💦💦💦💦💦💦Page 33-34💦💦💦
Story by
M. HANNA 💟💟💟💟💟💟💟Written by
💝💝💝💝💝 M. HANNAEdited by
M. HANNA 💞💞💞💞💞💞💞💞Zarah ce ta karasa shiri cikin wasu english wears riga black wando fari, tayi kyau abunta, sai arabian after dress dinda ta dora sama, tsaye take jikin dressing mirror tana kara shafa powder akan fuskanta, ikram ce ta fito daga bandakin jikinta a sanyaye daure take da towel wanda bazai wuce hips dinta ba, zarah dake kallanta acikin mirror tace menene kuma? ya na ganki haka? ikram tace uhmm bakomai wallahi, kawai ina feeling ba dadi ne wallahi, zarah tace why won't you feel dat tunda kin dauko ciwon hanan ki dorawa kanki, dan Allah tashi ki shirya
******haka ikram ta mike ta shirya tsab irin kayan zarah ta saka, ta feshe jikinta da perfumes masu kamshin gaske, tace muje, zarah tace bangane muje ba ko powder fah baki shafawa kinganki kaman wata mai takaba, ikram tace banasan shafa komai yau a fuskana, inasan fresh air ya shigeni sosai, kinsan kwana biyu munata makeup, zarah ta tabe baki tace nadaiji amma rub something dan Allah,badan taso ba ta shafa powder da lip gloss tayi kyau abunta, haka suka fito busu taka birki ko ina ba sai pinnacle hotel, nan suka karasa reception, suka fadi room number aka kira, yace yasan da zuwan nasu, nan suka fice direct zuwa dakinsa
******shigarsu ba wuya suka samesa wanwar kwance akan gado daga shi sai boxer, fari ne sosai, babban mutun ne, ganin su yasa yayi murmushi yace kai jama'a duk kaya nane kenan, zarah ta cire afterdress dinta tace uhmm ko kana mamaki ne, nan yace okay toh bari ina zuwa bandaki ya shiga, ikram kuwa nan suka shiga cire kayan jikinsu, bayan yan mintuna ya fito daga bandakin nan suka shiga aikin nasu
**********bangaren hanan kuwa tunda ta dawo daga office yau ta kasa samun natsuwa, sai tunanin ikram take, duk ta runtsa ita take gani, murya cen kasa tace na shiga uku yau lafiya naketa jin ikram araina kuwa, is she okay? nan ta dauki wayanta, tayi dialing number da sauri ta kashe tace uhmmm namanta mummy taman rantsuwa akanki Allah ya kareman ke yasa kina cikin koshin lafiya, nan dai ta karasa office work din ta, bacci ya dauketa dakyar
******mummy ce zaune ta jingina a jikin gado, daddy kuwa yana gefenta sai baccinsa yake, ahankali ya juyo tare da bude idanuwansa wadanda suka sauka akan mummy, cikin muryar bacci tare da dafa kafadarta yace are you okay? meya hanaki bacci by dix time? mummy ta dan murmusa tace bakomai wallahi, na kwanta natashi wani mummunam mafalki nayi akan ikram wallahi, daddy yayi murmushi yace kada kidamu dan kinsata aranki ne, she's fine, bazamu cinye maki yar'ki ba, dakyar ya lallasheta ga dawo ta kwanta
********samira ce zaune tana scrolling through news din yau sanadiyar bacci ya gagara daukan ta, murya cen kasa tace uhmmm ni kuwa samira ina nadosa? anya kuwa zan kai labari? zamana da khalifa ya fara tsoratani khalifa bazai taba nemana ba sai yana bukace da kudi, daga time dinda ya karbi 5mil naji komai yayi dib kaman anyi ruwa an dauke anya biri zaiyi mai kuwa bana? bansan meyasa na kasa samun natsuwa kwanan nan biyu ba komai bayaman dadi game da relationship din nan wallahi, nan dai ta shiga sake sake aranta kana tace okay Allah ya mana jagora, wani lokacin zancen hanan duka gaskiya ne komai lokaci ne, mudai har yanzu lokacin auren namu baiyi ba, Allah yasani inasan nayi aure wallahi AURE NAKESO badly
********bangaren ikram da zarah kuwa misalin karfe takwas na safe suka mafalka lokaci daya, dukansu akan jikinsa suka kwana, shi kuwa yayi wani likip kaman ruwa, nan take suka shiga gyara kansu, tsab suka shirya, zarah tace alhaji tashi dan Allah ka bamu kudin mu, is time for us to go, dama nasan bazaka iya tabuka komai ba cika baki ne kawai, ikram tayi murmushi tace ga alama mu mukayi winning, nan suma tabe da junansu
ESTÁS LEYENDO
AURE NAKESO 💔💔💔💔💔
Historia CortaMatasa ne mata uku, masu kudi, masu kyau, komai sukeso na duniya Allah ya basu but they are looking for true love, let's see how it gonna roles💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞shin zasu samu koya?