🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*_MENENE MATSAYINA ?_*
*(fictional story)**Written by*
Phatymerhsardauna
*🎈Mrs Sardauna🎈**Dedicated to my lovely Sister Maryam*
*🌈Kainuwa Writers Association*
~https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation~
[ Saturday 17 August 2019 ]
*Wattpad*
@fatymasardauna*Not Edited 📵*
*Page 3⃣to4⃣*
Zaune Farhana take kamar kodayaushe, wayartace ahanunta Tana Aikinta Na chatting Dayazamemata Sana'a. Latifa Taturo kofar d'akin tashigo bakinta d'auke da sallama saidai kallo d'aya zakayimawa kyakkyawar fuskarta kafahimci cewa tanacikin Damuwa. Zama Tayi akusa da Farhana had'i dacewa " wlhy Sister Sam banaso Bro yadawo Gidannan domin watan Shiga takuranmune yazo, harwani fad'uwar gaba nakeji innatuna cewa gobe zasu dawo Nigeria.
Latifa takai k'arshen Zancennata Tana yatsine fuska ."Hmmm niko kinga dafari abun yadameni amma yanzu ko ajikina, saima farin cikin danakeciki jibi Man d'ina zaidawo. Takai k'arshen Zancennata cike da Shauk'i . Murmushi Latifa tayi had'i dacewa " Laila Majnun ma sunsara muku indai tafannin soyayya ne ,,
Farhana tab'ude Baki zatayi magana Kenan, wayarta tasoma ruri alamar shigowan k'ira, ganin sunan my man d'inta akan screen d'in wayar, tayi Saurin picking wayar batare data bawa Latifa amsartaba.
Sanin da Latifa tayi cewa Idan Farhana tana waya da Farhan, tokan kwashe Awanni batare datagamaba, yasanyata tashi tabarmusu d'akin Baki d'aya.
Washe Gari.
Hidima Sosai Ma'aikata da Ummi keyi wajen tsara tarban abincin bak'insu, all ready Ummi tasa ansanya Sabbin furnitures abangarennasa haka Kuma ank'awata komai yadda Tasan yanaso, Duk dacewa d'an ra'ayine bakomai zakaimasa kaburgesaba. Ita dakanta tadafa abincin tarbansa sanin datayi cewa, bayacin abincin y'an aiki.
Karfe Uku daidai na yamma jirginsu yasauk'a a cikin Airport na Malam Aminu Kano .
Wani Kyakkyawan Matashi Wanda Akalla bazai Wuce 30 year ba Nahango Yana Sauk'owa daga Kan Matattakalar Jirgin , kallo d'aya zakayimasa katabbatar Cewa Kud'i hutu dakuma k'asaita sunzaunamasa, ahankali yake takunsa cike da'isa.
Sanye yake da Dogon wando bak'i and Black T-shirt , yayinda kansa kesanye da hula Irinna Sanyi, Kafarsa kuwa Irin takalmannanne Wanda ake Kira da Combat , Black Mai Igiyoyi Farare , Kyakkyawane Ajin Farko Kaitsaye Zaku Iya k'iransa da Handsome. Farine dogo yanada kakkauran Jikin dayake a murd'e Alamun yaji training, fuskarsa kuwa cike take da tarin k'awataccen k'asumba bak'a sid'ik Wanda tataimaka wajen bayyana kwarjininsa dakuma Kyaunsa, hanunsa rik'e da Wata Y'ar jaka itama black colour ce.
Can bayansa Nahango Wata Kyakkyawar Mace Wacce batazata wuce 25 year ba Aduniya, Tasha Ado cikin black abaya had'i d'ayane kanta da d'an kwalin Abayar, tayi matuk'ar Kyau Sosai da Sosai Kasancewarta kyakkyawa saidai Kuma itama kallo d'aya zakaimata kafuskanci cewa Akwai Jinkai atattare da'ita.
Saida suka Gama sakk'owa daga Kan matattakalar jirgin ne , yasanya hanunsa yajawo ta jikinsa, kaitsaye Motocin dasuka zo d'aukansu suka nufa, Suna Shiga driver yayimawa Motar key sukad'au hanyar gida.
Adaidai haraban Tangamemen gidannasu driver yayi parking motar, jink'aran mota yasanya Ummi fitowa domin tana kyautata zaton cewa sune suka k'araso.
Cikin matuk'ar farinciki dajin dad'i Hameed yak'arasa ya Rungume Umminsa had'i dacewa " I miss u Ummina takaina .
"Miss u too my lovely Son, Ummi tabashi amsa tanamai shafa bayansa Kasancewar yakereta Atsayi bazata iya shafo kansaba, matukar ba'azaune yakeba.