Aure nakeso book one

1.7K 72 0
                                    

💎💎💎💎💎💎written by
M. HANNA
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
   Edited by
            M. HANNA

Posted by
🌌m🌌🌌🌌🌌🌌🌌🌌🌌
  M. HANNA 

Page 7-8📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿

Ranta abace take hawan staircase din ko gani batayi, kacibus tayi da aminu zai sauko cikin hanzari, ahankali take kallansa saboda ko anin rigansa bai karasa sakawa ba, aminu yace hey babe yakike? muje kasa koh? hanan ta dubesa cikin rashin yadda tace why are you not picking my calls?

*********ya shiga sosai kansa kana yace wallahi i was drunk yesterday so i have no idea you were calling, badan ta yarda da zancen nasa ba ta bangajeshi ta haura sama, shima bayan ta ya biyo yana kiran sunan hanan please, hanan koda ya karaso harta shige dakin, ahankali take kallan gadon dakin wanda akayiwa gyaran sauri, kana ta shiga wulga na mazurunta dama da hauni, cen ta hango black pant akasa, dubanta ta maida kansa tace nd whose underwear is dix aminu? dakyar ya iya hadiye yawun bakinsa kana yace OMG i think na abokinane dan yagayaman zaizo da matarsa, kallansa tayi cikin takaici tace wallahi aminu you will suffer for this i promise you dix Allah, haka tasa kai ta fice daga dakin ranta abace🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥

***********haka ya fito ba shiri yana fadin am so sorry hanan ba laifina bane, haka tasa kai ta fice ta shige motanta ta fice kaman zata fira sama

*********hanan ce makale ajikin samira sosai take kuka kaman ranta zai fita tace wallahi he was acting so funny when i get into his room i saw a female's underwear, samira why? meyasa zai cuceni? why? Samira tace kiyi hakuri hanan, dama nasan a rina saboda ko alama bayada zubin mutane kirki am sorry kinji, nan ta shiga lallashin hanan, tana fadin shiyasa kikaga i can't give my heart to any man saboda they are just dsme, hanan tace samira AURE NAKESO i need to get married nd settle down, samira tace com on girl not all females are destiny to get married so is better for you to forget all these men's nd focus on making more money kinji koh? hanan ta zame jikinta daga na samira ta goge hawayenta tace all my mate are married, some have kids, why not me? samira tace kinga fah nifah banasan haka, nace kimanta komai kawai awuce gurin, with time you will heal kinji am sorry♨♨♨♨♨♨♨♨♨♨

*******jikinta ba kwari ta zo fallo ta zauna, inda ta samu ikram kwance akan kujera kaman kullun tana charting yanayin yayarta yasa ta tashi zaune yabita da kallo harta zauna, ikram tace this one dat your looking  unhapppy menene? what's wrong? wata harara ta banka mata ikram tace you know problem shared is problem solved so please talk to me, hanan tace is aminu ikram, i saw a lady's pant in his room, ta fadi hakan tare da fashewa da kuka, ikram ta fiddo na mazurunta tace dama angayaman dama nasani, idan ka gansa sai kace ko dan yatsa aka saka masa a baki bazai ciza ba

*******dama my friend told me, amma barshi kawai sister, hanan tace no gayaman mana i need to know please, ikram tace wallahi dan iska ne, he's a fraud nd a cheater, amma forget kawai, hanan tace no talk to me mana ikram, ikram ta gyara zamanta kana tace he's dating my friend's sister sannan nima ayyi ya taba nemana, hanan tace haba ikram shine baki taba gayaman ba, why? Meyasa bank taba gayaman ba?

********ikram tace tell you, keda ko saurarona bakyayi, you are busy bossing everyone around you, nasan bazaki saurareni ba, sannan i know you Allah, hanan ta fashe da wani irin kuka tace meyasa zakiman haka, meyasa zai cuceni? why? ikram ta dawo gab da ita ta zauna tare da rungumarta tana bata hakuri

***********zaune take a office dinta sai aiki take abunta cikin wasu lafiyayyun kananun kaya riga da sket black mai red touches, kayan sunyi kyau sosai ajikinta ko hula bare dankwali babu akanta yau parking gashin kanta tayi da red ribbon har gadon baya, knocking dinda taji ne yasa ta tsaya chak da aiki tace com in, aminu ne ya shigo cikin kananun kayansa, ganinsa yasa ta mike tsaye tace what are you doing in my office? aminu yace haba hanan

*******am sorry please, kiyi hakuri wallahi aikin shedanne, ba laifina bane, I don't know what have come over me am sorry please, cikin tsawa tace keep yur fucking sorry to yourself nd leave my office right now, get out aminu, yace com on girl am sorry, tace dama ikram told me you are dating her friend's sister so get out

******cikin rashin fahimta yace is dat what she told you? Kinasan kisan gaskiya? tace gaskiyar me zaka gayaman bayan abunda idanuwana suka ganeman bana bukatar wani bayani,yace alright listen since haka kanwar ki takeso, then hear this wannan pant din da kika gani adakina it belongs to no one but your so called sister ikram

********nan take ta shiga jefa masa duk abunda ta dauka daga table dinta, da gudunsa ya fice daga office din, haka ta koma ta zauna tare da fashewa da wani irin kuka mai tsuma zuciya🌄🌄🌄🌄🌄🌄🌄🌄🌄🌄🌄🌄🌄🌄🌄🌄🌄

*******a fallo take zaune, ta mike kafafuwanta akan center table dinta, ranta abace sai cizon down lips dinta take, ikram ce ta shigo cikin wata gown blue tace evening sister, hanan tace for how long have you been sleeping with aminu? gaban ikram ne yayi mugun faduwa nan take ta shiga who? me? cikin tsawa hanan tace answer me

******tuni ikram takai guwawunta kasa, ta hade hannayenta biyu tace am sorry sister, wallahi shairin shedanne,it wasn't my fault am sorry please, hanan ta mike tsaye tace ikram get up nd leave my house right now? Ikram tace please sister, hanan tace i said stand up nd leave my house ta fadi hakan cikin tsawa wanda yasa ikram ta tashi tabar falon ba shiri

*******daga saman balcony na gidan hanan take kyarowa ikram kayanta, daya bayan daya, ikram sai kuka take tana bawa hanan hakuri, amma ko ajikinta haka ta jefo mata duka kayanta, tace i don't want to ever see you in my house again

******ikram tace sister hanan please, dan Allah kiyi hakuri, i promise you daga yau bazan sake ba, am sorry please, let's settle dix as sister's please, tuni hanan ta koma cikin gida tabar ikram tana magiya, haka ta hada kayanta ta fice daga gidan tana kuka

Cast
Ikram
Hanan
Khalifa
Samira
Zaynab
Gateman

🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈

AURE NAKESO 💔💔💔💔💔حيث تعيش القصص. اكتشف الآن