10

997 60 4
                                    

*MILLIONAIRE AMAL*

     *BY*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(maryam obam)*

*https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/*

*http://WWW.Maryamobamnovels.com*

*Wattpad@ Maryam-obam*

*Instagram@maryam_obam*

*DEDICATED TO.....*

*HAJIYA NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*

                 *PAGE 10*





Koda amal ta fita ganin fahad tayi yana k'okarin shiga mota, da sauri ta nufeshi tare da kiran sunanshi amma Banza da ita yayi alaman ranshi ya baci, da gudunta ta isa gareshi tare da riko Mai hannu ta fuska key din motar da yake kokarin yasa danya tadar da motar

Kallon ta yayi tare da fad'in amal give me the key

Amal tace am so sorry fahad, plz kayi hakuri akan abunda wancan driver din yayi maka, and I.....

Yace what?? Driver??  You mean driver d'inku ne??

Amal tace eh he is our driver

Fahad yace how dare him, yana driver zai saka hannu ya bugeni and you did not say anything, I thought wani cousin d'inki ne or dan uwanki na can nesa

Amal tace a'a plz am sorry zan d'auki mataki akansa, taya zan bari ya taba ka ba tare dana dau mataki ba.....

Zuwan USMAN ne wanda yazo zai fita waje Domin ya shigo da ba'ki wanda Alh Sulaiman zai zauna dasu suyi meeting, ganin USMAN din yasa ta fad'in....  Kai driver tare da matsawa kusa dashi ta shiga gabansa Wanda hakan yasa dole ya tsaya cak dan ta shiga gabansa

Wani irin kallo ta watsa mishi, sannan tace mishi Kai Waye??  Who are you da zaka saka wannan k'azamin hannun naka akan wanda zan aura?  Karka manta you are my driver, my driver my servant, inaso Kai apologising d'inshi right now or else.... 

Usman da yake sauraranta yace or else what??  Amal wannan ba sonki yake da gaske ba, inda sonki yake da gaske bazai taba jikin kiba ba tare da kunyi aure ba, yaudaranki kawai ya.....

Tace enough, don't try to say anything, I don't want to hear anything from you, am big enough to do whatever I want, infact who are you to try to lecture me??  Dan shuru tayi amma kana kallonta kasan ranta a bace yake....  Sannan taci gaba da fad'in whatever I did is non of your business, is my life I have d right to do whatever I want, and no one will say why or should stop me, you have cross your limit today, you forget who you are, but let me reman you of something you are my driver, my driver.....  Dan shuru tayi sannan tace just apologize him

USMAN wani irin kallo ya mata

Fahad yace baby you see??  Wannan mutumin yana da girman kai, kince driver d'inki ne, but kalla irin kallon da yake miki, and gaba d'aya baya jin maganan da kika fad'a, tunda baibi umarninki ba.....

USMAN yayi murmushi tare da fad'in yes am her driver, gaskiya ka fad'a but Alhmdlh Gumi na nake ci, sannan ba maula nayi ba, sannan......  Shuru yayi tare da furzar da wata iska sannan yaci gaba da fad'in kaji tsoran Allah, domin duk abunda kayi da yar wani kaima za'ayi da naka, yana fad'in haka ya wuce ya Barsu

Fahad kallon amal yayi tare da fad'in give me my car key

Amal kallonshi tayi ganin yanda ya tamke fuska, alaman bada wasa yake ba

Tace fahad, miye haka??  Ya naga kaman kayi fushi....

Yace amal anci min mutunci a gabanki tunda nake wani Talaka bai taba fad'amin magana ba sai yau, na yarda talaka najin haushin Mai kud'i but is not his fault.... Shuru yayi lokaci d'aya ya k'ara mi'ka mishi hannunta tare da fad'in I said give me my car key

MILLIONAIRE AMAL Where stories live. Discover now