🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*_MENENE MATSAYINA ?_*
*(fictional story)**Written by*
Phatymerhsardauna
*🎈Mrs Sardauna🎈**Dedicated to My Lovely sister Maryam*
*🌈Kainuwa Writers Association*
~https://www.facebook.com/kainuwawriterassociation~
*_Wattpad_*
@Fatymasardauna*Editing is not allowed 📵*
*NOTE : wasunku dayawa sukancewa kada nabar Hameed yakusanci Farhana, wai yayi kusa, wasunku kuwa cewa suke idan yakusanceta shikenan zaifara sonta, da Hameed yakusanci Farhana kuma, sai wasunku suke ganin kamar nayi abun daba daidai ba, hmmm, to inaso kusani cewa basai lallai tahanyar kusanta bane ake samun soyayya, mafi yawancin hausa novels, writers sukan sanya daga namiji yakusanci mace, shikenan zaifara sonta, to inaso kusani ko a real life hakan baicika faruwaba, saunawa namiji zaiyimawa mace faɗe amma kuma saiyamanta da'ita, bai kuma taɓa jin sonta acikin ransaba, koshi bakusantabane ? haka kuma namiji yakan iya auren mace, batare dasuna son junaba, kuma hakan bazaihanasa kusantartaba, amma kuma koda yakusanceta bazaiji soyayyarta acikin zuciyarsaba, ita soyayya tana farawane daga hanyoyi dadama, balallai saita hanyar kusantaba, inaso kusan wannan, shidai kusanta yana ƙara shaƙuwa ne atsakanin mutane, kuma aduniya akwai namijin da inzai kusanci mace saugoma, bazai taɓa nunamata yaji daɗiba, balle kuma haryanunamata so, bakuma wai danbaiji daɗin bane A'a haka nature ɗinsa yake, so fatan zaku fahimceni my lovely fans.*
*Page 2⃣6⃣*
Balaifi koda tatashi ta ɗanji ƙarfin jikinta, saboda allurai da kuma magungunan da nurse Asmer'u tabata suntaimaka ƙwarai wajen dawo mata da kuzarinta, saidai abun da baza'a rasaba, wanka tayi haɗi da shirya kanta cikin wani haɗaɗɗen gown maikyaun gaske, saidai kokaɗan rigar bata kamata ba,
Zama tayi akan gado haɗi da rungumar ƙaton pic ɗin dake hanunta, take hawaye suka shiga sauƙa akan kuncinta, na ciwo da takaici, domin kuwa haryanzu tana jin raɗaɗi da zafin abun da Hameed ya aikata agareta, sam baigwadamata tausayi, ko kuma adalciba, yanunamata zallan ƙiyayyarsa agareta, ya karɓi budurcinta, ta ƙarfin tsiya, batare da lallami ko lallashi dakuma soyayyaba,
Hanunta tasanya haɗi da shafa kan fuskar mutumin dake jikin hoton, " nayi kewarka my Man, nayi kewarka sosai, rashinka yajawomin abubuwa dadama ciki kuwa hadda tozarci, rashinka akusa dani babban illane, Allah yajiƙanka yayi maka rahama " taƙarashe zancen cikin kukan tausayin kanta, saida tayi kuka mai isanta kafun tatashi tawanko fuskarta..
Zaune yake acikin katafaren office ɗinsa, wanda yaji abubuwan mo re rayuwa, yakuma ƙawatu iya ƙawatuwa, yana zaunene cikin wata irin lumtsumemiyar kujera, yayinda yake sanye da maroon sute, masu matuƙar kyau da tsada, wanda sukayi nasarar bayyana zallan kyawunsa haɗi da kwarjininsa, idanu yazubamawa tarin files ɗin dake aje gabansa, amma azahirin gaskiya hankalinsa, baga takardun yakeba, ajiyar zuciya ya sauƙe alokaci guda haɗi, da tashi daga kan kujeran daya ke zaune, car key ɗinsa yaɗauka haɗe da ficewa daga cikin office ɗin...
Fitowarta awanka kenan daga ita sai towel, dake ɗaure aƙirjinta zuwa cinyarta, sambata ji motsin shigowarsa cikin ɗakinba, saigani tayi wutar ɗakin yaɗauke gaba ɗaya, amatuƙar tsorace tafara lalumen wayarta, domin kunna torchlight, batayi auneba taji an hankaɗata kan gado, wanda hakan yayi sanadiyar kuncewar towel ɗinta, cikin tsoro tashiga ja da baya, domin kuwa duk da cewa ɗakin akwai duhu, hakan baisa takasa gane saba, cikin raunanniyar murya tace " Dan Alllah Yaya Hameed kayi haƙuri, kada kasake cutar dani, naroƙeka,, ko ajikinsa bai sauraretaba, saima kayansa daya shiga cirewa, ganin haka yasanya tasoma kurma ihu, wanda bazai amfaneta da komaiba, because babu mai jinta balle kuma yataimaketa,,