai daɗin gaske, kasancewar sune favorite food na Sara.
Bayan tafito awanka tashirya kanta cikin, wata blue bubu gown, duk da cewa rigan bata kama jikinta ba, amma tayi mata kyau sosai.
Wayarta ƙirar iphone 8+ ce tashiga bada sautin waƙan shahararran mawaƙinnan indian nan wato (Arjit singh), " Besty Sarah" shine sunan dake yawo akan screen ɗin wayartata, batare da ɓata lokaciba tayi picking call ɗin,
"To" kawai naji tace haɗi da aje wayannata bisa gaban dressing mirror, kaitsaye tafice daga cikin ɗakin.Rungume juna duka subiyun sukayi cike da tarin farinciki, haɗi da ɗokin ganin juna,
kaitsaye ɗakin Farhanan suka nufa haɗi da baje kolin hirarrakinsu, .
Bayan sungama ciye ciye da shaye shayen drinks, Sarah ta gyara zama haɗi da fuskantar ƙawartata
Tace
"Maiyake damunki Fana ? gaba ɗaya kin rame, tamkar ba Fanan dana saniba, kada ki ɓoyemin damuwarki Farhana sanar dani ko'ina da hanyar dazan taimakamiki,, tayi maganar ne cike da tsananin nuna kulawa ga ƙawartata,Ajiyar zuciya Farhana tayi haɗi dasanya hanayenta duka biyu tadafa kafaɗun Sarah cikin son ɓoye damuwarta tace " kada kidamu ƙawata banda damuwar komai inacikin farinciki, kamar yadda kowacce macen aure take,, tafaɗa mata hakanne kuma don batason kowa yasan sirrinta, dana mijinta, saboda tayi imani cewa dataimakon Allah zata iya warware matsalan gidanta, basai ta sanar dakowa halin datake cikiba.
Jinjinakai Sarah tayi haɗi dayin hamdala acikin zuciyarta, domin kuwa bataso ƙawartata takasance ɗaya daga cikin irin matan nan dasuke shan wahala agidan mazajensu,,
( Yake ƴar uwa kizama mairiƙe sirrinki dana mijinki, babu amfanin sanar da wata ƙawar sirrin gidanki dakuma halin dakike cike, sbd bakowacce ƙawa bace zata baki shawara tagari, fatan zamu kiyaye.)