14

925 62 8
                                    

*MILLIONAIRE AMAL*

     *BY*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(maryam obam)*

*https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/*

*http://WWW.Maryamobamnovels.com*

*Wattpad@ Maryam-obam*

*Instagram@maryam_obam*

*DEDICATED TO.....*

*MAIMUNA MATAR ABDULLAHI*

                 *PAGE 14*

Ku dunga hakuri da Typing error coz bana editing

Hannunta yasa akan banana d'inshi ya fara shafawa......

Amal hannunta ta Fara k'okarin ja, amma ta kasa domin ba ri'kon wasa yayi ma hannun ba, gabanta sai faman fad'i yake tare da jin tsoro, tunda take bata taba jin tsoro irin na yau ba a rayuwarta.....

Fahad kissing d'inta yake yana shafa banana d'inshi da hannunta.....  Lokaci d'aya ya fara k'okarin kai hannunshi kan breast d'inta.....

Wani irin tureshi tayi da karfi, wanda ya matsa baya

Idonshi ya canza launi, domin yana matukar sha'awa Sosai

Amal kuka takeyi tare da fad'in dama haka kake??

Yana k'okarin yin magana tace ban son jin komai, tare da K'okarin fita daga falon

Kamota yayi tare da rungumota yana fad'in am so sorry Amal, sonki yamin yawa sai yasa indai na ganki bana iya controlling kaina, plz forgive me, in kikai fushi dani bazan samu sukuni ba

Kukan da takeyi ya fara raguwa wanda hakan ya tabbatar mishi data Fara sauka...  Wannan ne ya bashi daman ci gaba da fad'in Amal Ina sonki da yawa, bazan taba son inga nayi miki abunda zai bata miki rai ba, muddin ina tare dake Indai zan ganki sai inji gaba d'aya bana iya samun nutsuwa wlh sonki ya kamani da yawa, am crazy about you.....

K'asa ya tsugunna tare da kamo hannunta ya ri'ke yana fad'in plz forgive me my young millionaire baby....

Murmushi ta sakar mishi

Hakan yasa ya gane ta huce

Amal tace plz ka tashi

Fahad yace taya zan tashi kina fushi dani

Tace bana fushi dakai, am sorry koda yaushe Ina maka wrong fahimta, ya kamata in yarda kana sona bazaka taba cutar dani ba

Fahad I really love you, sai yasa nake son mu kiyaye har sai munyi aure

Fahad murmushi yayi tare da fad'in hakane baby, zamu kiyaye tare daja mata kumata yana dariya

Itama dariyan ta Fara Sosai

Fahad yace Mai zaki ci??

Tace nothing just kawai Ina Son zuwa Gida I.......

K'aran wayan fahad yasa tayi shuru, inda ya nufi wayan tare da d'auka yasa a kunne ya fara magana kaman haka hello

Ban San mai ake fad'a mishi ba, naji yace what??

Lokaci d'aya kuma ya saki wayar tare da zama ya zauna tare da sakin wayar

Amal kallonshi tayi cikin damuwa tare da fad'in maiya faru??

Kallonta yayi sannan yace nothing muje in rakaki ki wuce din

Kallonshi tayi cikin mamaki, tare da fad'in lafiya kuwa??  Plz fahad tell me maike faruwa??

Fahad yace nothing baby, let go tare da janta sukai waje, har mota ya rakata tare da k'okarin kwantar mata da rai akan babu komai daya faru

MILLIONAIRE AMAL Where stories live. Discover now