*MILLIONAIRE AMAL*
*BY*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(maryam obam)**https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/*
*http://WWW.Maryamobamnovels.com*
*Wattpad@ Maryam-obam*
*Instagram@maryam_obam*
*DEDICATED TO.....*
*HAJIYA NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*
*PAGE 24*
*TALLAH TALLAH TALLAH*
*Ina Amare Wanda suka tashi yin aure? Maza ku garzayo Domin a had'a muku kayan gyaran jiki a farashi Mai sauk'i*
*Ina macen da take da k'arancin ni'ima? Itama tazo domin magance matsalanta cikin sau'ki da yardan Allah, kayan mu masu inganci ne bama algus a cikinsa, sannan inama masoya albishir akan muna turawa ko wani gari*
*Babu lokacin bayani a nan Gamai bukata ko neman k'arin bayani zaku tuntubemu ta wannan number 08060860886*
*Muna da magani Kala Kala kaman su.... Sa kishiya tagumi, uku bala'i, ci da kifi, ci da nama, da sauransu, akwai tsumi Kala Kala, muna had'in tantabara Uwar alkawari...... Kai babu time din bayani Mai bukata gadai number nan*
Gaba d'aya yama Amal ri'kon da bazata iya kwatan kanta daga gareshi ba, domin ri'kon gaske ya mata, hannunshi daya yana toshe da bakinta, haka jikinshi yana kan nata, ga hannunshi daya daya ri'ke mata dayan hannunta
Gaba d'aya Amal bata da mafita, babu abunda take sai hawaye dake zuba a cikin idonta, tare dayin dana sanin yarda da fahad tun Farko
Bakinshi yasa akan nipple d'inta inda yayi mishi wani irin cafka tare da Fara sucking d'inta, yanda yake sucking nipple d'in duk Wanda ya gani zai gane yana mata hakan ne da mugunta
Amal kuka take Sosai Lokaci d'aya ya cire hannunshi daga bakinta inda tayi karfin halin gantsara mishi wani irin mahaukancin cizo a hannunshi, wani irin K'ara ya saki Mai sauti tare da tashi da sauri yana wurga hannun alaman azaba, gaba d'aya ta fasa mishi wajan da hakoranta
Idon fahad ne ya kad'e yayi ja alaman bacin rai....
Amal kam tashi tayi domin ta gudu, duk da ya yaga mata kaya amma ita bata shi take ba, burinta tabar gidan kawai
Ta Fara gudu ya bita da sauri ya tad'iyota ta fad'i k'asa ta baya tare da buge kanta akan wani table dake bedroom din, wani irin jiri taji yana dibanta, amma bata Bari jirin ya danneta ba, domin burinta tabar gidan kota halin yaya ne
K'okarin tashi take amma ta kasa
Fahad kam Jan hannuta yayi guda d'aya yana janta a k'asa keeeeey kaman kayan wanki...
Amal wani irin nishi take Mai zafi, Domin a halin yanzu kukan ma gaba d'aya ta kasa yinsa saboda tsoro tare da fargaba
Lokaci d'aya fahad ya saki hannunta tare da fad'in you are wrong da kika cijeni, Amal kina tunanin zaki iya gudawa daga gareni?? No way, yau tunda nayi niya sai Nayi sex dake koda zaki mutu, Am try to help you tunda wannan fool mijin naki ya kasa miki komai....
Usman yana office gaba d'aya yaji jikinsa a muce ga gabanshi dake ta faman fad'i wanda ya rasa dalili, ga tunanin Amal dake ta faman damunsa musamman a yanayin daya barta
Lokaci d'aya ya tashi domin bazai iya zama ba, domin yana bukatar ganin Amal
Motarshi ya nufa domin zuwa Gida koda ya isa baiga motar Amal d'inba, haka gidan a rufe inda ya tambayi Mai gadi yace ina Amal??
YOU ARE READING
MILLIONAIRE AMAL
Short Storyis a story of young millionaire girl, who hate poor people